*ZAMAN!*
*Period*
*09013718241*https://t.me/joinchat/S0dIzBnbZrvxhQwjuughew
*23-24*
*_Tarayyar mutum da aljan_*
Cikin tsananin tashin hankali take binsa da kallo inda shima ya zuba Mata matsakaitan idanunsa masu daukar ido da qyalli a cikin duhu, a hankali tayi qasa da kanta tanajin zuciyarta na bugawa da qarfi hakanne yabawa Yarima Hamdan damar janyota jikinsa ya shafa kanta yace.
“Kiyi bacci cikin aminci matata Zaki kasance cikin farin ciki har qarshen rayuwarki zan baki kulawar da bazaki taba samunta a duniyar bani Adam ba" da haka ya dora bakinsa bisa nata ya hade yana lalubar cikin bakinta hardai yayi nasarar kamo harshenta ya rinqa tsotsa da wani salo da bata tabajin irinsa ba a duniya.
Cikin abinda Bai wucce 10 minutes ba sai gashi bacci ya dauketa inda yauma kamar yanda ta saba ta rinqa mafarkin wai gatanan a cikin wata mashahuriyar fada wacce ta qawatu da kayan alatu da qawar rayuwa zaune bisa wata karagar mulki wani dattijo ne ita Kuma tana zaune a gefensa na hagu inda wata kyakkyawar matashiyar Mata take gefensa.Duban matar yayi yace “haqiqa kinyi kuskure yake yata da kika karya alqawari da yarjejeniyar shekaru dari uku baya waima meye ya jaki ga soyayyar bani adamu har takaiki ga aurensa yanzu gashi kin cakuda mana jinsi da jinsinsu me rauni yarki bazatayi tasirin da zakiyi ba yarki bani Adam ce ke Kuma jinnu ce tayaya kike tunanin duniyar jinnu zata yarda da ita a matsayin matar Yariman daular Kisra tayaya zata rayu da jinnu bayan jininki bai shiga jikinta ba.
“dagowa matashiyar matar tayi idanunta akan harmdan tace “rashin gwaji kesa faduwa jarabawa tabbas ƴata zata haye wannan siradi domin kuwa yanzu haka ma da cikin Yarima Hamdan a jikinta.....
Firgigit Harmdan ta tashi tana dube dube ga mamakinta saita ganta ita kadai kwal a tsakiyar tafkeken gadon raba idanu tashigayi a dakin can take hango Yarima zaune gaban wani akwatu ya dora hannunsa a goshinsa yana karanto wasu addu'o'iNumfashi ta sauke ta miqe da sassarfa ta nufeshi tana sanda sanda har ta Isa bayansa inda ta qara cika da tsananin mamakin ganin wata sura ce ta zanen mutum a cikin akwatin yanajin isowarta yayi saurin rufe akwatin ya tashi ya nufota ya cafkota ya keta rigarta ya damqi boobs dinta ta saki qara da qarfi shikuma yayi saurin hade bakinsa da nata ya tsotsa tare da rungumeta ya baza rigarsa kawai sai gani tayi rufin dakin ya bude ya keta da ita a jikinsa sun bace bat.
Shafa fuskarta yayi take ta fice daga hayyacinta inda sukaci gaba da cin uwar tafiya hardai takaisu ga cikin gari a wani park ya sauka ya fakaici idanun mutane ya sauketa tare da hura mata iska a kunnenta ta dawo hayyacinta kallon gefenta da zatayi kawai saitaga Safwan zaune ya zuba Mata ido kallonsa tayi tare da miqewa da sauri tace “sas.... Safwan Basu kashemin kaiba dama kana ray...."
Jitayi an rufe Mata baki ta dago kawai sai taga wata matashiyar budurwa a samanta tace “kin bata ran Yarimah me qarfin iko da kalamanki umsrni daga gareshi kada ki qara furta ko kalma daya tsakaninki da wannan saurayin idan Kuma kinqi to jininsa zai malala a bayan qasa yanzunnan"Saurin kallon Safwan tayi da yayi qasa da kansa ta bude baki zatayi mgn sai Kuma ta rufe bakin da hannunta inda shikuma ya miqe ya nufi wani waje da take zagaye da waya ya tsaya yana kallon motoci lkc zuwa lkc yana satar kallonta itamma hankalinta na kansa.
Ji tayi an dafa kafadarta tayi firgigit ta dago murmushi Yarima Hamdan ya sakar Mata tsoro ya cikata ganinsa sanye cikin qananun kaya riga da wando blue black sai takalme cover show brown wasu mutane suna take Masa baya Suma duk da irin shigarsa saidai su milk din sult ce a jikinsu da takalma baqaqe zubawa Safwan ido tayi shima su yake kallo.
Daya cikin excourt din ya fita yaje ya riqo hannun Safwan ya jashi wani daki basufi 3 minutes ba sai gashi shima ya fito da irin shigarsu mamakinta ya qaru ta zuba masa ido da maganganu a bakinta amma batada damar furtawa.Jan hannunta taji anyi suka nufi wani bangare ya dafa wata katanga take ta rabe biyu suka shiga yaci gaba da janta har tsakiyar dakin babu komai a cikinsa sai wata kujera guda daya tal ya matsa jikin kujerar ya zauna ya miqa Mata kayan hannunsa yace “ki cire wadannan na jikinki kisa wadannan yanzu haka jirginmu yana gaf da sauka nanda awa daya weather na Egypt bata karbi jikina ba zan iya shiga damuwa kawai mun yada zango anan ne tafiyarmu da tsayi" ilahirin bakinta ya mutu ta kasa furta ko kalma daya mamaki ya qara cikata da tsoro daga Nigeria yanzu cikin yan mintuna ace Egypt daga Egypt kuma nan da dan lkc sai ace Rasha ko China.
Kamar yasan tunanin da takeyi yace “Japan zamu na fito yawan zagaya duniya ne zan zagaya qasa dari da ashiri da uku yanzu inakan qasa ta biyar Kinga kuwa da sauran aiki a gabanmu musamman ke da na fahimci kinada qarancin juriya aiki biyu ga na tafiya ga hidimar kula da mijinki...."
