*🌸🌸NURAAZ...!🌸*
_(Treasure of noor)_*©OUM MUMTAZ*
*13*
********K'ok'arin k'wace kanta daga jikinsa Janan take yi,amma yak'i bata damar hakan sai ma sake mat'seta da yayi sosai a jikinsa cikin wani irin yanayin,da k'yar janan ta fisgo magana daga bakinta tace, "Pls Nuraaz dan Allah kabari! Kaga nan wurin aiki muke a ko da wani lokaci wani zai iya shigowa ya riskemu, kaga daga nan kuma mutuncinmu ya zube dan Allah kayi hak'uri......
Janan ta k'are maganar jikinta na d'aukar rawa,tana kuma k'ok'ari kwace kanta daga garesa amma yak'i bata damar haka(nikam nace su antyn mu an fara banbance t'sakanin aya da t'sakuwa tin daga yanxu tinda an fara bamu hak'uri😆)
Nuraaz d'inma sosai ta basa dariya na ganin yanda tabi ta firgice tana basa hakuri, amma kuma ya dake ba tare da yayi dariyar ba, shi ma ya fara fad'ama Janan d'in wasu kalamai cikin kunnuwanta, sosai jikin Janan ya saki, ta narke gaba d'aya a jikin k'anin nata sabida jin harshensa cikin kunnuwanta yana mata wani karatu na daban d'in.
Tin suna yin abin a t'saye harma takai takawo t'sayuwar ta gagaresu suna neman zubewa a nan cikin d'akin Nuraaz ya taro Auntyn nasa da kyau cid'ok ya d'auketa kamar y'ar t'sana,bai direta a ko ina ba saikan wannan mililin gado mai cin mutum d'aya shikuma yamata rumfa suka ci gaba da sarrafa junansu cike da t'snt'sar buk'atuwa,sun murji junansu sosai a wannan lokacin ma kamin suka sarara ma kansu!sosai sukaa zuma junansu ido kamar masu son gano wani abu bayan komai ya lafa!Da k'yar ya samu ya saita kansa,kayanta itama ta zura inda Allah ya taimaketa ma ba suyi scuising ba tinda dama tin kamin a fara b'arna akayi fillinging dasu tana jin ta some how, shima maida kayansa yayi t'saf kaman babu abinda ya faru, fitowa su kayi daga d'akin zuwa ainahin office d'innata sai sunkui dakai take yi sabida kunyar daya dabaibayeta na sanin da tayi cewa shikenan babu abinda kuma za ta iya takama da shi a wajen Nuraaz din da bai gani ba.
Shi kuma sai bin dik wani mot'sinta yakeyi yana dariyar zuciya, a ransa kuwa fadi yake wai Aunty Janan ce yau take6jin kunyarsa kuma yau har da sunkuyar da kai, ikon Allah ,idan da ranka kasha kallo😹
"Aunty Janan nikam wai ya naga kamar kunya ta kike ji ne? Sai wani sussunne kai kikeyi a k'asa kodai baki k'oshi bane mukoma daga ciki?" Nuraaz ya k'are maganar tasa cike da shek'iyanci yana kannne mata ido d'aya had'i da karkata girarsa guda d'aya.
Harara ta wat'sama nuraaz d'in itakuma cike da borin kunya ta fara masifance shi kamar ta kai masa duka, sai da ta gama masifance sa t'saf kamar ba itace tayi luk'us d'azu ba ta mik'e taje ta wangale office d'in, ta nuna masa hanyar waje da hannunta tana girgiza jiki cike masifa alamun gaf take da yi masa rashin mutuncin da ta saba idan yak'i fita,kuma tak'i yadda ma su had'a ido sabida dik abin da take masa ba karamin karfin hali take ba.
Mikewa shima yayi yana danne dariyarsa ya fice daga office d'in nata ya wuce nasa fuskarsa cike da walwala a ransa fadi yake za mu sake haduwa, ita kuwa ganin ya fita yasa ta sauk'e k'ak'k'arfar ajiyar zuciya ta shiga ciki ta d'auro alwalar la'asar nata sabida suna can sun t'siyarsu basu san har lokaci ya wuce ba.
Lokacin da suka tashi a asibitinma wajen 6 na yamma saida Nuraaz yasake k'wak'ulata bayan sun shigo gida a parking space dik da yanda take kaucewa, sabida ita fa abin kanin nata ya fara bata tsoro.In tak'aice maku tin daga wannan ranar Nuraaz da Janan suka dinke abinsu,kuma da shike sun iya takunsu babu wanda suka bari ya fuskanci komai a gidan, sai dai kuwa dik abinda suka aikatawa babu abinda Hanan k'arama bata sani ba, sabida tasha ganin su ba sau d'aya ba, ba sau biyu ba ba tare da su kansu sun sani ba.
*After 3month*
Nuraaz zaune gaban Abba sai faman sussune kai yake kamar wani na Allah alamun wani magana yake yi da mahaifinnasa mai mahimmanci, Abba kuwa a d'age yakema Nuraaz kallon sai yau na tabbatar da cewa kai d'in sakarai ne ba kuma ka da hankali.
"Ban fa ji abinda ka fad'a ba Mallam Muhammad Sani? ko zaka iya sake maimaitamin?" Abba yayi maganar yana mai kafe nuraaz da ido da yaji gumi yafara karyo masa sabida kalar kallon da yaga mahaifinnasa yaje masa.Cikin aro jarumta da dakiya Nuraaz yace, "Dama cewa nayi dan allah kayi ma Abbi magana game da alk'awarin da yayimin na cewa zai auramin Hanan a dik lokacin danakeso idan na girma, kuma ni a gaskiya yanzu aure nake so Abba, idan ba amin ba kuma akoi mat'sala, kuma ma yanzu kaga itama hanan d'in ta kammalla jsc d'inta yaso idan mukayi aure sai nasata a wata makarantar tafara ss class nata a can...."
Nuraaz yayi maganar yana sakeyin k'asa da kansa zuciyarsa na faman t'salle mai abban nasa zaice...!Cikin d'aure fuska sosai Abba yace, "Shekarar ka nawa ne yanxu nikam?"
Cike da ladabi Nuraaz ya sake yin k'asa da kansa kamar na Allah yace, "22yrs abba..."
"Good...! Shekarun ita Hanan d'in kuma nawane a yanzun?" Abba ya sake maganar yana sake sakarma Nuraaz d'in idanuwa da yanzu yagama gano dalilin da yasa Abban ke antayo masa harara tin d'azu!
cikin sanyin murya dakuma d'ar d'ar yace, "She's 12yrs old"
"Masha Allah, naji dad'i k'warai da naji wannan amsar daga bakinka bana kowa ba, yanzu kai banda abinka ma na yarinta fisabilillhi ta ina Hanan y'ar 12yrs takai aure? Kaid'in ma yanxu shekarunka nawa kwata-kwata da kake zancen auren...? Me ma ka sani akan auren nema wai tukunna yanzu sabida Allah?" Abba yayi ma Nuraaz tambayar yana sake gyara zamansa akan kujera inda Nuraaz kuma ke kan capet yayi k'asa da kansa kamaar ya fashe da kuka.
"Allah kuwa Aabba...ni au...re na..ke...so....!" Nuraaz yayi maganar idanunsa na cikowa kwalla, wata k'atuwar harara Abba ya wat'sa masa yace, "B'acemin daga nan wanda bai san mai ke masa ciwo ba,kuma,naji wannan maganar tafito kaga mai zan maka a cikin gidannan shashasha kawai, tashi ka bani wuri!!!" Abba ya k'are maganar tasa a t'sawace cike da hargowa babu shiri Nuraaz ya mik'e yafice daga palon baban nasa,inda ya tarda Mammi ,Mommy ,Janan ,Mufy da kuma 3ples baki d'ayansu a parlo suna hirarsu cike da walwala alamun duniya na masu dad'i.
Ba tare dayace ma d'aya daga cikinsu k'alaba ya fice daga parlon suka bisa da kallon mamakin abinda ya same sa.*✅ote*
*comment*
*share*
*follow me on wattpad@ Oum-Mumtaz123🚴🏻♂️🚴🏻♂️🚴🏻♂️*
