29&30

438 29 4
                                    

*KISHIYA KO BAIWA???*
         _(TRUE LIFE STORY)_

*NA MARUBUCIYA*
*REAL ESHAA ~*

*WATTPAD* _Realeshaa_

*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*

'''Kishiya ko Baiwa Fans hakika inajin dadin comments dinku 100℅ Kuyi hakuri da rashin amsa muku comments da bansamu nayiba ina busy ne anma hakika comments dinku nasanya ni nisha'di Nagode😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘'''

       *PAGE 29&30*🖌️

________________________📖Hannu yasanya ya'bude motar kana yasanyata abaya shima ya zagaya yashiga kusa da ita yazauna.Tallafo ta jikinsa yayi Cikin muryan lallashi yace am so sorry my Queen pls kidena zubarmin da Wannan tsadaddun hawayen naki jinake kamar wuta ake watsamin aduk lokacin dazanga kina hawaye zanyi fansar da komai domin hawayen ki su tsaya"Cikin sheshekan kuka da kissa tace honey bansan menatsarewa Sukainat da yan uwanta ba,baki daya duk l sun tsaneni ko Kallon fuskata  basu kaunar yi,sunbi sun 'dauramin karan tsana, irin wannan halin ko inkula dasuka nuna min yanaci min tuwo a'kwarya,me natsare musu arayuwa dasuke son ganin bayana burin su bewuce suga sun kuntatawa rayuwata ba nalura sosuke infita inbar musu gidan!!??.Rungumeta yayi yana bubbuga bayanta alamar rarrashi sundauki kusan minti goma ahaka, sedayaji tadena kukan kafin ya cireta daga jikinsa yana kallon fuskarta cikin sweet voice dinsa yace,kijirani anan yace da ita yana fita daga motar.Da kallo tabi bayansa harya shige cikin hospital din"wayar ta dake cikin hangbag tayi saurin cirowa,number Hjy kultum takira ringing biyu tadauka,da fara'a Hjy kultum tace lafiya lau Nadiya ya mai gidan da 'yan jikokina"Duk muna lafiya yanzu ma kiranayi inyi miki albishir Hjy.Baki Hjy kultum tawashe tace toh inaji,Kin kusa samun jika tace da ita tana son jin abinda zatace"Cike da farin ciki Hjy kultum tace kai masha Allah anma naji dadi sosai anjina zanzo indubaki Atika da jumi dake gefe sukayi saurin cewa Hjy kuma zamu biki,kai tagya'da musu alamar toh"Ai Hjy banice keda cikin ba! auntyn su Rufaida ne,wani dogon tsaki Hjy kultum taja Wanda yasa Nadiya saurin janye wayar daga kunnenta tana kunshe dariyar dake cinta.Cike da Bacin rai tace Innalillahi, anma nayi bakin cikin jin Wannan maganan me za'ayi da Wannan irin rashin tarbiya yarinyar dabata ganin mutunci kowa yaushe zakaso ha'da zuri'a dasu Nide Ahmad be kyauta minba daya dibomana irin wannan jaraban da tsiya..Hmmm Hjy bazakisan wanna yarinyar bada zuciya daya suke son dadyn rufy ba se kinji abinda suke fada itada yan uwanta"Basusan ina kusa ba hadda cewa wai Wannan cikin shine zasu samu damar tatsarsa yanda suke bukata,wlh Hjy baki daya hankali na atashe yake kar suje su yita yashesa.'Kwafa Hjy kultum tayi tace ki kyalesu ni nasan yanda zanyi dasu,Toh Hjy Allah de yasa adace dan wlh ina cikin matsala damuwa"Karki damu nasan abinda zanyi Allah yamiki albarka duk abinda kikagani bakiyarda daahiba atare dasu kisanar mana"Ameen ta amsa kana tace insha Allah duk abinda nagani zakisani tana piñata sallama tayi mata sannan takashe wayar.Kallon atika da jumi Hjy kultum tayi Cike da 'bacin rai tace Wannan yarinyar ba karamar she'daniya bace,Muddin bata bini Ahankali ba wlh za aga surukar banza dan wlh se nayi mata dukan tsiya sannan tattara yanata yanata, tabar gidan tunda bana Uban ta bane 'Yar matsiyata kawai,me za'ayi da wannan zuri'ar tsiyar"Atika dake duk tafi jumi zafi tace Hjy bar yar kutumar Uba wlh senaje Har gidan nacimata mutunci,irin tsiya da jaraba bansan me Yaya yagani ajikin Wannan yarinyar mekama da Yunwar kenya ba Har ya aureta nifa ina shakku ma Anya dasaninsa ma ya aureta ba asiri suka masaba??!,Dariya jumi tafashe dashi tace kai aunty Atika irin wannan ba'a haka??"tsaki Atika taja tace kede bar matsiyaci ya bansan ina ya Ahmad yahadu da wannan abinba kodayake ba abanzaba.Yanzu Hjy mekike ganin za'ayimata??Shiru Hjy kultum tayi nawasu lokacin kafin daga bisani tace kubari nasan matakin da zandauka...

Koda yashiga cikin hospital din direct office din Dr yanufa,bayan sun gaisane yanemi da Dr yabasu sallama"Kallon sa Dr yayi yace anma dakabari takara kwana daya dan jikinta yasake karfin dan gaskiya tana bukatar kukawa,"Kai ya girgiza yace No Dr kasancewar naga jikin dasauki kuma inada dalili mai karfi dayasa nakeso abamu sallaman, maganar kulawa kuma insha Allah babu wata matsala.Ok Allah yakara afuwa yakuma raba lafiya Dr yafada yana wasu yan rubucece rubuce yanagamawa yamika masa,yace pls kakula da ita yanda yakamata"karba yayi yaimasa godiya,sannan yaimasa bill din kudin sa yafice..
Fuskarsa babu walwala yashiga dakin datake"Still kamar yanda yasamesu da farko haka ma yanzu yasake tarardasu,Hira suke abinsu cike da farin ciki kamar ba a hospital sukeba bazakace Sukainat bace Mara lafiyar ba dan ta sake se walwala take abinta.Hjy ansal lamemu zamuwuce gida yafada asassauce dan wani irin kwarjini Hjy Amina tayi masa"Toh masha Allah haka akeso Allah yakara afuwa yakuma raba lafiya,kallon Sofi'a tayi tace Sofi'a tashi muje ko?"marerece fuska Sofia tayi tace anma momy yakamata muje mutayata zama idan yaso se dare mukoma gida"Hararanta Hjy Amina tayi tace ke bansan shashanci!! zakiwuce muje ko Yaya,?Kafin Sofia tace wani Abu Sukainat tayi rau rau da ido,cikin sanyin muryanta tace dan Allah momy kiyi hakuri mutafi tare,tafada tana langwa'bar dakai"ganin yanda Sukainat ta marairaice ne yasa Hjy Amina jin tausayin ta, toh kuwuce muje tace dasu tana Murmushi ganin yanda suka Rungume juna suna dariya.Wani irin takaici ne yakama Ahmad jiyake kamar ya makawa Sukainat mari" anma bece komai ba yafice afusace....Bayansa Sukainat sukabi itada Sofia hannunsu rike da juna,direct jikin motar Sofia tanufa tana zuwa tabude gidan gaba tace kawata bismillah,shiga Sukainat tayi tana sakar mata Murmushi.Dasauri Nadiya dake sit din baya tafito tana bin Sukainat dake gaban mota dawani shegen kallo, dauke kai Suky tayi tajingine bayanta da sit din tare da lumshe idanunta"Daga Hjy Amina har Sofia bawanda yabi takanta bare yace da ita wani abin,motar suka bude suka shiga baya...Wani irin takaici ne yaturnuke wa Nadiya zuciya ganin yanda suka maida ta mahaukaciya Kallon ta tamayar kan Ahmad dake kokarin zama mazaunin driver"Cikin kunan zuciya tace Honey a ina zan zauna kuma naga kana shirin tafiya kabarni?? ta'fada tana tsaye jikin motar,bece da ita komai ba yafito hannunta yarike suka koma gefe,komai yafada mata oho tadawo tashiga baya kusa da Sofi'a shi kuma yazauna amauzaunin drive yaja motar batare da ya kalli gefen da Sukainat take ba...Suna isa gida yayi parking,yafito Nadiya tabi bayansa sukashige sashen ta...Koda Sofi'a da Hjy Amina suka shiga sashen Sukainat shawarwari na nagari sukadinga bata Wanda zata karu dashi sukuma zauna lafiya da kowa dakuma yanda zata kula da lafiyar ta..Sosai taji dadin shawaran dasu kabata seyamma ci kafin suka tafi."Ahmad na ganin fitarsu yanufo dakin Sukainat fuskarsa amurtu'ke tamkar beta'ba dariya ba"Lokacin daya shiga dakin yayi dede da shigar ta toilet, daga ita se towel Wanda bewuce cinyar taba.Ido yakura mata yana Kallon baiwar Kiran jiki da Allah yamata,Ganin irin kallon kurullan dayake binta dashine yasata saurin kama handle din kofar toilet za tashiga"taku biyu yayi yafisgota zuwa jikinsa kankameta yayi yana binta dawani irin kallo mecike da shauki"Jinta afaffa'dan kirjinsa yasata lafewa tana shakan daddan kamshin sa"Jin yanda tanutsu tana sauke ajiyar zuciya akai akai ne yasa shi dago kanta yana Kallon ta,da Idanunsa dasuka rine izuwa begenta...Cikin wani narkakkiyar murya yace waya baki wayar dakika kira wa'accan mutanen??"Yi tayi kamar bata fahimci abinda yake nufiba,Dan haka tace wasu mutane kake nufi??,tafada tana kokarin zame jikinta daga nasa jin yanda yake matseta."Sake matseta yayi ajikinsa Yana maka mata harara yace Sofi'a,waya baki damar gayyatosu??"Saboda ina bukatar temakonsu, katafi kabarni batare dakasanar dani inda zakajeba,bayan kuma kasan ina bukatar Wanda zedebemin kewa acikin yanayin danake,wannan dalikene yasa nakirasu, tace dashi tana janye idanunta daga cikin nasa...Ba Wannan nakeson jiba"da wayar ubanwa kika kirasu??shine abinda nakeson ji"Banza tamasa dan talura rigama yake nema da ita!!Afusace yace ba tambayar kinakeba kin yimin banza.!Wayar Dr ta'fada tana kokarin mayar da hawayen dake kokarin zubo mata.Me ha'dinki dashi dazaki karbi wayarsa??,Bejira amsar taba yaciga da cewa,Wannan yazama karo nafarko dana karshe da zaka sake yin irin wannan shashanci,Wannan airashin kamun kaine dasanin darajar aure...ta inda yakeshiga batanan yake fitaba.Cikin kunan zuciya tajanye jikinta daga nasa tajuya,Yayinda wani takaici da bakin ciki ya mamaye mata zuciya tarasa me Ahmad yamayar da ita...Hannunta yariko yana narkar da 'kwayar idanunsa acikin nata,fisge hannun ta tayi tana janye idanunta daga cikin nasa datake hango tsantsar ajaraba acikinsa,dasauri tajuya masa baya"Cikin shammata yafisgota dasauri tarike towel din dake kokarin sincewa.Fincike towel din yayi dakarfi,durkushewa tayi awajen tafashe da kuka,Tsugunna wa yayi agabanta cikin rawan murya yace haba my Kainat meye abin kuka dan nafada miki gaskiya??Hannunsa tature ajikinta tace Nide banaso kabarni karkaseka ta'bani.Rarrashinta yashiga yi,ganin duk rarrashin dayake babarinsa zatayiba yasa shi mikewa,daukar ta yayi yawurgata kan gadon,Dasauri tamike tanaja baya tare da kankame jikinta"biyota yayi yadanne bakinsu yaha'de waje daya yashiga kissing dinta,kuka take tana dukansa daya kushinsa,ganin zata bata masa lokaci ne yasa shi nunamata karfin su badayaba,turmusheta yayi yashiga aikamata da sakonninsa masu wuyar mancewa,kankame jikinta tayi taki yarda tabiye masa"Seda bukatar sa yabiya kafin ya'dagata zuciyar sa wasai"Cikin 'kunsa takaici yace Jarababbiya kawai kinaso kina wani pretending kamar bakiso anyway natemaka nayi miki abinda kikeso.Banza tayi dashi tacigaba da kukan bakin ciki.toilet yashiga yayi wankan,kana yafito still yana inda abarta, harzuwa lokacin batabar kuka ba, ko Kallon ta beyiba yafice abinsa zuciyar sa Wasai"Seda taci kuka takoshi kafin tamike Ahankali tashiga toilet, wanka tayi tadaura alwala,tafito"Sif tabude tadauko sleeping dress Mara nauyi tasanya kana tayi Addu'a,takwanta zuciyar ta ba dadi dahaka bacci yadauke ta Batare data shiryaba.......

Kuyi hakuri da typing error bansamu damar ederting ba🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

             *_ESHAA CE~_*🤙🏻

KISHIYA KO BAIWA???.Where stories live. Discover now