#1
MATAN?? KO MAZAN???by MSHAKURworld
Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan.
Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI
Completed
#2
JUYIN KWAƊOby Salma Ahmad Isah
Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?.
Wani hali za k...
#4
SANADIN KIby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki...
#5
MAKAUNIYAR RAYUWAby Hauwaszaria
MAKAUNIYAR RAYUWA-
KASHI NA UKU-
BABI ASHIRIN###
Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyawa kowa buƙatansa na...
Completed
#6
Nadamar Rayuwaby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi...
#8
Rashin Uwaby Hafsy muhammad
Da sunan allh mai rahma mai jinqai godiya ta tabbata ga fiyayyen halitta shugaban mu annabi muhammad (s a w)
Inagodiya ga allh subhanahu wata'ala dayabani damar yin wana...
Completed
#9
JUYIN RAYUWAby fateema A.y Umar
JUYIN RAYUWA Labari ne akan wata yarinya mai suna Sultana Wanda Baban ta ya nuna mata so ya kuma fifitata akan sauran yaran sa sai abunda ta fad'a dashi uban zaiyi aiki...
#10
MAKAUNIYAR RAYUWAby hauwaszaria@gmail.com
kada ku man har yanzu muna cikin lattafin MAKAUNIYAR RAYUWA ne,wanda zamu ƙarisa shi insha Allahu.
#11
JUYIN RAYUWAby Xahrah Farooq
K'aramar yarinya ce wacce baza ta wuce 9 years ba a duniya , sai dai idan ka ganta kuma kaga rayuwan da take yi zaka ce shekarun nata yafi k'arfin hakan , ahankali take...
#13
HAWAYEN ZUCIby Hibbah143
Labarin wata soyayyar wani matashi wanda ya tsinci kansa cikin halin ƙaƙanikayi a dalilin matsalolin soyayyar da sukayi masa tunkarar bazata...
#14
Halin rayuwa 💙🤍by amyyrahhh
It's all about love, destiny,and fate.
life is not always a bed full of roses......
#15
HAREES by khadija ado ahmad
"Ko abadan ba za ki kasance da ni ba ka da ki raba ni da jinina Batool"
"Matsayinta na jininka bazan iya sauya shi ba sai dai ka sani ba ka da di'gon w...
#16
DABAiBAYIN RAYUWAby Ameeratu Muhammad
DABAiBAYIN RAYUWA littafine dayashafi wnn RAYUWA da muke ciki da abubuwan dake cikin zumuga yadda mutanen cikin wnn duniyar San duniya yamusu dabaibayi yasa akan duniyar...
#18
ZAMANI...by Sakina_AC
Wani lokacin rayuwa takan zuwar maka ne ba a yanda ka tsammata ba.
Wani lokacin kuwa zakayi wasa da abunda yake rubuce kaddararka ce ba tare da ka sani ba.
Saboda me?
Sa...
#19
CIWON ƳA MACE..by Ouummey
Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi...
#20
DR NAMEERby Zaynabyusuuf
A captivating story of romance,betrayal,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.