Mamuhgee

ZAFAFA BIYAR ZAZZAFAN TAKU
          	ZAFAFA BIYAR ZAZZAFAN TAKU
          	
          	INA KUKE MASOYAN ZAFAFA BIYAR DA MAKARANTA LITTAFAN HAUSA DAN NISHADANTUWA,ILMINTUWA DA QARUWA??
          	ZAFAFAN MARUBUTANKU DA BASA BAKU KUNYA SUN DAWO MUKU DA ZAFINSU TAREDA DA ZAFAFAN LABARAI DA ZASU BURGEKU DASU,
          	
          	KAMAN YANDA KUKA SANI BAMU SABA BAKU KUNYA BA,
          	AKO YAUSHE MUNA ZAGEWA MU NISHADANTAR DAKU YANDA KUKESO,
          	SOYAYYA CE,ILMANTARWA NE,CAKWAKIYA CE,RAHA DA AZANCI HARMA DA ABUBUWAN QARUWARMU GABAKI DAYA.
          	
          	DAN HAKA ME KUKE JIRA?
          	KU GARZAYO AYI TAFIYAR ZAFAFA   ZAZZAFAN TAKU DAKU WANDA YAZO DA LITTAFAI MASU ZAFI GUDA HUDU,
          	
          	
          	FURAR DANKO
          	Billyn Abdul
          	
          	-ZAFIN KAI
          	Mamuhgee
          	
          	-TABARMAR ‘KASHI
          	Safiyya Huguma
          	
          	-BAKON MUNAFIKI
          	Miss xoxo
          	
          	Duka hudu 1k
          	Uku 800
          	Biyu 600
          	Daya 400
          	
          	Pay at
          	
          	1487616276 
          	Access Bank
          	Bilkisa Ibrahim
          	Sai katura shedar biyanka anan
          	
          	09032345899
          	
          	Idan katin waya ne kuma saika tura anan
          	09033181070
          	
          	VIP
          	Zafin kai 3k
          	Furar danko 3k
          	Tabarmar kashi 3k
          	Bakon munafuki 3k
          	
          	Zafafa

Mamuhgee

@maryamahassan121 akwai number a jikin tallan
Reply

maryamahassan121

@Mamuhgee ina zamu samu number ki ko Muna son sayen novel dinki
Reply

AmadouHalima9

Dan Allah Anty nikuma a Niger Nike ya zaayi nabiya wanan kudin KO Katin wayar?
Reply

Momislam2021

*_NISAN KIWO_*
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=65bd1f3a88cb015808e61415
          
          Idan kinason karantawa daga farko kiyi following ɗina ta wannan link ɗin 
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Mom ta jinjina kai kafin taja dogon numfashi sannan tace "Hajiya inaso a ƙarƙare komai da komai na dangane da Anum saboda musan matsaya"
          
          "Haka ne, amma ni a ganina mu fara zuwa hospital ɗin da ita sai asan abinda za'a fara gabatarwa, kinga dole abinda likitoci suka faɗa dashi zamuyi amfani, idan halittar mace tafi yawa a jikinta to tabbas zamufi kowa farinciki, idan ma halittar namiji ce, kuma babu inda zamuyi dole mu rungumi ƙaddara a inda tazo mana"
          Hajiya takai ƙarshen maganar tana mammatsa hannayenta.
          "Hajiya damuwata inji ance Anum mace ce sannan nawa za'a kashe?"
          
          "Karki damu kuɗi ba damuwa bane halittar itace abar tunani"
          
          Mom Islam
          08141799224

_zulayhatuh

Momislam2021

I just published "Thriller " of my story "NISAN KIWO". https://www.wattpad.com/1388779078?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=mjb4ECdy2S9Bo1WNvzofuDvJXecFReuREgwyPqo3SycA7WqUx3m%2FbNcmrjupaU7RL9s6%2BObvJWk2wi1%2BXCrYq1D7QyW5QMTdfJnMM36wyKBCPxXqULBBeJ540rKmP9S3
          
          Sabon salon labari mai tsayawa a zuciyar wanda ya karanta, tabbas akwai zazzafar soyayya ku shiga ciki ku faɗi ra'ayinku ta hanyar comments da vote 
          
          Mom Islam 
          
          
          *Follow me*
          *Vote*
             And
          *Share fisabililah*

Momislam2021

*DARAJAR ƘWARYA *
          
          Follow my account@momislam11
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64db8c4f813a39eee3013915
          
          "hii ko akwai abinda zaki iya yi?" tabbas faɗa ba halinta bane, hasali ma ko cacar baki ake yi takan tashi a gurin, yau kuma ta kasance rana mafi tozarci a rayuwarta da wani banza ya tozartata, bata saurareshi ba ta wuce tana tattare mayafin jikinta dan ya ɓaci da miyar romo...
          
          08141799224 mom Islam