I dream..? 
I think...?
I fantasize..?
I write!!!

Maraba da zuwa dandalina! Inda nake cakuda duk wasu tunanika, mafarkai da burika nawa zuwa kalmomi su zamo labarai da kuke karantawa! Ina fatan kuna jin dadin wadannan abubuwa nawa, kuna kuma ilmantuwa dasu?!. Da kuma fatan zaku cigaba da sticking around me domin cigaba da karanta duk wani abu da tunanikana suka bani... 👌 😎 😘
  • Daura, Katsina State.
  • JoinedOctober 6, 2016



Last Message
jeeedorhh jeeedorhh Jul 24, 2023 10:18PM
Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuhu. Ina yiwa daukacin masoyana, kuma makarantana, barka da dare, da fatan dukkanmu mun yini lafiya. Kyakkyawan albishir ga masu bibiyar littafin KAUTHAR da...
View all Conversations

Stories by Jeedderh Lawals
KAUTHAR!!  by jeeedorhh
KAUTHAR!!
Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar...
ranking #664 in money See all rankings
DUNIYA BIYU!!!  by jeeedorhh
DUNIYA BIYU!!!
Gefen wasu samari uku da suke ta faman tada hayaki kamar tashin duniya ta rakube, ta mikawa Bangis -mai shago...
ranking #32 in heartbreak See all rankings
NADIYA! by jeeedorhh
NADIYA!
'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?" Yace, "Habib Abdullahi M...
ranking #4 in independentwoman See all rankings
2 Reading Lists