B page 32

1K 82 1
                                    

BIBIYATA AKEYI*          

_

_Bismillahirahmanirrahim_



_

Writting by

               

© _zaynab_ _bawa_

( _z33yyb3rw3r_ )


  

Page 32









*

  Tana shiga da gudu takarasa kamar wanda aka jefota, atsorace anty hindatu tatashi tana tambayarta maiyafaru amma ko kulata batayiba, tashige daki ta fad'i rub akan gado tafashe da wani irin kuka maicin rai. "

   Tunda take arayuwarta bbu wanda yataba mata cin mutumci irin wannan _he just ambarass her  in public_ agaban jama'a atake wani irin tsanarsa da baibayeta zuciyarta jitayi batada wani mak'iyi kamarsa wani irin * _hatered_  takeji wanda bata tabayiwa kowaba."

   Ringing da wayar ta tafara akan dressing mirror ne yakatseta, da kaman bazata dauka ba sai wata zuciyar tace mata ko najeeb ne, dan ita yanzu abin najeeb har mamaki yake bata. "  saiyayi 2days  bai kirata ba kuma some tyms kota kira baya picking."



  Wiping din tear's nata tayi tanufi kan dressing mirror ta dauki wayar,  To her biggest suprise sai taga amirace ke kiranta, with full of happiness tayi picking, beb u just foget about me, badai kunkamo hanya ba?? "  nop bamu kamo ba, but wen dear??" is only 2days yayi remainig afara event fahh, " srry To say dat but beb inaga zuwannawa ma zaiyi wuya, "  dan dady ya han,,, ai bata bari tagama ba tayi hanging call din, sosai ranta ya6aci, wani irin bakin ciki ne ya turnuk'eta she feell much more anger than abunda aka mata recently."

Anty hindatu na falo gabaki daya she worried batasan maiyasamu sister dinta ba, jiran shigowan hameeda kawai takeyi. "

   Can kuwa sai ga hameeda, dasauri anty ta taryeta, hameeda wat happen To dis stubborn naga ranta abace."

  Is nothing fa anty, kawai mun d'an haura ne, " wani tsaki anty taja mtsww, wawiya shine da d'agamin hankali, tana fadin haka tanufi daki."

  D'aga cutton din dakin tayi, da'alla wawiya zoki fucemin agida, azuciye *hanna*  ta d'ago da'alla awani gidankin da ko kyau bbu, eh naji dai. " 

   Suran phone dinta tayi, sanda tazo dai-dai ita, wani dirty look da wurga mata sannan tace idanni ne Wallhy saikinzo neman, with dis ur crumpy leg's, duka takai mata tayi saurin go cewa"  kiyi ki fad'i akan wannan katon ciki naki ki haifi dan wata takwas bbu ruwani danni gida zanwuce,  eh toh banza inaruwanki, tafita tana mita tsafar rowa sai kuyi gida 2 bed rooms dan karkowa yazo ba, dama haka halin anty hindatu da *hanna*  saidai basu haduba sai anhaura amma na'yan minute suka rabu kowa yafara missing dan uwansa."

Dama haka mabiyi da mabiyi suke dan *hanna*  ita takebin hindatu kuma tsakaninsu ratan 1 and half year ne shiyasa suka taso kamar sa'anni dan *hanna* gani takeyi kamar rana daya aka haifesu. "



    Hameeda ta tarar a falo tana jiranta, wuceta tayi kaman bata ganta ba dan wani irin haushinta takeji."

   Binta hameeda tayi tana bata hakuri dan gaskiya she feells very bad ace wajen nema mata 'yanci an 6ata ran' y'ar uwarta. "

   Dakyar *hanna*  tasauko maimakon suyi gida sai suka wuce yawo, sai closed to magrib, suka nufi gida."



   Mota suka kalla afake, cikn sauri suka karasa dan haka ya nuna musu mama ta isoh, ciki suka shiga da gudu suka fad'a kan mama ai ba shiri tafara turesu da'alla kutshi karku karyani."

BIBIYATA AKEYINơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ