Yar sarki 🌹part 88

298 49 41
                                    

Fatimaalawalbmg

#wattpad
15/8/2021

👑 👑 👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑

🏰 🏰 🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰

🌹 🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Yar sarki 👑

Da mamaki take kallan wajan,cikin rashin fahimta ta kalli Aysha,
Yana ganmu anan muda zamu gida.

Ki kwantar da hankalinki mummy I want u to meet someone,
And who is that?kuma why anan inane Nan Aysha?

Mummy kikalli Nan fa kiga kyan gurin nan,gaskiyaya hadu,

Katan Park ne me suna wonderland hade da wajan shakatawa me masifar kyau,masu kudi ne kadai ke iya zuwa wannan waje,

Stop it Aysha ni nabasan shashaci,ki kyalli Nan ba wajan zuwan mu bane ni gida zan tafi,juyawa tai fuu tai waje, da saurin ta Aysha ta tarota,pls mummy ki tsaya nima fa bazuwan kaina bane prince jalal ne yace muzo Nan,he want to meet u.
Tanajin abunda Aysha tace taci burki ta tsaya me kikace jalal,?Yana Ina? Aysha Yana Ina?neman shi tafara yiwa awajan ko zata hango shi.

Yes mummy.ko bashine favorite dinki ba,ko bakyasan ganinshi,I don't know what kind of Bond u Share with him but Ina ganin kamar ma kinfi sanshi Akan mu, mummy gaba daya kin rasa nutsuwar ki daga ambatar sunanshi.....

Zaki fara Sana,ar ko rashin kunya,ni gafaramun in wuce,ratsawa tai ta wuce tai hanyar wannan gate,

Murmushi Aysha tai, gaskiya ne mummy kina kaunar yariman ki duk da baki gano shi waye ba,what will happen ranan dakika gano cewa shine yaranki jalal,hmmmm ni Aisha Ahmad I won't let that happen know, everything will go the where I plan it,har sena cika burina that my promise da sannu komai zedawo daidai.Duk wannan zancem zuci take.

dogon numfashi ta sauke tare daura hannunta setin zuciyarta,afili kuma tace, seriously why am I feeling so heartbroken 💔 don't be sad Aysha u are fighting for ur right.

Zalihat data karasa bakin gate zata shiga securities din wajan be suka Hana ta shiga,

Dakata malama se kinbiya kudi Zaki shiga,
Kudi kuma?

Da sauri Aysha takaraso wajan,gashi tare muke Mika shi dubu biyu tai sannan yabarsu suka shiga ciki,

Masifa mummy tafara yi,Dan jaraba gate dinma inza,ashiga se anbiya kudi,?
Eh mummy kin manta Park ne fa se anbiya kudin shiga tukun.

Kaii wannan garin suna living expensive life,.

Suna shiga Dan tafiya sukayi kadan,duk inda suka wuce liluna ne da abubuwan wasa na yara,ga yara da manya kowa harkar gabanshi yake awajan ba ruwan wani da wani,

Shawarata shi ne just do as ur parent said,kin yin abunda suke so ba abunda ze jawo maka se Dana sani,u will regret it,Koda kuwa kana mata San mutuwa ne inde bada San iyayenka bane mujahedeen baza ka taba jin dadin auren ba zakaita ganin ba daidai,

Amma jalal daddy fa ya amunce da auren Nan bansan me yake damun momma ba, tana fa San yarinyar nan bata taba batata ba Sema de ta yabeta,
Wannan ne yabani confidence na fada mata ga wacce nake so,kuma Ina ganin ko ban fadawa momma ba tasan yadda nake San yarinyar nan,I thought ita me goyan bayane akan abun nan,....kawai kwasam tace ko bayan ranta bazan auri wacce nake so ba,habba dis is not fair wallahi,

meyasa zata mun haka? Buga table din yayi Why why momma.

Enough of dis mujahedeen,duk abunda kaga iyaye sunyi,da dalili,kaje ka tambaye ta kaji dalili, yarinyar Nan inde har matarka ce ba Wanda ya isa ya Hana auren Nan koma wani irin dalili ne muddun a rubuce yake,in kuma ba matarka bace tofa kasani cewa baza ta taba zama matar ka ba.komai daka gani mukaddari ne,Allah Yana jarabtar bawansa ta kowaci hanya gwargwadon imaninsa,...kaima se kabi wannan hanyar ka tabbatar da kaci wannan jarabawar, that is it.......ita rayuwar duniya haka take everything is complicated,..

yar sarki👑🦋(Book2) King's DaughterWhere stories live. Discover now