Nishadantarwa Stories

Refine by tag:

6 Stories

GARARIN RAYUWA by MumIrfaan
#1
GARARIN RAYUWAby Maman irfaan
Littafin GARARIN RAYUWA Yana d'auke da tausayi, nadama, tsantsan soyayya, nishad'antar wa, fad'akarwa, wa'azantarwa da d'unbun Dana sani, yarinya ce batasan Hawa ba bata...
SANDAR GIRMA (adventure story) by FASTCLASS
#2
SANDAR GIRMA (adventure story)by ALIYU ISHAQ
labari nehh mai cike da ban tausayi tsantsar jarumta da azababben yaki lbrn yana mgn nehh akan wata sandar tsafi wadda akewa lakabi da sandar girma ita dai wannan sanda...
GIRMA YA FA'DI by ummuhfadima
#3
GIRMA YA FA'DIby Nafisat Aliyu Funtua
Labari me abin mamaki da al'ajabi d'a yatura uba Neman mishi aure amma k'arshe uban yaje aure yarinyar Kai wannan chakwakiya haka har Ina maza garzayo ki/ka mallaki/ka n...
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA)  by realhajarayusuf
#4
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) by realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.