#1
BAƘAR MASARAUTA by Umar Dayyan Abubakar
*BAK'AR MASARAUTA*
*Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da...
#2
MABARACIYAHby SAKHNA03
Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba.
Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?.
Ban yadda da w...
#3
DA WATA A ƘASAby Rahma kabir
Akwai son zuciya me sanya mutum a tarkon nadama, zalunci mai kunshe da keta, zawarci mai sanya kunci, mutuwa mai dauke da yankan kauna. Nadama mai sanya kukan zuci gaba...
#5
💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Dag...by Asmau Turaki
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.
#6
KWARYA TABI KWARYAby Fatima Umar
kwarya tafi kwarya littafin mai dauke da darasi cin amana zalunci yaudara soyayya mai ciki da kalubale sai dai kuma akwai nasara sosai a ciki a sanadin shi ta rasa abubu...
#7
BAYAN MADUBIby SAKHNA03
Rayuwar tafarane sannu a hankali cikin kwanciyar hankali da walwala,annemi duniya an samu,annemi biyan buƙata an samu.........komai na tafiya daidai amma kuma an manta n...
#8
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1)by Muntasir Shehu
Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanun...
#9
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)by Amrah A Mashi
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin ko...