Babi Na Arba'in Da Shidda (46).

583 137 48
                                    


Kano, Nigeria.

In one swift move ya juyo ta towards him. Kasa dagowa ta kallesa khayri tayi, ga kunya ga kuma fargaban da take ji. Matsawa tayi baya slowly amma sai taga ya bita shima ya matsa, qara matsawa tayi ya sake bin ta, bata daina matsawa ba har sai da bayan ta ya bugi bangon closet din still hannunsa daya yana riqe da arm dinta gam keeping her in place, dayan hannunsa ya sa ya riqo chin dinta. A hankula ya daga fuskar ta to face him, suna hada ido ta kawar da kanta gefe amma sai sake juyowa yayi da fuskar ta to face him. Kallon ta kawai yike yana so ta kalli cikin idanunsa, ya kuma rasa me sa yike jin yana son khayri ta dago ta kalle sa. "Kalle ni" Ya Kabeer ya fadi a wani murya da ba ita ba ma, a iya zamanta da shi bata taba ji yayi addressing wani da irin muryar ba. Muryar cike yike da wani sanyi wanda haka ya san tayi kamar yadda ya buqata ta dago kai ta kalle shi. Qura mata idanun da yayi yana kallonta ya sa ta juya kanta zuwa opposite direction dan ita tun asalin ta mutum ce me matuqar kunya bare kuma Ya Kabeer da bama kunya kawai ba har tsoron sa tana ji. Ba zatto ba tsammani taji ya saki hannunta da ya riqe ya kai hannunsa ya shafa kumatun ta hakan ya sa ta dan lumshe idanunta. Qara matsowa kusa da ita Ya Kabeer yayi kamar zai shige cikin jikinta su saje su zama daya. Daga kumatun ta hannunsa suka yi moving zuwa lips dinta, slowly ya fara caressing dinsu while his other hand moved to her wet hair. A hankula ya fara mata wasa da gashin kan ta, his hand never leaving her lips. Ita dai khayri fuskar ta ta juyashi gefe idanunta a runtse dan koh numfashin kirki ta kasa saki. Daga lips dinta idanunsa sukayi travelling down her body yana kallon kyakkyawan suran da Allah yayi mata and suddenly he felt an urge to see what was underneath her towel. Dan bending yayi, resting his head on the crook of her neck, yana shaqar kamshin da ke tasowa daga jikinta da kuma kamshin shampoo dinta da ke qara rikita shi, har zuwa wannan lokacin be cire hannunsa da ke cikin gashin ta ba, sai wasa da wet hair din ta yike ta yi. Hannunta ta kai ta dora kan kirjinta dan gudun kar daurin towel dinta ya kwance, hakan ya kuma jan attention dinsa back to her chest. Dago kan sa yayi ya kalli hannun da ta dora kan kirjin ta, yana wata yar murmushi ya cire hannunta daga wurin, he badly wanted to see what laid beneath the towel. Without giving it a second thought ya sa hannu ya kwance knot din towel din hakan ya sa towel din ya fara fadowa daga chest dinta.

Qarar wayar sa da ke aljihun wandon sa ne ya dawo da shi daga duniyar dadin da ya shiga. Da saurin gaske ya saki khayri ya fara lalubar wayar ita kam khayri da sauri ta kama towel dinta wanda ya fara fadowa daga kirjinta ta ruga daga closet din da saurin ta.

Samun kansa yayi da kasa daga wayar, koh da ya duba sunan Zulaikha ya gani. Jefar da wayar yayi kan dresser kan ya ja wata yar tsaki ya zube a qasan closet din ya zauna yana sauke wani irin numfashi yana nazarin abunda yayi just a few minutes ago.

'What came over you MKD?' yayi tunanin a zuciyar sa. Tunanin me yike da har ya kaishi ga aikata abunda yayi. Me kuma zai faru da har wayarshi bata yi ringing ba a wannan lokacin.

'Yanzu zata raina ni'. Yayi nazari amma a fili miqewa yayi yana kicking leg dinsa into air yana fadin "damn! You played yourself Kabeer". Rigar da ya cire ya koma ya dauka ya maida ya fice daga dakin ba tare da yayi wankan ba. Khayri ma kamar wanda ruwa ya cinye ta ta koma cikin daki ta kwanta shuru gefen gado abubuwan da suka faru tsakanin ta da Ya Kabeer yan mintoci da suka wuce sukayi ta mata yawo a kai. Tana kallo ya futa daga dakin da saurinsa ba tare da ya kalli gefen da take ba.

'Wato shi Ya Kabeer mutum ne me wuyar ganewa'. Tayi nazarin a mind dinta. Sai da ta tabbatar bazai dawo dakin ba ta miqe ta wuce closet din da sauri ta buda side din wardrobe da kayan ta suke ta ja kayan barci da sauri sauri ta shirya ta futo koh bi takan drying din gashin ta bata yi ba. Kwanciya tayi amma sai ta sama kanta da rasa barci. Duk yadda ta so cira tunanin abunda ya faru daga ranta ta kasa, juye juye tayi ta yi kan gado tana tuno komi.

'Da wayar sa bata yi ringing ba da ya kenan?' tayi tunani amma a fili dogon ijiyar zuci ta sauke. Hannu ta dora kan labban ta amma sai taji bata ji irin feeling in taji ba sanda Ya Kabeer ya shafa lips dinta da hannunsa. Runtse idanun ta tayi koh zata mance abun amma koh da ta rufe idanu, incidence din kawai ke ta replaying a mind dinta.

SANADI✔️Where stories live. Discover now