PRINCE MALEEK....10

1.2K 47 0
                                    

💗💗💗💗
💗💗💗💗

PRINCE MALEEK

💗💗💗💗
💗💗💗💗
💗

STORY AND WRITING -BY
YAA'BA MERO
(MARYAMA Mrs Dr.)

wattpad@bamero1442

          EDTING-BY-AUFANA

          Devoted to AUFANA AND SIS MARYAM IBRAHEEM (umee farhan)

           12/FEB/2019
            🕐09:42am
              TUESDAY

Much love to you my people, 😍 I'm proud of u.😇 Karkugaji wajen bibiyata a wanann novel din,  zanbaku abunda kukeso 😘

BISMILLAHIR
RAHMANIR RAHEEM🙏🏻

        🅿🅰GE...10

✍🏻FAANA tagama bawa d'anta nono kenan tamik'awa jakadiya shi don ta kwantar dashi sai sukaji masifar YAANA tundaga waje tanata zagin hadiminta dayace bari yatambayi shugabarsa kafin amata iso ciki amma duk dahaka sai datashiga har uwar d'aka don masifa, daga staye tayiwa FAANA kallon shekeke kafintace "munafuka wato sbd kinga inada cikin sarki ajikina shine hankalinki yatashi kikabi dare kikabi rana saida kika kulla makirciki sanan zakizo kice kin haihu to abinda baki saniba shine duk abunda kikayi nasani kuma yau asirinki zai tonu don bazan bari kicuci sarki ba sbd kina son ki maida shegen yaronki yazama magajin sarki to ba a masarautarnanba" harta gama maganarta FAANA bata d'ago ido ta kalletaba bare tabata amsa jakadiya kuma sai jinjina kai take sbd ganin hak'uri irinna gimbiya FAANA,.

     Koda YAANA tagama masifarta ficewa tayi tanacewa "munafuka dole kiyi shiru ai sbd kinsan abunda kika aikata" dahaka har ta koma sashinta sukacigaba da tattauna yadda za'ayi su kashe FAANA hardaga karshe tasa aka kiramata haule,,  bayantazo tace "ke haule ina labarin abunda nasakaki" itako cikin storo tace "rankishidad'e wallahi nayi iya k'ok'arina amma haryanzu saidai mu gaisa taki sake jiki dani gashi ko nafara shancikinta sai tace batasan komaiba inaga uwargijiyarsu ta kob'esu akan fadi'n magana marartushe"  staki taja sai tasake kallonta "tashi kiban waje bakuda wani amfani sai iya kawo gulma marar amfani" rantane yasake baci sai hucitake tanacewa "ni menene na rasa arayuwa da wanan matar tafini komai kullum lamarinta gaba yakeyi nikuma ina baya" jakadiyace ta amshe dacewa "rankishidad'e to mai zai hana kibani nayi tawa dabaran ko za'ayi nasara tunda naga kowa yakasa anjima da dare zanshiga bangaran masu girki sai inzuba mata a abinci kinga shikenan aiki zai kammala" YAANA tayi ajiyar zuciya sannan tace "nima nayi wannan tunanin daga farko amma kinsan bamu da tabbacin zataci ko akasinhaka kuma banason wani yafaraci kafin ita sbd asirinmu zai iya tonuwa shiyasa nakeson nakusa da ita wadda kotaki ci zaimata dad'inbaki harta samu damar cin abincin"  hakane gimbiya amma gawata dabara. mai zaihana muzuba gubar a bakin cokalinta wadda ita kadai take amfani dashi kinga koda hadimarta tafara ta'ba abincin bazata cutuba sai ita kad'ai kuma harta mutu bamai fahimtar ya akayi ta mutu. dariya gimbiya YAANA tayi tanamai jinjina irin makirci na jakadiya, dahaka suka gama shirya kashe gimbiya FAANA  adaren ranar,..

          ***********
Ab'angaren FAANA kuwa  tunda YAANA tafita adu'ar shiriya kawai tabita dashi sanan tacigaba da kula da d'anta,,, bayan sallar la'asr sarki yasake zuwa da kansa duba ta da d'an sa, kodayazo bata fad'amasa abunda YAANA tamataba saidai kawai tanemi alfarma da yayiwa d'anta hud'uba da sunan mahaifinta ABDULMALEEK haka kuwa akayi sarki ya tauna dabino da zamzam yabawa yaro sanan yamasa kiran sallah da hud'uban sunansa,  bayan yad'an jima saiya fita zuwa sashin YAANA sbd duba jikinta, a kilisarta yasameta tanaganinsa ta sakarmasa murmushi shima yamaidamata hadimai suka fice daga wajen itakuma takalleshi cikin nuna murna tace "mai martaba ina tayaka murna da samun k'aruwar d'a magajinka" murmushi yayi irin tasu ta manya sai yace "nagode YAANA kema Allah ya saukeki lafiya ina Alfahri da ku kasancewar kunasani farinciki akodayaushe" amin tace kamar dagaske shikuma sai bata labarin irin hidimar da za'ayi a sunan FAANA yakeyi,  bak'aramin gagarumar biki zai shiryaba don zaikashi miliyoyin kud'i nagani nafad'a alokacinnema yakefad'amata duk wannan shirin ko maijegon ma baifad'amataba yafiso yabata mamaki yadda zataji dad'i sosai,, duk maganardayakeyi bai lura da halinda YAANA takecikiba sbd gabad'aya annurin fuskarta ya canja sai taji shima sarkin tak'ara stanarsa amma shi bayanzu zatabitakansaba sai tagama sharewa d'anta filin yaki tukun kafin ta koma kansa shima, jitayi yace "YAANA lafiya naji kinyi shiru...?" cewa tayi "bakomai rankashidade jinake cikina na damuna kamar marata zata ballet" cikin tausayawa yace to ko za'a kira nurse ne tadubaki" shikenan rankayadade kakirata.  bashiri yabar shashinta yanufi palace don kiran Dr. basu b'ata lokutaba sukazo lokacin kuma shi sarki yayi bak'i wasu y'an siyasa sbd haka yabasu izinin zuwa adubata shi yana palace dabakinsa,.

      Koda nurse tashiga bataga alamun wata damuwaba donhaka tace "rankishidad'e kokinajin wani abune" cikin izza tace ke! Banajin komai kawai sonake kibani maganin haihuwa yanzu nahaifeshi yazo duniya yaganewa idonsa komai. cikin storo abigel tace "I'm sorry mrs  cikin ki baigama kai wattanin dayakamata abashi magani tayarda nak'udaba amma namiki alk'awarin dazarar yacika tara daidai zan kawomiki maganin" YAANA dajinhaka sai tad'anji dadi don tasan baifi saura sati gudaba tacika wata tara,.

Abangaren masu girke-girke sun kammala na yau kowani sashi anshirya nashi kamar kullum saura hadimai suzo su kai saikawai ga jakadiyar gimbiya YAANA tazo wajen ta umurci masu girkin da sukoma cikin asalin madafa susakeyiwq gimbiya YAANA girkin marras lafiya sbd batajin Apatite dukkaninsu hudu suka sake komawa batare da zargin komaiba sbd sunajin storon jakadiya kartasa azanesu insuka staya  tambayarta,,  itakuma suna tafiya talek'a ko ina bakowa sai tasake dawowa wajen kwanukan ta bud'e gubar ta zazzag akan cokalin gimbiya FAANA sanan ta d'an gayra komai,  tana shirin fita saiga lantana da wata sunzo daukar abinci zubewa sukayi agabanta suka gaisar da'ita sanan suka wuce cikin madafar itakuma takoma bayn wasu fulawi tanajiran fitowarsu,,  basufi minti biyarba saigasu dakaya ninki ninki suka nufi sashin gimbiya FAANA, koda suka isa kilisarta daga ita sai jakadiya harira agabansu suka zube duka kayan kafin laure ta d'auki wata karamar kwano a wajen da cokali ta d'ibi ferfesun kayancikin ta d'and'ana abakinta dahaka harta d'and'ana dukkanin abincin sanan tace "shugabata wanne za'afara zubamiki" gimbiya FAANA tace "kizubamin ferfeson da kuma meat" dole umurninta tabi tazuba mata sanan tamik'amata nata cokalin takarb'a hartazo zatakai baki sai d'anta yafara kuka kamar an mistineshi, yunk'urin ajiyewa tayi amma sai harira tace "haba gimbiya kici abincinki nizan kula dashi ai inkika biye ta yarima bazakici komaiba"  hanu tasa ta d'aukeshi sai tsala kuka yakeyi a hanun harira itako badan ranta yasoba haka tabarshi takai loma d'aya da kyar hartana b'ata rai tace da laure "yanaji abincin ba dad'i" cikin sauri laure tace rankishidad'e kode bakinkine ba d'and'ano to ga kayan marmari" tamikamata appale har zata karba harira tace "gimbiyata karkice nashiga hurumin da banawaba amma dakinbar ferfesun kodan sbd cikin jego hakuri zakiyi dama bakin maijego batajinshi da dadi" FAANA tace "karki damu harira niban d'aukeki amstayin baiwaba sbd haka zand'an ci ko loma uku sai in hakura asake nemamin wani abun,,  kowani cokali zata kai saikaji yarima ya stala kuka bayan tagama takarb'eshi tabashi nono itama tasa aka kwashe kayan abincin ta kwanta sbd gabad'aya jitake kamar kayan cikinta zasu zazzago waje sbd juyi dayakemata.........

wattpad no 09063146555
@fcbk/maryamabdallah mrs Dr.

PRINCE MALEEK Where stories live. Discover now