miss_untichlobanty

Salam sis!barka da war haka, Fatah kina cikin koshin lafiya? Dan Allah idan ban takura ki ba zanso ki duba littafi na mai suna YA JI TA MATA ko YARINYARCE TAYI MIN FYADE. labarai ne masu salo na daban Wanda sai kin karanta kawai.
          
          Nagode sosai sai na jiki.
          
          Untichlobanty loves you!

miss_untichlobanty

@itzmaxxy ngd sis Allah ya saka, kar ki gaji.da ni ki duba sauran books dina
Reply

itzmaxxy

@miss_untichlobanty gaskiya book sai dai ace Masha Allah,more greece to ur elbow sis
Reply

miss_untichlobanty

@itzmaxxy okay Ayya ban sani ba ai
Reply

HafsatMuhammad639

Slm sis Don Allah kinsamu MULKI KO  SARAUTA 2

HafsatMuhammad639

Ok ko zaki duba don Allah sai ki turomini 07056332753
Reply

itzmaxxy

@HafsatMuhammad639 wslm A akwai wanda taturomin ta wattsapp amma ban duba ko complte bane dan document ne
Reply