AyshaIsah

Assalamu alaikum warahmatullah my wattpad fans wai don Allah meyasa baku son yi comment ne? Kodai baki jin dadin labarin ne?. Pls I need feedback

AyshaIsah

@mamansadiq5586 naga sam baku son yin comment ne ko voting ma wahala yake maku
Reply

mamansadiq5586

@AyshaIsah  pls kicigaba munaso 
Reply

pen_of_simplicity

Dakin leeya ta tura ta shiga ba kowa a ciki an kashe naurorin sai gawar jojo dake kwance rufe da bedsheet din asibitin jikin kofar ta sulale tana wani irin kuka na fitar rai haba JoJo haba maisa zakamin haka meysa zaka tafi Ka barni tafiyar da ba'a dawowa meysa zaka barni cikin duhu da kuncin wanna duniyar kazo mu tafi tare dan Allah kazo Ka tafi dani duniyata babu kai tamkar kurkuku ce wayyo kaico mutuwa kamar wadda aka tsikara ta miqe ta isa gaban gadon da karfi ta yaye rufar zanin tare da kifa kanta Kan kirjinsa  tana ci gaba da raira kukan ta cikin gajiyawa da komai "Dan Allah Ka tashi Dan Allah badan ni ba Ka taimaki rayuwata ko don son da nake maka in ma Kai baka so na JoJo dan Allah Ka bude Ido Ka ganni a matsayin matarka bana san wanna Wasan ta fada tana kamo fuskar sa ta shiga jijjiga shi kafin ta saki fuskar ta riqo rigarsa ta kifa kanta a kansa tana sake sakin wani marayan kuka .
          
          I think you'd like this story: "RA'AYI NA NE " by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/394714518?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
          
          Kuyi following dina domin samun update Kan lokaci

Momislam2021

‍♀️
          
          *HATSABIBIYAR YARINYA*
          
          Zainab Habib(Mom Islam
          
          _Gagarumar sanarwa _
          
          Kuna ganin idan Tinene ta auri mai gari ya zatayi a gidan?
          
          Shin haukar zata daɗu kuwa ?
          
          Ina burin data ɗauka na auran jar fata ?
          
          Anya zatayi rayuwar birni kuwa ?
          
          Alhmdulilah 
          
          *HATSABIBIYAR YARINYA*
          
          _200 Duk mai buƙatar ci gaba ,zaki turo da kuɗinki ta wannan account ɗin Zainab Habib first bank 3175689751 shedar biya ta wannan number 08141799224 ,idan kuma kati ne zaki turo da katin mtn ta wannan number masu son *ABU-RASHERD* kuyimin magana ta wannan number 08141799224_
          
          Nagode da soyayyarku a gareni 

Momislam2021

*REGRET*
          
          Romatic story 
          
          A sanadin bin umarnin iyayena ,na jefa kaina cikin ƙazantacciyar  rayuwa , na kasance mace mai tsananin sha'awa ,sukuwa burinsu shine inyi karatu mai zurfi in zamo abin kwatance a duniya ...!
          
          Wannan littafin na kuɗi ne ,yana ɗauke da zazzafar soyayya ban tausayi ,sarƙaƙiya ,nadama da sauransu ,kudai ku biyoni dan jin cakwakiyar dake cikin labarin akan farashi mai sauƙi ..!
          
          Domin neman ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number 08141799224 karku ance tafiyar ta manyan matace.
          
          Zainab Habib
          Mom Islam