HANNAH 41-42🤷‍♀️🤷‍♀️🤷‍♀️🤷‍♀️🤷‍♀️

121 4 0
                                    

Written by
Mrs hilwa

Story by
Mrs hilwa

Edited by
M.hannah

Vote
Comments
Share
Like

Mrs hilwa's copy💌💌💌💌💌💌💌💌💌

                   ❤ LOVE❤

Hannah ta dawo ta zauna,mummy tace sannu koh,hannah tace kada kidamu mum,nan sukaci gaba da cin abincin nasu,ahmad ya danyi gyaran murya yace uhmm mum dama inasan muyi wata yar magana,i want you to please beg ......hannah tayi saurin masa katsalande cikin magana da yawwa mum first listen to me kinji please, mummy ta danyi shuru tare da maida hankalinta akan HANNAH wacce dama ita ce zaune kusa da ita,cikin kulawa tace yawwa ladies first,so ahmad bari na gama sauraren my girl first,ahmad da tuni yasan meyasa HANNAH ta masa haka yaji duk ba dadi,alamu sun nuna sosai HANNAH take fushi dashi ga kuma karin abunda ya faru a tsakanin su dazu🤐🤐🤐🤐🤐🤐

Hannah ta katse masa tunaninsa da yawwa mummy,wallahi banasan abunda yake faruwa a office account dinmu yanzu,mummy da duniya batasan hannah ta kawo mata matsalan aikinta tace meya faru gayaman ?don't tell me your leaving?hannah ta dan nisa tace i have to gaskia mummy,kamal ya aje spoon din hannunsa yace meyayi zafi haka hannah ?ahmad yace don't mind her she's just pulling your legs right babe?daidai lokacin INTISAR ta karaso dinning ta zauna,tace so what if she leaves?i think ansamu vacancy alot of graduate are out there looking for what she doesn't deserve,

Cikin zafin rai mummy tace cut the crap you little disrespectful lady,who are you to decide who and who deserve something in my family company?who do you think you are?itama kanta intisar jin fluent english dinda ke fitowa bakin mummyn amad yasa ta natsu ba shiri,hannah ta dora hannunta akan na mummy tace is okay please mum,let her be,kema kinsan she's just been too childish am sorry,mummy ta maida dubanta kan HANNAH tace you don't have to leave girl,kiyi hakuri

Everything is going to be fine,ko Ahmad ne yake bata maki rai?hannah tace no mum ba shi bane ,kawai dai inasan na cenza gurin aiki ne,my family are in abuja will love to be around them i missed them so very much,mummy tayi murmushi tace i no you are missing your mum,and kinsan irin zaman da kukeyi da step mum dinki bashida dadi shiyasa kikazo nan garin aiki,tunda am here for you ,you don't have to be missing your mum,addu'arki take bukata yanzu fiye da komai,mahaifinki bazaiji dadi ba idan yaga kin koma anci gaba da bata maki rai,

Idan gurin aikin ahmad din ne bakya so,then am ready to change your working office let me call the MD,take mum ta dauki wayanta zata dannawa MDdin company dinta kira ,Ahmad yayi saurin karban wayan yace no need for that mum,dubansa ya maida kan hannah wacce tuni yanayinta ya sauya yace look here babe am so sorry,nasan na maki ba dede ba,kiyi hakuri dan Allah, idan kikabar office din it won't be dsame Allah, you are my back bone,you mean everything to me,you give me courage,you stand by me,you loved my imperfect,you stood by me,meyasa zaki barni bayan we all made this company proud ,you can't do this please am sorry

Kallo daya zaka yiwa Ahmad kasan cewa deep inside yake maganan from his heart,ga baki daya mantawa yayi da akwai mum ,intisar da kamal agurin,mikewa yayi tsaye yazo gefenta ya rage tsawonsa, guwawunsa akasa yace am sorry,hannayensa biyu ya hade guri daya yace forgive me please, hawaye ne zafafa suka biyo kuncensa, hakan ba karamin shiga jikin kowa yayi ba,intisar kuwa takaicin duniya ne ya isheta saboda tunda suke da ahmad bai taba zubar mata da hawaye,

Mummy tajidadin hakan sosai,saboda itama kanta tasan duk duniya ahmad baya iya yiwa mace hawaye bayan ita,amma yau sai gashi yana yiwa hannah kuka saboda bayasan tayi nesa da shi,kamal kuwa dadi ya masa sai kallan intisar yake yana dariya cen kasa kaman wani munafuki, hannah ga baki daya mamakin abunda Ahmad yayi yanzu yasa ta kasa ce masa komai,bare harta tankasa masa,wasu yawu ne take hadiyewa wadanda itama kanta ta kasa fahimtar ko na menene,itama kanta hawaye take zubarwa kaman wani fanfo

HANNAHWhere stories live. Discover now