4❤💙💜🧡💚
Dama ta biyu
(Second chance)
💜💙💚🧡❤💛Zuwairat ummumaryam
4️⃣
Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode
Free page.
Read
Share
ThanksDid you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man's heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.
About slimming pills Dr tace zaayi Bonanza soon because zaa kawo sabon Kaya so if you know you're are interested get ready.
Not edited
Bata Yi wasting time ba ta shiryar cikin elegant dress ta saka high heels, kallonta Hindu tayi tace
"Wallahi kina wannan shiryawa Haka mummy tana iya karto mu...." Ta fada Mata tana gefe tana kallon yanda bintu take wanke kanta da perfumes kala kala,
"Aikam na ma manta...." Ta fada tana ajiye heels dake kafarta, simple Vinci shoes data Saya daga pretty collection ta saka sannan ta dauko very long hijab ta saka ta goge lipstick data shafa a bakinta ba don komai ba sai don Kar mum dinta ta zargeta like Hindu said Amma sai Jan bakij yaki fita duka, bintu is a very beautiful girl, she's elegant and she's unique, gani take babu Wanda ta dace daota sai faiz, duk ajinta she feels faiz ya fita aji, hakan yasa duk yanda Bai damu da relationship dinsu sosai like she does ba hakan Bai damunta, she knows she's lucky to be his chosen one, she can count about 8 Ladies a family dinsu that are not talking to her right now because she's his chosen one, wasu haushin ta kawai suke ji as they feel they deserve him and shi Kuma Bai zabesu ba sai ita. Dakin mum dinta suka koma sukayi Mata sallama tabi su day kallo kawai without saying anything.Faiz Kam Yana office Sai tata rashin mutunci kawai yake ba don komai ba sai don malam bamaiyi ya fada mashi he should learn to give people second chance when they do something that hurts him,
"Ya kamata ka sani it's better mutum ya fadi alkhairinka da a Fadi sharrinka..." Malam bamaiyi Bai karasa ba faiz ya daga kafa Yana rike da wata pen da yake juyawa ahankali, cikin isa da iko yace
"Suje suyi...ai baka San abinda dad ya fadamin ba...so do your work before you join them...kowa yayi aikinshi...yours is to account for the company's account...ni kuka is to boss all of those working under this company...so kowa yayi aikinshi... don't carry my own on your head pls..." Ya fada ahankali Yana juyawa Kan kujeran da yake zaune with a very angry look on his face,
"Naji Allah ya huci zuciyar ka...kawai..." Hannu faiz ya daga mashi before yace
"Wai pls enough...I respect you because I know ka Kai 10 years Nan office din....kawai Haka Nan ka baro naka office din kazo Nan....did you know if Amana aka bani office din and you're here Saying anything you want...nidai pls free me....did you know yanzun anything can happen da ka bar duty Post dinka kazo nawa?...did you know Ana Iya Shiga computer dinka ayi..."Bai karasa magana ba aka bude kofa, bintu ce sai Hindu biye daita, Kai faiz ya daga ta Watsa Mata wani irin kallo Yana cewa
"Why baki jin magana...." Shi sai malam bamaiyi mikewa yayi ya fita ,bintu turo Baki tayi tana kallon lips dinshi dake motsawa, she's no more a baby and yanda take imagining dinsu tare in a very naughty way shows she knows what she wants, komai nashi Yana burgeta, duk abinda yayi sai ta dinga binshi da kallo,
"Ina wuni..."Hindu ta gaidashi banza yayi daita ya cigaba dacewa
"I have been telling you that in Kika zo make sure secretary ya shaida min before you come in... this is an office not home..."ya fada kaman serious worker, if he is talking you will think he is a workerholic main while ba Haka bane Sam, Baki bintu ta dinga turowa tana kallon yanda yake magana,
"An wuni lafiya..."ya fada Yana kallon Hindu kaman sai yanzun ta gaidashi,
"Always ask secretary before you come in..." Ya sake adding Yana kallon bintu dake turo Baki kaman zatayi kuka with a smile a Kan face dinshi
"Ai...babu kowa wajen..." Ta amsa mashi, sai lokacin ya tuna da cewa shi fa Bai da secretary yanzun sai ya samu wani kuma
"Oh na manta I fired him today...take a sit baby.."ya fada Mata yana mikewa, zagayawa yayi zuwa kusa daita ya Kama Mata Baki Yana cewa
"Stop that you're not a child..." Ya fada Yana jawo Mata seat baya, shoulder dinta biyu ya dan dafa ya zaunar daita Kan kujera, bintu is a very Healthy lady because yanda faiz yazo kusa daita Haka Yana tada Mata wani Abu cikin jikinta, kou waya suke she easily feels she wants him, shi Kam hardly ya fada Mata dirty stuff kou act like he wants something from her, Bata San Daman some of mashayi suna da wannan halin ba, wasu suna hada Shan gjya da Neman Mata Amma most lokacin da ya kamata ya zauna Yana tunanin Mata shi Kuma lokacin yake Sha ya bugu ta dinga bacci, she feels inda itace ke namiji cikin wnanan relationship din da tuni sunyi aure or do some silly stuff, some times tana zuwa gidansu weekend Amma daga bakin karfe takwas in ya Shiga ciki Kuma sai gobe, Bai cewa tunda tana gidan ya zauna daita su Sha hira kou if it's late ya Danyi Mata kiss kou touch some places a jikinta and made her feel like a lady, she's so much on love with this guy that kou zai ce ta tube mashi zindir she will do it, she knows tana da saurin shaawa as kou romantic movie take kallo she feels it, family Dr dinsu said it's because she's matured enough.
Gabanta ya zauna Kan desk dinshi looking straight into her eyes yace
"Your majesty....me Zan sa a kawo maku..." Ya fada with a killer smile
"Ba komai...Bayan ka Gama min fada kou..." Ta fada cikin shagwaba,
"Am sorry na Dena..." ya fada ya kallo Hindu that is left out of the discussion yace
"Orewa pls tell her sorry..."ya fada kaman bashi bane wanna harsh dude din,
"Yace kiyi hakuri..." Hindu ta fadawa Bintu,
"Yanzun dai tell me me zaa kawo maku..."ta sake fada Mata,
"Mu bamu Shan komai...kawai I have been calling baka dauka wayanta...kou nayi laifi ne..." Ta fada tana kallon shi, da sauri faiz yabdan taba jikinshi sai ta tuna yau Bai fito da waya ba
"Oh am sorry queen...ban fito da wayata ba...ni dadina dake Baki taba understanding mutum, you should know that even if we're fighting ban kin daukan wayarki... it's childishness ai...." Ya fada Mata. Suna tare dashi har lokacin lunch, they talked alot before daga Nan ya fita dasu zuwa close but restaurant ya Saya massu abinci inda Hindu bata ci Amma bintu da duk yau Bata ci abunci ba ta zaune ta ci ta koshi sanann ya koma office shi Kuma ya koma gida.
