CEO F.J.W.A

Rayuwa wata aba ce wacce kowane mai rai yake son yaga yana cigaba da gudanar da ita, soyayya gaskiya ce, ƙauna ba ƙariya ba ce, waɗannan ababe biyun suna da matuƙar tasiri a rayuwar ɗan'adam, komai na rayuwa mai sauƙi ce idan har ka ɗauke sa da sauƙi. Sunana A'isha Jubreel Tanko! wacce aka fi sani da Ummi ko Farhatulqalb, ina son So, ina son soyayya, don haka alƙalamina ya fi karkata ta wannan fannin, ni Marubuciya ce wacce take nishaɗantar daku da labarai masu daɗi da tsuma zuƙata.
  • BENUE
  • JoinedJune 11, 2020



Last Message
ayshajb ayshajb Apr 03, 2025 01:39PM
Assalamu alaikum my people da fatan an sha ruwa lafiya, ina yi muku barka da sallah Ubangiji Ya maimaita mana. In sha Allah zan yi muku posting new book.
View all Conversations

Stories by A'ishat Jubreel Tanko
... ZINARIYA  by ayshajb
... ZINARIYA
Zan nuna miki halin karuwanci kamar yanda kika buƙata, zan fitine rayuwarki na hana ki sukuni ke da mijinki...
ranking #4 in trafficking See all rankings
MIJIN AURE... by ayshajb
MIJIN AURE...
Ayatullah Haroon Al-Mustapha! That is my full name, I am one of the Al-Mustapha family, Life in my father's f...
ranking #225 in village See all rankings
HAJIYA GWALE...  by ayshajb
HAJIYA GWALE...
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana...
ranking #13 in end See all rankings