Laifi ne don iyaye sun nuna ma yaransu soyayya a bayyane?? Duk da *D'an Adam* tara yake bai cika goma ba.. Meyasa kunya da kawaici suke zama silar rashin kula da yaranmu tun suna kanana? ...Shine wanda tafi tsana a dunia saboda tana tunanin shine yayi sanadiyar rayuwar 'yar uwarta.. "Janan...soyayyarki ce zatayi ajalina... meyasa kike nema ki cutar dani bayan ki gano ina sonki tun tuni???... Kin sani fa D'an Adam ajizi ne... Meyasa bazaki iya yafe min ba???".. "Kaine ...kaine dalilin da na rasa yayata tun shekaru shabiyu da suka wuce😭.. Duk da akwai laifin iyayenmu a ciki Meyasa bazaka iya zuwa ka bata taimakon da ya kamata ba? Ka san wahalar da ta sha kafin ta tafi ta barni? Innalillahi wa inna ilaihir raji'un Yaya kin tafi gashi zaa hadani da wanda nafi tsana a dunia!!!" Ta durkushe a wurin tana kuka me shiga rai da kona zuciar me sauraro😭😭😭
13 parts