Dan Allah Anty Billy Ina son Complete din Raina kama don bana gajiya da karanta shi Wanda nake dashi akwai in da bah complete bane
Ban taba goge littattafanki bah don suna fadakar Dani
Ina son littattafan ki sosai da sosai domin Ina samun karuwa sosai
Ni masoyiyar kice don littafakin bana gajiya da karanta su
Allah ya Kara basira
Muna jiran sabon littafi