Babi Na Saba'in Da Biyu (72)

569 133 50
                                    


Borno, Nigeria.

Tuqi yike kamar wanda ya zauce, zuciyar sa na masa wani irin tafarfasa. Tunanin labarin da ya gama karantawa to the multiple links people kept sending to his phone kawai yike ta masa yawo a kai. Wai me ke shirin faruwa ne a rayuwar sa? Ba irin nazarin da Sudais Aadam Abiso be yi ba har ya iso gate din tafkeken gidan su. Honking yayi ta yi kamar wanda sabon hauka ya kama shi har sai da aka buda masa gate din. Yana saukowa daga mota, koh key be cire ba daga ignition bare ya kashe motar. Futa kawai yayi a fusace ya shiga cikin gida ya wuce sama straight.

"She's in a meeting". Daya daga cikin securities din mahaifiyar sa ya fadi amma koh kula qaton mutumin Sudais be yi ba ya bangaje qofar ya shiga nan kowa ya juya ana kallonsa.

"Leave us". Inno da ke zaune kan kujerar ta na alfarma ta fadi kan ka ce me jama'an da ke dakin duk sun watse aka rufe musu qofa. Tsayawa Sudais yayi yana kallonta gaba daya words din bakinsa kamar an kwashe su, ya rasa daga ina zai fara, me zai ce mata? Waca tambaya zai fara mata. "Sudais" Inno Marte ta kira sunanshi kan ta a qasa "Habibi".

"Is it true?". Ya tambaya. Inno Marte bata dago ba ta anshi da cewar ehh, it was the truth. "How much of it was?".

"Everything Sudais. Everything". Runtse idanunsa yayi bakinsa kam ya kasa daina fadin Innalillahi wa inna ilayhi raji'un, wani irin heavy feeling yaji yayi settling a kan kirjin sa. Sudais be san sanda qafafun sa suka kasa holding weight dinsa ba ya zube a qasa har zuwa lokacin be daina salati da zubda hawaye ba.

"Ammi why? Bayan duk shekarun nan why now?" Shuru tayi ta kasa fadin komi dan bata da wani reason nayi shuru for years "Tunda kika fasa fadi da Ammi why couldn't you let it be now? I would've been better off not knowing. Ammi why're you doing this to me".

"He needs to be punished". Kawai ta fadi.

"Stop please. You're killing me". Sudais ya jima a qasa yana kuka yana sauraron mahaifiyar sa tana basa so many reasons why Bakhtiar Arab needed to be punished for his crimes of the past "I am now also part of the games you play with people Ammi? Ina son da kike fadin kina mun? Did you even wait to think of what would become of me, my life?". Tasowa tayi ta iso inda yike durqushe a qasa yana kuka ta tabo shi amma sai Sudais ya bata mamaki da ya bangaje ta ya miqe. "Da kin sani kin kashe ni tun ina qarami koh tun kan na zo duniya. Would've been better than this torture you're now subjecting me to". Ficewa yayi tana kiransa koh juyawa be yi ya kalle ta ba bare ya kula ta. Motar sa ya koma ya shiga ya ja motar a guje ya bar gidan. Futar sa yayi daidai da shigowar motar Bakhtiar gidan. Yadda Sudais ya shigo a fusace shima din haka ya shigo cikin gidan a fusace tun a qasa yike kwala kiran Inno Marte har ya haura sama sukayi coming eye to eye da ita.

"Take it back. Take all that trash back else...".

"Else what Bakhtiar?". Tana fadin tana yar murmushi "Na dade da fadin maka cewar duk wanda ya ci tuwo dani miya ya sha wallahi. Nayi da wanda suka sha qarfin ka na ci nasara bare ka". At that point they were standing at eye to eye level, each furiously heaving.

"Stop all this please. You know that boy isn't mine, consider him".

"And who said he's not yours! Ka taba tsayawa ka kalli Sudais da kyau kuwa". Dariya sosai ta fara tana fadin "Jokes on you Bakhtiar Arab!". Shafa gashin kan sa Bakhtiar ya fara dan ya rasa ta ina zai bullo wa lamarin.

"Zan tona komi I swear. About Tamer, about Suraiya, everything Inno".

"Duk abunda zaka yi I'll always be ten steps ahead of you Bakhtiar. You learned all the tricks you know from me remember? It took me 23 years! 23 good years to plan this whole thing. Nothing will be in the way of my victory, bits by bits zan ruguza maka rayuwar ka and whatever happiness there is in it. By the time I'm done you'll be begging for death to save your wretched, worthless existence". Ta fadi fuskar ta ba koh alamar wasa. Bakhtiar da ya ga dai ziyarar sa wasn't yielding any positive outcome kawai sai ya juya zai wuce.

SANADI✔️On viuen les histories. Descobreix ara