2💚🧡💙❤💜
Damata biyu
(Second chance)
🧡💙❤💜💚💛Zuwairat ummumaryam
2️⃣
Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode
Free page.
Read
Share
ThanksKudai yi hakuri kunsan ban editing novel so don't mind the blunders and rubbish.
She hates his behavior, komai nashi haushi yake Bata, duk sands tayi kokarin sauya mashi habits sai yace tana matsa mashi, he always loves what he does kou da kuwa everyone is against it, Bai kaunar damuwa kou da kuwa kadan ne, he always feels there is no need to worry yourself on certain things tunda what will be will be,. Bai damuwa da how his father react Kan zuwa aikinshi late da Kuma Kan rashin kulan shi da abubuwan dake fariwa a office din, all he hated is disrespect kou Kuma a fada mashi magana gaban yaro, last time da yake tare da wani Mai aiki a company dinsu babansu yazo Yana mashi fada Kan kudin company is not getting more profit shi Kuma ya tsaya Yana kallonsu Bai bar wajen ba babanshi na fita ya kalleshi yace
"You're fired....ka tsaya kana kallon yanda ake min fada kou...now you can go and watch action movies to your satisfaction tunda kallo kakeso..."ya fadawa saurayin, he begged and begged Amma kou kadan Bai saurareshi ba,Haka saurayin ya fita. Faiz na fita ya nufi inda motar shi ke tsaye ya shiga ya ajiye bag din next sit sai Kuma ya bude ya fiddo kwalban dake ciki ya ajiye Kan bag din Sannan ya tada Motar ya nufi gate, Daman Mai gadi yasan kwanan zancen hakan yasan Yana ganinshi ya tashi ya bude gate sai ya tsaya gefe guda Yana jiran ya karaso, aikam Yana zuwa daidai inda maigadi ke tsaye ya sauke glass din motar
"Ina kwana..."ya gaidashi, banza faiz yayi dashi ya fiddo kwalban Nan ya Mika mashi Sannan ya bude inds yake ajiye kudi ya dauki naira dari biyar guda biyu ya Mike mashi, Mai gadi na amsa ya washe Baki Yana cewa
"Allah ya bar maza.... nagode sosai...da..." Bai karasa ba faiz ya maida glass din motar shi ya ja motar ya bar gidan, cikin natsuwa ya dinga tuki ya iso Clinton yayi parking a lot dinsu sanann ya fito bayan ya saka wasu kudi jikinshi ba don komai ba sai don yaji breakfast, one thing he so much hates about drinking is the way it make you feel so empty, zai tashi ya dinga ji kaman an kwashe mashi kayan cikinshi, that's why Bai da dalilin da zai da ya bar gjda ya wuce office Bai ci abinci ba, sanann lokacin lunch nayi zai wuce yaje yayi, at times daga lunch Bai sake komawa office but that always happens if yasan dad dinshi Is not around. Sannan Yana zuwa gida zai wuce dining ya Fara cin abinci before any other thing, duk abincin da yake ci he is not that fat don he won't weigh more than 60kg, faiz is a very eligible bachelor that in har a lady will set eyes on him will easily fall for him, Amma sam.he is not fun to be with, Bai taba zuwa zance kou Hira wajen babe dinshi wato his betrothed, sanna he will never call her for hours, he won't chat her up either ba don komai ba sai don in har yayi sallah ishai all he needs is to drink and hug his pillow, right now babu abinda ke bashi satisfaction kaman yayi drinking, Kuma Kar kace he drinks stupid alcohol da sai kashe kwalabe masu yawa ka bugu,aa he takes expensive vodkas that Basu da yawa a cikin kwalabansu Kuma days Sha sai bacci, hakan yasa har yanzun Babu Wanda yasan he have the bad habit of drinking, likewise duk abokanshi na gida never knew he drinks as he is very smart to know that if har motum daya ya sani then kowa ma na iya Sani, he doesn't look like a drunkard as he looks so fit and healthy, komai nashi ma abun shaawa ne ba Kaman when it comes to his skin that have curly hair and eyes that is very large and have thick eyebrows. Kou da yaci abinci baiyi Saurin zuwa office ba sai da yayi kusan minti talatin Yana relaxing a wajen da toothpick a bakinshi Sannan ya Mike yayi making payment Dinshi ya fita. Kafin ya iso office Sai kusan karfe 12 sauran few minutes, motar shi na shigowa haraban company din kowa ya Shiga taitayinshi, duk waynda ke tsaye suna labari watsewa suke don the word fired is something that is very easy for him to say kou da kuwa uwarku daya ubanku daya dashi and he hardly takes his words back. Alhaji haruna ya bashi wannan respect din he doesn't bring him down when it comes to that, kou da ya Kori Dan abokin shi daga company aka fada mashi he didn't say anything about that don yasan hakan is despline, Bai shjga gonashi anyhow Amma duk sands ya tashi yaga mashi rigar mutunci Bai raga mashi kou kadan kou a gaban uban waye, faiz na parking Yana tunanin Allah yasa kar dad dinshi ya zo su Kuma masu aiki a karkashinshi are afraid Kar yakamasu da wani laifi ya fada masu fired, duk abinda ake secretary dinshi Bai sani ba Yana cikin office dinshi wato inda zaka bi before ka shiga office din faiz ya Dora kafa Kan table sai game din god of war kawai yake hankalin shi kwance don Yana ma tunanin ba lallai yazk yau ba dukda baifi minti goma da Zama ba, don duk minti goma zuwa Sha biyar yake lekawa ba don komai ba sai don ya gan if he is coming, Yana ta game with all his attention faiz ya bude kofsr office din,aikam a zabure ya Mike faiz Kuma.yace
"Iyye... shagali..." Ya fada Yana karasowa cikin office din yayinda shi Kuma saurayin ya Mike da Sauri har wayar hannunshi ya fadi kasa
"There is no need for you to behave like this ai... enjoy your self...Kan Wanan desk din kake Dora legs dinka....I don't blame you..." Ya fada still walking gently towards his own door, saurayin tsayawa yayi kanshi kasa waiting for someone that will save him from this dude don Kar ya koreshi yau, cikin karfin Hali ya taka yayi kokarin amsar briefcase dake hannunshi, babu musu faiz ya saka mashi, office dinshi ya bude ya Shiga sai kamshi yake as usual looking so neat and well arranged, koina look very tidy da akwai full set of office cushion a office dinshi, komai is in order, tsaye yayi Yana kallon office dinshi yayinda yake balle button din suit dake jikinshi, da sauri secretary dinshi ya ajiye mashi briefcase dinshi a inda aka Saba ajiye mashi, Kan suit hanger faiz yayi hanging suit dinshi before ya kalli secretary dinshi da ke tsaye gefe guda kanshi kasa yace
"Dad Dina yazo?.." ya tambayeshi a nutse, da sauri saurayin yace
"No sir...Bai zo ba... saidai... kayi Baki from..." Bai Karasa ba ya daga mashi hannu before yace
"You're fired...je ka kwace kayanka and leave...go and work on your phone... nonsense..."ya fada atakaice Yana kaiwa bakin kujeran shi, da Sauri saurayin yayi kokarin dukawa don ya bashi Hakuri Amma before yayi magana sai yace
"Kai don't even waste your strength and saliva...this is a company and we need people with good moral training...not those that will turn it into play station...now if you won't mind excuse me..." Ya fada mashi atakaice, saurayin rasa bakin Magana yayi yq Mike ahankali jikinshi babu kwari
"Meet mister bamaiyi...the accountant" Ya fada mashi atakaice. Intercom dake zaune a a gabanshi ya Fara latsawa shi Kuma saurayin ya fita, Mr bamaiyi ya Kira ya fada mashi ya duba abinda suke owing the person that is coming a biyashi ya tafi. Shidai mr bamaiyi is so sick and tired of behavior dinshi, wato shi Bai bawa mutane second chance, Bai vawa mutum Dama ta biyu, all he does always is to fire you for your first mistake, Babu Mai courage din da zaiyi mashi maganar abinda yake is bad.
