*RUWAN DARE*
*2021**NA PRETTY SALMA*
*RUBUTAWA/TSARAWA/MALLAKAR SALMA*
*IDAN LABARINKI/KA YAZO DEDE DA WANNAN LITTAFIN TO AKASANI,AMMA BANYISHI DANCIN ZARAFIN KOWABA,SANA KAKYAGGEN LABARINE*
*DUK WADDA TASAN ZATAMIN BAKAR MAGANA AKAN LITTAFINA KOMA TAZAGENI ASHIRYE NAKE DANAMAYR DA MARTANI,DAN BANA TSORO BARE SHAKKA*
*WATTPAD@PRETTYSALMA17*❤
*3*
Zeey naganin dagaske yake kawai tashiga daki tacanza kaya izuwa abaya(doguwar riga baka)tayi rolling gyalen saigata tafito,koda kb yaganta baisan sadda dariya takufcemasaba yace"masha'Allah babyna kokefa,kinga yadda rigarnan tamaki kyau kuwa"
Murmushi tasakarme mai dauke hankalin namiji takashe ido daya tace"tncuh my hubby"
Tashi kb yayi yakama hannunta yace"lets go"
Sukafita,inda ake parking mota suka nufa,motar dazasu fita dede ita suka tsaya yacillamata key tareda fadin"ke zaki driving dinmu"cabewa tayi tareda bude motar suka shiga tatada sukatafi.
***************Tunda rabi tashiga skul ba'ita tafitoba sai karfe 3pm,duk tagaji ga yunwa dakecinta,tazo dede inda ta'aje motarta tatsaya tafiddo waya acikin bag dinta tayi dialling number zulaihat.
Zulaihat nakwance suna magana da gangariya akan group taga kiran rabi yashigo,dagawa tayi"hlo sweetheart yane""Zulaihat kina inane natashi"
"Inanan gidansu hussy babtafiba,kiwotonan kawai sai mutafi"
"Zuly gaskiya yunwa nakeji,kuma nasan dawuya idan kunyi abinci"
"Dilla kiyi takeaway abisa hanya mana,ni kaina tea kawai nasha inajin yunwar"
"Ok sainazo"
Tayi handling kiran tashiga motar tatayar tatafi.
Saida tatsaya crispy taysiyamasu alala sana tawuce,dede bakin kofar gidan tapaka motar tafito tashiga gidan dayake bude yake basu kulleba.
Tana tunkar dakin hussy tajiyo sautin nishi da'alamu akwai mutane ciki kuma harka akeyi,dayan dakin tashiga tatarar zuly tanata danna waya,zuly naganinta ta'ajiye wayar tatashi zaune tasakarmata murmushi tace"sannu,daga gani kingaji"
Ajiye ledojin datashigo dasu tayi tacire hijab dinta tazauna tanafadan"wash Allah,wallahi am very tired,bakiji yadda duk jikina kemin ciwoba kamar wadda akama duka""Uhm,kede kikasani,mikomin ledar naga miye kika siyamana"
"Ke dilla bawanannba,suwaye dakin hussy?" Rabi tatanbayi zuly.
"Aw wai motsi kikaji halan"?"Ke wallahi inashigowa naji sautin nishi kuma nishin nadadine,ni duk sainaji jikina yayi sanyi"
"Hahahah,kutmar ubancan kai,ammadai ke rabi bakaramar yar iskabace,to zuby ce da wani gara datasamu,daga tatanbayesa kudi dan iskan sai cemata yayi shi mizatabashi,baisan cewa idan iskanci bane gidan yazo,aiko tace yazo tabashi duk abinda takeso amma saitaji alert,wallahi nan take yaturamata 20k shinefa yazo yabarke guminsa asararre dashi"
"Kobakomi tarage zafi,ga kudi tasamu gakuma tasha dadi,shegiya zuby"
Nande sukaja ledar alalar sukafaraci,saida sukayi nakkk sana suka kora da drinks,lokacin dasuka gama anata kiran la'asr,nan suka tashi sukayo alwala domin gabatar da sallah(zuby da rabi duk irin iskancinsu basa wasa da ibada,duk abinda sukeyi da ankira sallahr to saisuntashi sunyita)bayan sungama suna zaune zulaihat nabama rabi labarin group din da'akasmu harma tabada kudi za'asasu saiga zuby tashigo dakin tanata mika.
Kallonta rabi tayi tace"to wulakantatta uwarmiye zakiwani shigomana kina mika,aiko baki fadamana cinki akayiba munsani banza kawai dake salon kitadama mutane sha'Awa"Wata irin dariya zuby tafarke da ita,saida tayi mai isarta sana tace"kede fadi gaskiya ko kina shaukine,kizo muje kawai nadan ragemaki zafi"
"Tsww banda wannan lokacin ai"
"Karya kikeyi wallahi,ke nifa nasan weakness dinki,if naso yanzu zansaki wankan dole,idankuma kin isa kikaryatani"
"Zaki iyamana,ai sanin halinki bakida kirki"
Dahakade zuby tazauna taja sauran alalar dasuka rage tafara bankama cikinta.
"Inajinki zuly kinamin bayanin group din"
"Yawwa yanxude nabada number mu asamu,tace saitayimana register,to naturamata kudin,at any tym zaki iyaganinki cikin group din"
"Ya group din yakene wai,ni kinsan nafison inda zanji dadi"
Kafin zuly tabama rabi amsa zuby tayi saurin amshe zancen dacewa"ke group dinnan akwai wuta acikinsa,duk abinda kikeso zakisamu,dan haka kwantas da hankalinki zakiji dadi kihuta bae"
.suna tsaka da magana saiga wayar rabi tayi kara,dubawa tayi taga mai kiran nata taga anrubuta momy,saurin dubar zuly tayi tace"mom ce"sana tadaga."Hlo momy"....ok momy"takashe wayar.
"Mitacemaki"zuly tatanbayeta"
"Cewa tayi wai idan zamu dawo mubiya musiyamata fruits"
**************Anam nakomawa gida tabama mama sakon data aiketa sana tafadamata abinda hajiya saratu tace kawai tashige daki gabanta naci gaba da faduwa,jindatayi haryanzu kirjinta nabugawa tasoma fadin"la'ilaha illa anta subhanaka inni kuntuminazzalumin"haka tadinga nanatawa har bacci barawo yadauketa.
******************
Havilla sukaje sukagamashan ice_cream dinsu sukasha selfie sana sukahau hanyar gida,maimakon kb yaga tadauki hanyar gida kawai saiyaga tacanza direction,waigowa yayi yana kallonta alamar tanbaya saide bai furtaba.
Tasan abinda takeso yatanbayeta shiyasa tasha murr tace"bae hidan Dada zamufa""Da izinin wa?"
"Yo da izininka mana"tafada tana turo baki.
"Inde da izininane banceba,kinsan Allah mutafi gida"
"Nashiga ukku ni abu,tsakani da Allah yaushe rabon danaga dada,kaiko kullum saikaje kanamin wayau"
"Ba ukku kikashigaba goma,Allah baby kifa kiyayeni, am eager kiyi wanka,Allah sai nasaki kuka,dan 2dys kindena shiga hannuna shiyasa kikenan headache ba"
Dan zaro ido tayi alamar taji tsoro amma bawai dan tajibane tacigaba da driving dinta.
Bayadda kb ya iya yanaji yanagani tanufi gidan nasu.
Horn tayi mai gadi yabudemasu,saida tayi parking suka fito,mai gadi yazo har inda suke yakwashi gaisuwa sana yace"yallabai masu gidanfa sunyi tafiya,kodayake yau vakazoba shiyasa"
Kallonsa kb yayi yace"kada kadamu baba nasani,zuwa kawai mukayi akwai abinda zanduba"
Daga haka mai gadi yakoma inda yake.
Cike da mamaki zeey tace"kasan dada batanan shine bakafadaminba ko"Kallonta yayi yace"idan kingama rigimar taki kitaddani ciki"yayi gana abinsa.
Bin bayansa tayi har cikin falon,babu abinda yake tashi sai karar ac,ganinsa tayi kwance bisa 2seater yacire jallabiyar dake jikinsa,karasowa tayi inda yake tafada jikinsa tana mutsitsikashi.
"Hannunsa yasa gazagaye kugunta yadan tadota idonshi cikin nata yace"wat"??Murgudamai baki tayi batabashi ansaba.
"Rigimarki tafiki karfi,saida nacemaki ai kada muzo kikakijin maganata,dan haka yau nan zamuyi soending night"hannunsa yasa yajawo phone dinsa yayi dialling number dada yasa wayar hansfree,bugu biyu akadaga,cike da girmamawa yace"dada inayini""Lafiyalo kabiru yakuke ya diyata,dafatan tananan lafiya ko"
"Dada tanamajinki,kingantanan tasamin rigima wai sainakawota wurinki,kumafa nacemata bakunan amma taki yarda saida mukazo taga dagasken bakunan"
"Allah sarki 'yata,bata wayar"
Magana zeey tafarayi"dada ina yini"
Dada ta amsa.
"Ashe kinzo gashi bananan munje kano""Dada Allah ni baifadamin bakunanba,saida mukazo yanzu shinefa yadingamin dariya"
"Bangane baifadamakiba,to aiko yanzu bawai hakanan mukazo kanon ba,diyar kanwata ta haihu fiddausi"
Zaro ido zeey tayi cike da mamaki tace"dada fuddausi ta aihu shine bansaniba"
"Aah kada kiga laifin kowa,mijinki yasani,shinema yace bazakije sunanba,wai shi bayason kina tafiya mai tsawo"saida sukayi magana sosai sana sukayi bankwana,aiko zeey tashaka iya shaka,karshema kawai tasamai kuka.
