part 13

321 19 1
                                    

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

🔱🔱🔱🔱🔱
🔱🔱🔱
🔱🔱
🔱

🏹 *KÎBÎ¥AR KÀDDÀRÀ* 🏹

Short Story👌🏼
(A story of young adult who really faces life challenges. With alot of sympathy, destiny, inmorallity, caring,kindness&alot of love affection)

WRITTEN

BY

✨ *Neeshar_jay*✨

Wattpad
~@neeshejay~

Instergram
~@neesher_309~

DEVOTED TO _Xerynerberh_

*BESTOWED TO* _my Fans♥️.


*FEW PAGES LEFT*






🅿36_40

Shakuwa Mae tsanani tashiga tsakanin Sameer da Labeeba a zuwa yanzu gaba dayan su nuna ma juna irin wata irin kauna suke Mara misaltuwa .

Kwance take akan bed dawowanta kenan daga gurin aiki waya take da masoyinta kamar yanda ta Saba basa iya 1 hour ba tareda sunji muryar junan su ba.

Hmm kinsan ni Allha har na ma Abba mgn yanzu uncles dina kawae zae Kira zuwa anjima


Labeeba tayi smiling tace me kake ci na baka na zuba ai idan dae nice ka dauka na zama taka har abada

Hmm Ina fa zan tsaya kallon ruwa kado ya min kafa gara nayi sauri kar inaji Ina gani amin tsakiyar da ba ruwa.



Dariya tayi sosae tace toh in banda a binka wya isa ya kwace ma Ni daga hannun ka ae Ni *MALLAKIN KACE* (na ummu ontop) ta har abada ba abunda zae raba mu sae mutuwa.


Wani smiling yyi Mae Kara ma face dinshi kyau yace Ni ko mutuwa Ina tsoron ranar da zata zo Ni zan zame Miki uwa da uba Kae harda yan uwa Ina Miki wani irin son da ko kaena bana ma irin shi Labeeba na rasa gane kaena banida wani aiki sae na tunanin ki Ammi ma cewa tayi itakam ta matsu ta yarinyar dake neman haukata mata yaro haka.



Gyara kwanciyar ta tayi tareda rungume pillow tace Kae naka son a iya baki ya tsaya da zan tsaya na gaya ma irin son da nake ma bama zaka yarda bah. Amma yanzu idan kawae ka wayi gari kaji an daura min aure da wani fa ya zakayi??.




Kitt ya kashe wayar Yana huci lallai ma sae yanzu ya gane dama ba son shi take ba it means kenan akwae Wanda take kulawa bayanshi tunda har zata iya mishi wnn zance mtsww yaja tsaki tareda fadawa toilet.



Labeeba kuma tana tunanin toh me yasa ya kashe Mata waya suna fira furzar da wani iska tayi tace Sameer ba dae kishi ba yanzu daga Yar wnn mgnr har ya dau zafi lallae akwae aiki a gabana itama wankan tashi abunta dama ta kwaso gajiya daga office.





*PORT HARCOURT*




Hakeem Kam ciwon shi sae Kara yawa yake gashi yanada HIV gaba daya cikin wata daya ya lalace ya rame kamar Wanda ya shekara 100 Yana jinya fatanshi yanzu kawae ya hadu da Labeeba yane mi ya fiyarta kafin ya mutu gaba daya ya zama abun tausayi kullum idonshi cikin kwalla yake ga gefen jikinsa ya dae na aiki gaba daya komae sae dae a mishi zuwa yanzu kudin account dinsa da na aunty Salama sun kuka karewa ga drugs dinsa da shegen tsada inda Allah ya taimake su akwae yayan ummin su dake zama a US shine uake Dan m aiko musu da kudi daga karshe aka maeda su hospital din abuja gaba daya gdan sa na port Harcourt kuma suka siyar aka cigaba da masa magani da kudin.




_____________________





Gaba daya Labeeba ta shiga damuwa har dare Sameer bae Kara kiranta ba kuma ta kirashi bae dauka ba gaba daya duk sae taji dama bata fada abunda ta fada ba yanzu text ta tura mishi kamar haka
'''pls soulmate wlhi da wasa nake maka banyi tunanin abun zae jawo haka ba da ban fada yasin bana so kana fushi dani mugun daga min hankali yake dan Allah ka tausayawa rayuwata kayi hkr Ina bukace da son Jin muryar ka ko da zan samu sanyi a zuciyata plsss heartbeat.
Am sorry for my mistake'''




Kwance yake yana kallon ball amma gaba daya hankalinsa baya jikin sa ji take wani iri amma Yana so ne ta gane kuskurenta karar wayar ya yasa hannu ya dauka ganin message dinta yayi smiling bayan ya karanta ga mata reply da am not angry with u kawae dae gajiya ce. Itama bayan ta karanta ta mishi reply da toh idan na kiraka ka dauka yanzu sae na gane ba fushi kake da ni ba.
Yana karantawa ya kira ta da kanshi wani marayen kuka ta saki tana why Sameer meyasa zakayi fushi dani baka San halin da bashiga ba.




Smiling yyi yasan cewa ko ba komae ta gane laifinta yace dae na kukan haka bana so kina zubar min da hawayenki kinji


Tace toh kace ka hkr Mana

Yace Ni Muhammad Sameer na hkr na yafe Miki toh ki daina kukan


Hawayenta ta share tace dan Allah kayi hkr Ni bada wani abu na fada ba kuma....


Ya isa shikenan ya wuce amma bari na fada Miki Ina da kishi sosae musamman abunda nafi so a rayuwata toh next time ki kiyaye


Tace inshallah

Nan suka cigaba da firansu cikin jin dadi.







•••••••••••••••••••





*Two months ago*



Yanzu Kam ai maganar biki kawae akeyi Sameer magabatansa sunje Maiduguri neman auren Labeeba agurin danginta kuma sunce tunda yarinya na so sun amince sun bada.




Iya Kam gaba daya dadi ya rufeta haka ma sauran mutanen gda amma ammi sae taji wani iri bata so Sameer ya fara auren bazawara ba amma da taji lbrn ta sae ta tausaya mata ta rakasu da addu'a kawae.



Muma munce Allah yasa ayi damu.














More comments
More typing







Allah ya gafartama magabatanmu
Ameen







✍✍✍✍

KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)✔️Where stories live. Discover now