I LOVE YOU YAH FAROUQ yaji ta furta💖 murmushi yay sosai wanda ya bayyana dimple dinsa sannan yace I LIKE YOU TOO yar kanwata ya fada tare da sa dan yatsan sa ya lakato karan hancin ta Kara matsowa tai ta kalle shi sosai dan ta ga bai dauki maganarta serious ba, fuska ta kwabe kamar zatai kuka Sannan tace I DIDN'T SAY I LIKE YOU "I SAID I LOVE YOU" Cikin rudani ya juyo yana kallon kanwar tasa dan tabbatar da abinda kunnuwan sa suka jiye masa, yana mamakin kanwar tasa, she's such a SMALL CHILD amma tana magana akan love. Ku biyoni dan jin cigaban lbrn AMNA AND DR FAROUQ