Kuna neman littattafan da zasu sanyaku a nishaɗi? Wanda zaku dinga haskowa tamkar yana faruwa ne in reality, to haƙiƙa wannan shafin na ku ne domin kuwa Halima.hz tayi muku tanadi na musamman akan ƙirƙirarrun labaran hausa.
Kuyi following, kuyi adding a library, sannan ku kasance wajen dafifin tururuwar shan karatun duk littafin da na wallafa...Marubuciya nake kuma Manazarciya! 07018098175
- kano, nigeria.
- JoinedMay 22, 2019
Sign up to join the largest storytelling community
or

*RELEASE* ```FT5``` 2️⃣0️⃣2️⃣3️⃣ *hohoho Allah ya kawo mu qarshen shekara tazo, masu iya magana suka ce mai laya kiyayi mai zamani♀️, wani kaya sai amale, in kaji ana a marmatsa t...View all Conversations
Stories by Halimahz
- 14 Published Stories

SARTSE
31
7
1
Akasin SARTSE da ke afkuwa a hannu ko a ƙafa, nata SARTSEN ya soku ne a ZUCIYARTA. Sarƙafewar igiyar ƙalubale...

AL'AMARI! Completed.
4.2K
217
31
Twisted story with compassion, racial hatred, scheme along with blind love.

HIDAYAH NOOR completed.
109K
7.3K
81
Hidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.
+3 more