16

195 3 0
                                    

*RUWAN DARE*
*2021*


*NA PRETTY SALMA*

*RUBUTAWA/TSARAWA/MALLAKAR SALMA*

*IDAN LABARINKI/KA YAZO DEDE DA WANNAN LITTAFIN TO AKASANI,AMMA BANYISHI DANCIN ZARAFIN KOWABA,SANA KAKYAGGEN LABARINE*

*DUK WADDA TASAN ZATAMIN BAKAR MAGANA AKAN LITTAFINA KOMA TAZAGENI ASHIRYE NAKE DANAMAYR DA MARTANI,DAN BANA TSORO BARE SHAKKA*

*WATTPAD@PRETTYSALMA17*❤



*NAGAMA FREE PAGE,DAN HAKA YANZU DUK WANDA KEDA BUKATAR YAKARANTA LITTAFINA TO SAI YATURO 200 ONLY A ACCOUNT NUMBER DAZANSA AKASA,SANA IDAN MUTUM YAKARANTAMIN LITTAFI BATAREDA YABIYANIBA BANYAFEBA,SANA GAMASUSON NATURAMASU BOOK DIN DAGA FARKO SUMA ZASU IYA ZIYARTAR SHAFINA NA WATTAPAD NASAKA NUMBER TA AWURIN,KOKUMA SUBINI TA HANDLE DINA NA INSTAGRAM MSS_SALMA17 DOMIN KARIN BAYANI*

*ACCOUNT* 3155864503
*first bank*




*16*




Tana ganin yatafi tajawo wayarta takunna,aiko tana kunnata saiga text massage din rabi yashigo akan tadawo da wuri,murmushi kawai tayi tadannama rabi kira,rabi nacan anata hidima cikin mutane wayarma tabarta adaki,kira ukku tamata bata daukaba tsoki taja tamayar da wayar taajiye.
Ko minti biyar batayiba taji wayar tayi kara,dauko wayar tayi tadauka rabince saitaga sabanin haka,yaya yasir taga anrubuta,kamar bazata dagaba kuma tadaga.
"Hlo inakwana"
"Lafiyalo,idan kina kusa kibama mom wayar inata kiranta kashe kuma wayar rabima kashe"

"Ni bana kusa,nashiga skul zanyi abu amma yanzu zandawo"

"Ok" yace yakashe.
"Kajimun dan renin wayo,basai kashiga gidanba tamurguda baki tamkar tana gabansa.
**************
Misalin karfe 2:00pm aka daura auren yasir da anam akan sadaki nafi karanci 50k domin samun albarkar aurensu,tunda akacema anam andaura auren tshiga daki takulle tayi kuka hartagaji,hakanan taji gabanta nawani irin faduwa,ba itace tafitoba harseda taga kiran moma akan tananemanta sana tawanke fuskarta tafito domin taje kiran da momarta take mata.
Duk mutane tako'ina,gashi da tagifta sai asaki buda ana fadin amarya kinsha kamshi,amarya allah yasa alkairi,karshema kasa wucewa tayi kawai takoma dakin datafito wanda shine dakin anty zeey babu mai shigarshi wai batason abatamatashi.
Waya tasa zatakira moma tafadamata takasa wutowa sabida mutane kawai taga kiran yaseer,kamar bazata dagaba kuma tadaga takara wayar akunne batareda tayi maganaba taji yafara dacewa.
"Assalamu'alaikum yake kyakkyawar matata"
"amsawa tayi.
"Madam andaura aure,kinzama matata halak malak,sai muyi fatan Allah yabamu zaman lafiya"
"amin" kawai tafada.
"Yaakayi naji muryanki yayi sanyi kamar wadda tayi kuka"
Aidama kamar tana jira  saiga wani hawayen yakara wankemata fuska harda sheshsheka.
Cikin kidima yasir yace"baby lafiya,miyafaru,miyasameki,ko bakida lafiyane"duk alokci daya yajeromata wanga tanbayoyi.
Itade babu bakin magana illa kawai cigaba datayi da kukanta,saida taji sosai hankalinsa yatashi harynafadin bari yazo gidan sana tayi magana dacewa.
"Aah nide kada kazo"
"To fadamin mi'akamaki har kikemin asarar wannan tsadadden hawayen nawa"

"Uhum nifa bakomi"

"Banyardaba,koki fadamin abinda kedamumki kokuma wallahi nazo nadaukeki nakaiki inda zantanbayeki kuma kinsan sarai zan iya dan yanzu kinzama mallakina babu wanda zaimin katanga dake"

"Nifa bawani abubane kawai jinayi gabana nafaduwa,kuma sainaji kawai inason nayi kuka".

"Dan gabanki nafaduwa shine akace kiyi kuka maimakon kidinga karanta addu'a shine zakinayin kuka,rigima ko"

"Allah yaya bahakabane"

"To miye"?

"Uhm,uhm dagaske nake,kuma harda karin cikina yanamin ciwo"

RUWAN DARE2021Where stories live. Discover now