nimcyluv

Afuwa na jina shiru na ɗan yi jinya ne in sha Allah soon za ku jini. Ku yi following Account ɗina vote my stories. Ramadan mubarak

Aishatuuuuuuu777

Allah ya kara lafia,anyi sallah lafia?Allah ya maimaita mana
Reply

HadizaYahaya

@nimcyluv Allah ya kara lfy, yasa zakkan jiki ne
Reply

AishaBasiru

Allah yabaki lfy
Reply

pen_of_simplicity

I think you'd like this story: "NI DA YA NABEEL" by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/395138889?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
          
          ke har kin isa nayi magana kimin tsaki tashin mun a falo tho tunda ba falon ubanki bane miqewa asum tayi ta danqi wuyan jumayma kokarin kwacewa ta shiga yi idanunta duk sunyo waje " whl kika Kara kuskuren zagin ubana saikin baqunci lahira shegiya kodaddiyar banza cikin dakakkiyar murya nabeel yace sakarta juyowa tayi ta kalleshi sai kuma ta saketa tare da hankada ta ta fada Kan kujera karasawa yayi ya dagota cikin fushi ta bige hannun sa babe Kai kace yarinyar nan aiki zata dinga mun amma a gabanka take kokarin kasheni baka dau mataki ba a dakile asum tace tho kuwa bakiji daidai ba dan matsayina da naki duk daya.............

pen_of_simplicity

Dakin leeya ta tura ta shiga ba kowa a ciki an kashe naurorin sai gawar jojo dake kwance rufe da bedsheet din asibitin jikin kofar ta sulale tana wani irin kuka na fitar rai haba JoJo haba maisa zakamin haka meysa zaka tafi Ka barni tafiyar da ba'a dawowa meysa zaka barni cikin duhu da kuncin wanna duniyar kazo mu tafi tare dan Allah kazo Ka tafi dani duniyata babu kai tamkar kurkuku ce wayyo kaico mutuwa kamar wadda aka tsikara ta miqe ta isa gaban gadon da karfi ta yaye rufar zanin tare da kifa kanta Kan kirjinsa  tana ci gaba da raira kukan ta cikin gajiyawa da komai "Dan Allah Ka tashi Dan Allah badan ni ba Ka taimaki rayuwata ko don son da nake maka in ma Kai baka so na JoJo dan Allah Ka bude Ido Ka ganni a matsayin matarka bana san wanna Wasan ta fada tana kamo fuskar sa ta shiga jijjiga shi kafin ta saki fuskar ta riqo rigarsa ta kifa kanta a kansa tana sake sakin wani marayan kuka .
          
          
          I think you'd like this story: "RA'AYI NA NE " by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/394714518?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity

Momislam2021

I just published "Chapter 1-2" of my story "NAKASA JUREWA ". https://www.wattpad.com/1541650527?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021
          
          
          Koda ya buɗe ƙofa kai tsaye bedroom ɗinta ya wuce, tafkeken frame na hotonta ya tsaya yana ƙarewa kallo, lokaci ɗaya ya runtse idanunsa tare da cije kyakkyawan pink lip ɗinsa, tura hannunsa yayi cikin sumar kansa, a fili ya furta kayun ɗan maciji, "wallahi tallahi na tsaneki na tsani komai naki mtsw" ya fice a bedroom ɗin nata tare da bugo ƙofa,
          
          Domin samun more pages kuyi following ɗina a Arewabook danna blue link
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          
          Ga wanda basa Arewabook ga link na Wattpad hilis ayi following ɗina 
          https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
          
          Inci arziƙin Manzon Allah a tayani sharing