RUHIN MASOYA BIYU

134 3 1
                                    

*RUHIN* *MASOYA* *BIYU*
( _Daukar fansa_ )

*AYSHA AMAL* (Ammin Najwa)


*1-2*

Misalin karfe 9:30PM
Nocking suke a wani hadadden get shida wata budurwa basuyi 2 minutes ba wani matashin saurayin yazo ya bude musu suka shiga ciki wurin zama suka samu a falo kan jerin kujerun dake falon suka zauna wata Matashiyar budurwa ce ta fito ta zauna kusa da mijinta tare da cewa sannunku da zuwa saurayin ne ya Amsa mata tare da cewa wai ku haka akeyi kuwani zo kunsan da zuwan mu amma kuka rufe gida budurwar da yazo tare da itace tace fada masu dai dear sai kace kansu farau Sabon aure......


Abokin nasane da tunda ya bude musu kofa bai ce dasu komai ba yayi magana tare da cewa to kuma banda son hana mutane zaman lafiya meye Na kawo mana ziyara da dare lokacin hutun ma'aurata ya karasa maganar yana dariya tsaki saurayin yayi tare da cewa kudai kuka sani malam haka ake taran baki a gidan naku bako ruwan sha kun wani sakamu a gaba sai surutun banza kuke mana nida babyta dariya matar wannan abokin nashi tayi tare da tashi tace kuyi mana afuwa yanzun nan kuwa za'a cika muku gabanku ta karasa fadar hakan tana nufar dakin baccinsu mijin ne yatashi yabi bayanta yana fadin aboki kudan jiramu pls yanzu zamu fito ya karasa ciki

Suna zaune daga shi sai budurwar shi jin shiru yayi yawa yasaka ya bude murya yana fadin wai malam me kukeyi ne a ciki kun wani barmu a zaune idan amarcin bai isheku ba zaku iya bari inda mun tafi kucinye kanku jarabbu kawai ya karasa maganar yana kallon idon budurwarsa murmushi tayi tace fada masu dai sweet daga cikin dakin matar da mijin sukace kuyi hakuri muna zuwa bari a jawo muku lemo kafin su rufe baki aka dauke duka wutar gidan duhu ya bayyana tsoro ne ya Kama shi da budurwar suka makalkale junan su suna a hakan wata mata ta bayyana a gaban su fuska ba fara'a a tattare da ita da wasu kwala kwalan idanu hannunta rike da candle light ta haska fuskarsu tace sannunku da zuwa cikin wata iriyar murya ba dadin ji tace me za'a kawo muku dukkan su jikin su rawa yake.......



Cikin tsoro da firgici suka hada baki wurin cewa babbb...... baaa....... bakomai Wata irin dariya tayi tare day nunasu can kuma kamar ba itace mai dariyar nan ba ta daure fuska tare da juyawa tayi rafiyar ta su kuwa cikin matsanancin tsoro suka fara kallon falon kamar ance su juya gefen hagu suka gan wani mugun abu mai matukar tsoratarwa a tsorace suka saki ihu tare da tashi suna neman wurin buya budurwar ce ta fara kuka tana fadin wlh gidan nan da fatalwa a ciki pls ka fitar dani daga gidan nan dear..... shhhhhhhh ya dora hannu kan lips dinsa yace yi shiru baby karasu jimu bari na leka nagani ko sun tafi yana maganar hankali a tashe cikin tsoro ai kuwa kamar jira ake ya leka wata iriyar mummunar halitta ya gani bai san lokacin da ya kwalla kara ba wata iriyar zufa na zuba a jikinsa...........









*Wattpad @aayshaAmal*





*RUHIN* *MASOYA* *BIYU*
( _Daukar fansa_ )

*AYSHA AMAL* (Ammin Najwa)


*3-4*

Kwalla kara yayi jikinsa ta ko ina rawa yake a hankali suke t ja da baya wata kofa ce ta bude daga bayansu nufar kofar sukayi domin samun wajen buya kafi ku karasa Kofar ta rufe kanta da sauri suka tazo wajen kofar yakai hannu domin murda handle din sukaji wata irin rikitacciyar murya daga ciki ana fadin ""kar ku bude kada ku kuskura ku bude kofar nan zaku mutuuuuu"" yanda sukaji amon muryar nafita da biyu biyu cike da yanayi mai matukar rikitarwa da ban tsoro da gudu suka bar gurin suka samu wani lungu daga gefen wajen fridge suka buya yana daga gaba ya baya budurwar baya ta kankameshi sai fadin take boyeni boyeni.......

Wani irin wullah shi kai daga sama ya fadi kasa kife da ciki juyawar da zanyi naga budurwar nan ce tashi ta rikida ta zama fatalwa fuskarta furi kamar an wanketa da farin alli hakoranta zago zago idanunta ja suna zubar da ruwan jini wani tsalle tayi sai kanshi saman bayanshi ta dura tare da saka hannuwanta masu zara zana farce ta kama kansa ta murde kattttttt............



RUHIN MASOYA BIYUحيث تعيش القصص. اكتشف الآن