Kunci Stories

556 Stories

KAICO NAH by SAKHNA03
#1
KAICO NAHby SAKHNA03
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa...
Completed
LABARINSU by Salma_Ahmad_Isah
#2
LABARINSUby Salma Ahmad Isah
Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
Matar Bature by 00Ruky
#3
Matar Batureby 00Ruky
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi d...
HAMDALAT (music lover) by mumies122
#4
HAMDALAT (music lover)by mumies122
marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?
ƘUNCIN RAYUWA by Ruky_i_lawal
#5
ƘUNCIN RAYUWAby Rukayya Ibrahim Lawal
Idan kuncin rayuwa ya sako ka a gaba, ƙaddara ta jagoranci rayuwarka, zaka iya faɗawa a cikin yanayin da kai kanka zai yi wuya ka fahimci waye kai bare kuma ka iya fahim...
Banda Asali by zeerose__
#6
Banda Asaliby zeerose__
Labari ne na wata matashiya da ta fada cikin soyayyar wani kyakkyawan matsahi dan Asali . Rayuwa ta kasance mata mai wahala kasancewarta bata san su waye iyayenta ba hak...