1-

131 2 1
                                    

[11/28, 7:12 PM] S Na'ige🌸: 💦💦💦💦💦💦💦
              💦💦💦💦
                      💦💦
          

     *KAWAR* *'YATA* *CE*


®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }

         🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

          


Story & written
           By
Sumayya A Shehu

                Page 1


Kwance take saman wani makekin gado mai Kyau tana rerah kuka mai ban tausayi kamar ranta zai fita...

Takun da taji ne kamar za'a shigo wajan ta yasa ta k'ara karfin kukan da takeyi a hankali ya bud'e kofan ya shigo...

kifeta da ido yana kallon ta a zuciyar shi na zafi saboda kukan nata Jin shi yake kamar ana soka mai mashi a zuciya...

A hankali ya tako zuwa gare ta Yana hawa kan gadon, ta zabura ta mike kamar wata zararriya...

Sai kuma ta kuma fashewa da kuka ta dur kusa gaban sa ta hade hannayen ta waje daya tana cewa....

"Daddy dan Allah ka kyale Ni nayi rayuwata pls"

Tana fadin "Daddy  Ni fa 'yar kace kada kayi min haka" Daddy ta fashe da kuka mai ban tausayi shikon...

Yana kallon ta tana kuka ji yake kamar ransa zai fita don duk duniya baya son jin kukan mace...

Balle ma na masoyiyar shi Koda ma abinda yake ma gudu kuma dai Babu yadda zaiyi da hukuncin ubangiji....

Yana cikin tinanin yaji Abu ya fadi daf, da sauri yaza bura yaga ko miye Ashe ita ce ta fadi sumammiya...

Hankalin shi ya tashi sosai da sauri ya k'arasu wajan ta Yana girgiza ta Amma yaji ko motsi Bata yi...

Jikin shi na karkarwa ya dauko ruwa ya shafa Mata Nan take tayi ajiyar zuciya shi kuma Yana ta fadin....

"Alhmdllh" tana dawo wa haiyacin ta ta zabura daga jikin shi a hankali ya fara magana yadda zata jishi...

"Fateema kiyi hakuri Wallahi bayin Kai na bane Allah ya riga ya rubuta sai na aure ki"

Ai kowa bai garasa ba ta kuma fashewa da kuka yana Bata hakuri Amma kamar ma Bata San da mutum a wajan ba....





Muje zuwa

Comment
and
share
[11/28, 7:12 PM] S Na'ige🌸: 💦💦💦💦💦💦
           💦💦💦💦
                      💦💦

  

*KAWAR 'YATA CE*


®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }

         🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼






Story & written
          By
Sumayya A shehu

 
        Page 2

Duk abinda yace har ya gama Bata dashi komai ba kuka take har bacci yayi awun gaba da ita....

Kwanci yar ta ya gyarama yaja mata bargo yara gemata haskin wuta ya ficewar shi...

Yana komawa  kai tsaye part d'inshi ya wuce toilet yaje yayi alwalla ya shinfid'a sallaya  yafara gabatar da sallah nafila yana kai ma Allah  kukan shi.....

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 15, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

KAWAR ƳATA CEWhere stories live. Discover now