💋💋
IHSAN
❤❤💋💋(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.✍✍✍✍✍✍✍✍
PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍❄We are bearers of sooo golden a pen,
We write assidiously percieven no pain,
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄Dedicated to.
Bro Naseer& Junaid ibrahim.Allah yabar k'auna❤❤❤❤I pray 4 u all fans.
8⃣0⃣
To Inna de agurin mai bawa Flower ruwa tasamu numbar Deen, saboda ranar da tazo a gate suka had'u zai fita don haka bai san wani abu game da'ita ba shide a tunaninsa y'ar uwarsuce,to shine bayan ta baro gun boka ta dawo gidan taci sa'ar samunshi a bakin gate yana zaune shida baba mai gadi,to wani uziri ya shigar da mai gadin ciki to shine ta tambayesa, ya bata numbar batare da kowa ya sani ba saboda tace masa ita y'ar uwarsu ce.To de kunji yadda akayi.
Da asuba shiyafara tashi ya tsaya kallon cute face d'inta kallonshi yakai kan d'an k'arakin cikinta Wanda yafara fitowa,Band'aki ya shiga yayi alwala ya fito ya zauna bakin gadon.Ahankali yake Shafa fuskanta tare daja mata y'an yatsu,Idanuwanta ta bud'e a hankali tare da sakar masa Murmushi maida mata martani yayi tare da mik'a mata hannu.
Hannunta tabashi ya tsayar da ita tare d'aukarta yayi band'aki,Alwala tayi yasake d'aukarta yadawo da'ita d'akin.Sallah sukayi sannan sukayi azkar,Juyowa tayi ta tsuguna gabanshi tace"....Good Morning Sweet,yace"... Morning Habibty,kintashi lafiya?lafiya,yace"... No morning kisses ne?Murmushi tayi tare da zama kan cinyarsa ta d'aura bakinta kan kumatunsa tayi pecking d'insa,yace"....remain here yamata nuni da light pink lips d'insa."
Close ur eyes tukun,idonsa ya rufe sannan takai bakinta kan nasa,deep kiss tamasa sannan tayi niyyar cire bakinta amma gagam ya rik'emata baki yaci gaba da kissing d'inta.
Ganin abinnasu bame k'arewa bane yasashi kwantar da'ita tare dafara romancing d'inta sosai take bashi had'in kai,sum sum nabarmusu d'akin kar idona ya....
Bayan wasu awanni na koma d'akin don d'auko muku rawaito,Kwance suke tana samansa suna maida numfashi,gashin kanta yake shafawa yace".... Tnx sweet love,tace".....Stop thanking me for my duty."
Yace"... U deserve it wifey,let's sleep kaji kasan da safe zamuje hospital,bacci suka koma cikeda farinciki."
Da safe bayan sun gama shirinsu yace".... Baby jeki cire kayannan sunmiki kyau dayawa,tace"... Haba Soul mate kai kullum inzamu fita saukasani canza kaya."
Yace"....ki cire hijab d'inma tana turo baki haka ta koma ta canza kaya da hijab har kasa,gani yayi kamar tafi d'azu kyau yace".....muje nazab'armiki."
Dak'yar yazab'ar mata wani pink gown da white hijab tsaki yaja yace"...ki saka nikab muje haka badan tasoba taje tasaka nik'ab din suka nufi hospital d'in.
Plss manage.
Tauraruwace.
Royal Blood (jinin sarauta)👑👑👑Share.
Like.
Vote.Queen Deeja
[2/3, 10:57 PM] Khadeejaht hydar Novelist: ❤❤💋💋

ESTÁS LEYENDO
IHSAN
RomanceROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE WITH THE HELP OF 3 PEOPLE,,JUST READ ND FOUND OUT WHO THE 3 STARS ARE