25-26

543 34 11
                                    

Runtse idanunsa Yay yana mai jin yadda zaratar matan sukai masa ƙawanya ta gaba da baya.
For the frist time daya ji wani kalar abu na tsarga nasa tun daga yatsarsa ta ƙafa zuwa tsakiyar kansa.
Ba komai yadda haddasa masa hakan ba sai yadda babbar mace ajin farko ta bashi wata ƙyakkyawar rungoma ta gabansa.
Yayinda yarinya ɗaya shakaf mai jini a jiki mai cike da ƙuruciya ta bashi wata lafiyayyiyar rungome ta bayansa duk a lokaci guda.
Yana jin yadda Moha ta lafe a bayansa tana sauke wahalalliyar ajjiyar zcy jikinta sai rawa yake sbd razanar da tayi.
Cikin wahala kuma take fusgar numfashinta jikinta ya ɗauki rawa ga wani zazzafan zazzaɓi daya kawo mata ziyara lokaci guda wanda zafin zazzaɓin ke fita yana ratsa rigar jikin Ya Heemu yana shigewa cikin jikinsa.
Mannal kam tsoran yawa yay mata ga yunwa ga gajiyar data tarawa kanta duk ya saukar mata ya fara tambayar lfyarta.
Tsananin firgicin data shiga ne yasa numfashi fara fita da saurin kusan suman tsaye tayi lokacin da magen tayi dirar mikiya a saman wuyanta ta shiga gurnani tana ɗaga jela ga jini na zuba a jikin jelar ta ta.
Ya Heemu kasa motsa wa yay sbd yadda magen take wani kalar kuka tana buɗe bakinta tare da saita fiƙoƙinta tana shirin kai cizo.
Ya Heemu Ajjiyar zuciya ya sauke yana mai buɗe manyan idanunsa tare da cije bakinsa, a hankali yakai dubansa ga magen dake Shirin kaiwa Mannal cizo wacce dalilin hakan ya sanya ta fara ficewa a hankalinta.
Fesar da iska ya shigayi yana kallon yadda magen take buɗe baki tana miƙar da gashin jikinta tare da fito da fiƙoƙinta.
Gaba ɗaya faracen ƙafarta sun fito, ga mmkinsa sai yaga ta fara maida hankalin ta kan Moha dake maƙale a bayansa.
Hannunsa yake cike da jarumta da kuma zafin nama yana mai ƙara riƙe Mannal wacce numfashinta ya ɗan fara tsayawa.
Kafin yakai hannunsa ta daka wani tsalle ta sauka a bayan Moha wata gigitacciyyar ƙara Moha ta sanya tare dayin Ajjiyar zuciya jikinta ya saki.
A kuma za bure Ya Heemu daya gama fusata da iskancin magen ya juya da sauri yana mai fisge magen daga wuyanta wanda ya harta fara kartar mata fatar wuyanta.
Wurgi yay da ita jikinsa na rawa tare da tsuma idanunsa yay jajir, itama magen fusata tayi sbd yadda yay cilli da ita ga zafin ciwon da yake gusar mata da hankalinta hakan yasa ta fara wani kuka tare da jijjiga ta shiga miƙar da ƙafa.
Gane nufinta da ya yi ne yasa ya ɗan zame Mannal daga jikinsa amma duk da haka maƙalesa tai jikinta duk rawa yake, sosai take tsoron mage kamar yadda take tsoran ganin abinda baƙan tawa Arman ɗinta rai.
Da sauri Ya Heemu ya sunkuci Moha tare da goyata a bayansa, jinta a faffaɗan bayansa yasa ta sauke wahalalliyar ajjiyar zuciya tare dasa dukkan hannunta ta riƙo ƙirjinsa.
Kana ta runtsa idanunsa sbd wani abu dake mata yawo akai abun shekaru masu yawan gaske ya shiga dawowa cikin tunaninta, manna kanta tayi a bayansa tana sauke tagwayen ajjiyar zuciya.
Yana goyata a bayansa magen na sakkowa ta nufi inda yake kafin tazo yasa hannu ya sunkuci Mannal wacce tai suman tsaye da wani irin zafin nama yasa ƙafa yay ball da magen tare da jifa da ita.
Ƙara tasa sbd yadda kanta ya daki wani glass nan take kuma ta baje a wajan matacciya.
Harabar gidan ya nufa yadda yake tafiya cike da kuzari da kuma jarumta kaɗai ya isa ya tabbatar da cewa Ya Heemu jarumin namiji wanda baya barin ko ta kwana.
Musamman yanzu da ransa yake babu daɗi hakan yasa ya ƙara saurin tafiyarsa kamar mai yin gudu, yana ɗauke da mata har biyu amma sam ba za kaga alamar gajiya a tare da shi ba.
Yana zuwa wajan motar ya saki Mannal ta faɗi ƙasa, ƴar ƙara ta saki tana mai ɗan cije bakinta haɗe da jan numfashi, sosai ta kejin zafi a ƙirjinta musamman yanzu da zcyrta take mata bala'in raɗaɗi, ƙunci haɗi da takaicin abinda akai mata.
Ƙara rufe idanunta tayi sbd yadda fitinan nan ƙamshin sa ke dokan hancinta yana kaiwa Dukkan wata ƙofa ta hancinta farmaki.
Ya Heemu kota kanta bai bi ba ya nufin bangaren driver, yana jin yadda Moha ke fisgar numfashi da ƙyar tana ƙara manne masa a baya.
Murfin motar ya buɗe a hankali kamar mai tsoran wani abu yasa tattausan hannunsa wanda yake fidda gumi kaɗan kaɗan ya sakko da ita daga bayansa.
Back seat yay niyar kwantar da ita amma yadda yaga ta fice a hayyacinta tana shirin rasa numfashinta yasa ya zauna tare da ita a mazaunin driver yana lumshe idanunsa masu kaifi da kuma  ɗaukar hankali ya shiga fesar da numfashi.
Mannal yadda take a durƙoshe nan kasa tashi tayi sbd wani bala'in ƙuncin da ta keji a ranta, musamman daya kasance kayan bacci ne a jikinta, baza ta taɓa tashi ba bare ya kalli jikinta, idan ma dalilin hakan yasa ya aureta to tabbatas zata shayar dashi mmki.
Zata nuna masa ta fi ɗan isa sanin tasha, ban dama tsaurin ido irin na yau har ita Ya Heemu zai kalla yace yana so kuma zai aureta?  To Yay mata me? Me zata ɗauka jikinsa itafa duk duniya idan ba Abban Arman ba, bata jin akwai wani ɗa namiji da zai gamsar da ita tasan cewa ita ɗin mai Lfy ce kamar kowa, idan ba Abban Arman ba babu wani ɗa namijin da zataiwa surutu akan gadon aure bare kuma ƙaramin yaro ɗan talili like Ibrahimul Khalel.
Wani ƙaramin tsaki Ya Heemu yaja yana mai fesar da iska daga cikin bakinsa haɗe da tura dukkan hannayensa cikin sumar kansa yana hargitsa wa, domin samawa kansa nutsuwa.
Domin idan yace zai mgn Tabbas zai faɗi abinda bai dace ba, amma ya lura sam bata gama fahimtar waye Ibrahimul Khalel ba.
Yaga alamar su take yay tai mata ihu a aka tana bashi ciwon kai.
Buɗe narkakkun idanunsa yay wanda suka ɗan sauya launi zuwa jaa, ganinsa ya mayar kan Moha wacce ta maƙale sa wanda yana da tabbacin da a hayyacinta take ba zatai hakan ba.
Shima bazai taɓa hakan ba, yana tausayinta ne kawai yanzu sbd ciwon dake damunta wanda ta samesa wajan Mahaifiyar ta.
Numfashi taja da ƙarfi tana danna kanta cikin ƙirjinsa sbd Numfashin da taji ya tsaya mata.
Ba tare daya kalleta ba ya ɗura tattausan hannunsa saman ƙirjinta yana ɗan danna mata domin samun sauƙi.
Lumshe idanunta tayi sbd daɗin da yaji kafin ta buɗe idanunta tare da sauke su akan kayakkyawar fuskarsa mai kyau.
Hawayen da bata san na menene ba suka shiga sakko mata, kafin ta kama hannunsa ta riƙe sosai muryarta na rawa sosai tace.
"Ya...Ya Heemu!!!"
Sai kuma tayi shiru tana ƙara riƙe hannunsa, firgitattun idanunsa masu sanyi da kuma daɗin kallo ya sanya saman fuskarta yana kallon yadda fuskarta tai wani haske na abun mmki ga wani kyau data ƙara, har wani yellow take.
Kallonta kawai yay bai ce komai ba, sai ɗan gajeran tsaki daya saka yana mai taune leɓansa yana huce takaicinsa a kansu.
Kamar daga sama yaji tace "Meyesa ka tsaneni Ya Heemu? Me nai maka? Meyesa baka sona kamar yadda kake son ƴan uwa na?"
Lumshe idanunsa yay yana dafe kansa ƙoƙarin zame ta yay jikinsa sai kuma ya fasa sbd tarin da yaji ta nayi tana Miƙewa sbd azabar da ta keji a ranta.
Riƙe ta yayi sosai yana bubbuga bayanta a hankali sai lokacin ya fara kallon kayan jikinta, itama kayan bacci a jikinta sunyi mata kyau sosai an ɗaure mata sumar kanta da ribbon.
Ga matasan brest ɗin masu ɗaukan hankali ciff dasu a ƙirjinta.
Ɗauke kai yay yana mai jin wani iri a jikinsa abinda bai taɓa ji ba.
Jan numfashi tayi tace.
"Ya Heemu" shiru tayi kana tana rirriƙesa tace "I hate you Ya Heemu, bana son ganinka, Ya Omer ya fika a waje na, yana sona yana son farin ciki na, amma kai ka tsane ni bayan ni ɗin ƴar uwar kace gaba da baya, ƴar uwa ta wajan uwa ƴar uwa ta wajan Uba, na tsaneka Ya Heemu bana son ganinka ka mayar dani wajan Ya Omer ko Ummi, bana sonka"
Saurin rungome ta yay jikinsa na rawa yana fesar da numfashi bakinsa yana ɓari yace.
"It's okay Humairahhhhhh"
Da raguwar ƙarfin ta tasa hannunta ta shiga dukansa a ƙirjin tana faɗin.
"I hate you, ban son ka Ya Heemu"
Mannal dake waje a durƙoshe tace "Yeah, i hate him too"
Ƙara matseta yay a jikinsa idanunsa tuni sun sauya kala yace "Love me or hate him is not problem"
Ya faɗa yana sanya mata hanunsa a baki da niyyar rufe mata baki, yatsarsa ya zame ya faɗa cikin bakinta, datse bakinta tayi tare da haɗe teeths ɗinta ta sakar masa cizo sai kuma ta fashe da kuka ta shiga tsotsar yatsar tasa ita ɗaya sai ajjiyar zuciya take saukewa.
Murmushi Yay mai cin rai yana jin azabar da yatsar take masa ga yadda take tsotsar masa ita kamar wacce take shan nono.
Baya yayi yana jin mutuwar jiki daurewa yay dan bai son abinda ke zcyarsa ya bayyana kansa ba tare daya shirya ba.
Gyara zama yayi tare da ita a jikinsa kana ya danna horn, sarai tasan da ita yake amma tai banza, cije lips ɗinsa yay yaga alama so suke su caja masa ƙwaƙwalwarsa, sauke glass ɗin motar yay ƙasa tare da ɗan leƙawa ya kanta durƙoshe taɓe baki yay yana girmama girman kai irin nata.
Cikin kuma kaushasshiyar Murya mai amo yace.
"Wlh kika bari Ya Heemu ya fito zaki sha mamaki"
Banza tai masa dan ba tajin akwai abinda zai sanya ta miƙe.
Kallonsa ya mayar kan Moha yaga tana sauke numfashi a hankali alamar tai bacci abinka da mara Lfy.
Fitowa yay da ita a hankali tare da buɗe back seat ya kwantar da ita.
Kana ya rufe ƙofar kafin ya dawo ta tashi da sauri ta faɗa gaban motar tana cure jikinta tare da sauke ajjiyar zuciya.
Ko kallanta bai ba domin bata gabansa aikinsa kawai shine a gabansa wanda yana ɗaya daga cikin dalilin daya sanya ya aureta.
Motar ya shiga tare dayi mata key bayan yay Bisimillah shi kansa yunwar ya keji bare kuma su.
Hanyar Abuja ya ɗauka ya fara sharara gudu kamar zai tashi sama.
Sunyi nisa sosai ya juya kaɗan ya kalleta sbd hannunta da yaji a cinyarsa baki ya taɓe ganin itama bacci yay gaba da ita ga zafin dake fita a jikinta duk alamun yunwa da gajiya sun bayyana fuskarta sai a lokacin yaji tausayinta.
Suna shigowa Abuja ana sallar Isshā, tsayawa yay a wani mall ya siyi Hijab kana yay masu takeaway.
Ganin har lokacin bacci suke yasa ya tsaya yana gyara zamansa cikin sauƙi ya jawota jikinsa kaɗan yana mai zare mata rigar jikinta ajjiyar zcy ta sauke kaɗan sbd hannunsa ɗaya shafi fatar jikinta shi kam Ya Heemu rufe idanunsa yay dan bai shirya ganin wani abun haushin ba.
Wata duguwar riga fata tass mai kyau ya sanya mata, kana ya buɗe ido yana kallon yadda rigar tai mata kyau sosai, a hankali ya fara duba jikinta yaga inda ta yanke kallonsa yakai ga ƙirjinta yaga jini na zuba kaɗan a kan nippy ɗinta na dama, mmki yay ko jinin mene ohhhu, ba tare kuma da tunanin komai ba ya shiga ɗaga rigar kaɗan kana ya tura hannunsa, cak ya tsaya sbd hannunsa daya sauka a ƙirjinta a zcyarsa yace
"Ikon Allah, ashe wannan kayan nauyin ne"
Dan shin kuma daya jine yasa ya ɗan dai-dai-ta yatsarta ya shafi kan wata miƙa tayi kaɗan tare turo ƙirji gaba a ransa yace "To fa, wannan idan ba wasa ba wata rana fyaɗe zata min"
Murzawa yay kaɗan da niyyar goge mata jinin, ita kam Mannal tana can duniyar mafarki gata ga Abban Arman yana mata messaging a brest ɗinta wanda yake mata daɗi hakan yasa ta miƙa hannunta ta ɗurawa kan Ya Heemu a tunaninta Abban Arman ne, tsayawa Ya Heemu yay yana Kallon ikon Allah ƙoƙarin ja baya yayi yaga ta danna kansa a ƙirjinta tana sauke numfashi tare da motsa bakinta alamar mgn zatai, gani yay ta kama hannunsa ta danna saman tsayayyun brest ɗinta tana matsawa Murya can ƙasa tace "Ohh Ya rabb, suck them my sweet Abban Arman"
Zare ido yay yana ƙara kallon fuskarta a ransa yace "To tsohun najadon naki har mafarki yazo kenan"
Janye kansa ya fara yi dan yaga bata hayyacinta kafin yay wani tunani ta danna masa brest ɗinta a bakinsa tare da zagaye hannayenta duk biyun ta rungomesa tana kwaɓe fuska tare sakin kukan shagwaɓa kamar ƙaramar yarinya tace _"Can you hear this sound? Do you feel this beat? It is my heart. It is always beating for you. I wish you were with me. I love you and I miss you"_
Ta faɗa tana ƙara tura masa ƙirjinta bakinta dai-dai kunansa tana fidda wani emotional sound yace
_"My nights have been cold and lonely since you have left. My days have been unexciting. Baby,Uhmm! you know that I miss you more than anything in the world"_
Ya Heemu tsayawa yay kallon ikon Allah idanunsa a rufe ya kasa kallon abinda take, amma bakinsa yana kan brest ɗinta.
Ganin yadda take kuka ƙasa² tana beginning nasa akan yay mata abinda ta keso tana ambaton sunan Abban Arman yasa Ya Heemu haɗe bakinsa ya sakar mata cizo a kan nippy ɗinta.
Ƙara tayi tana mai saurin buɗe idanunta tare da faɗin "Auchhhiii Abban Arman what is this"
Ta faɗa tana kai hannunta tare da ɗagawa ta shiga murza wajan, idanunta ya cika da ƙwalla sbd zafin da wajan yake mata sai lokacin ta kula ashe glass ya yanke ta a wajan.
Jin ƙarar mota kuma yasa ta juya tana faɗin "Shine kaƙi sha...," Saurin yin ƙasa tayi da rigar tana zare ido haɗe da fasa ƙara sbd ganin Ya Heemu da tayi ya ɗan kifa kansa a saman staring motar yana sauke numfashi, jikinta yana rawa tana sakin kuka tace "Kai ne? Allah ya isa ban ya..," saurin Kallonta yay taga idanunsa sunyi jajir ba tare daya kalleta ba ya ɗan kalli madubi kamar ance ya kalli Moha yana yana fisga kumfa na fita ta bakinta.
Da wani sauri yace "AYUSHERRH" sai kuma yaywa motar key da sauri ya nufi asibitin daya kaita da safe yana zuwa aka amsheta ta.
Ba jimawa kuma Ya Omer da Ya Areef suka shigo asibitin, sai kuma Ummi da Umma mahaifiyar Hannah.
Ya Heemu yana zaune gaban doctor yace "Uhm a ɗauki nawa" kafin Dr yay mgn Ya Omer ya shigo yace "Dr nine Mijinta a ɗauki nawa"
Miƙewa Ya Heemu yay ba tare da yace komai ba yay waje, Yana fita ƙarasa wajan Baffa yana masa mgn a hankali kamar mai raɗa jinjina kai Baffa yay yace "To ma sha Allah hakan yayi, ina ƙara baka hqr Ibrahimul Khalel"
Ya Heemu gemunsa yaja yana ɗan shigewa jikin Baffa domin shima jinsa yake kamar mara lfy ga wani ciwo da kansa yake masa.
Ummi kallon ɗan nata take kafin tace "Ina Mumyn taku?"
Haɗe fuska yay yace "Wace haka?"
Baki Ummi ta riƙe tace "Gidanku Khalel Mannal nake nufi"
Lumshe idanunsa yay domin harga Allah yama manta da batun ta, Miƙewa yay yace "To bani da wata uwa ni idan bake ba, da Matata kikace zanfi gane yaran Ummi"
Da kallo Umma ta bisa tana Murmushin domin halin Ya Heemu sai shi matar data ɗauke komai nasa cinsa shansa, yay mata fitsari kashi amma ita yake kallo matsayin mata.
Dr ne ya fito shi da Ya Omer Baffa yace "An ɗauka?"
Girgiza kai Ya Omer yay yace "Bai dai-dai da nata ba"
Shiru Baffa yay kafin yace "Shi kuma ɗayan fa"
Areef yace "To ni laifi nai maka da baka san sunana ba kaji min tsuhu da iyayi dan Allah"
Dry Umma tayi tace "Banda abinka wake faɗar sunan ɗan fari, ka manta sunan ɗan Baffa kaci na Fari"
Haɗe fuska yay yace "To nima nawa bai dai-dai da jininta ba"
Gyara zama Ummi tayi tace "Baffa ko Mahaifinta za'a kira"
Ya Omer yace "Ai tun safe ya koma Bangkok"
Kafin Baffa yay mgn Ya Heemu ya Shigo Mannal tana bayansa sanye da Hijab da ƙyar take tafiya sbd yunwar data keji sam taƙi cin abincin daya bata.
Ya Omer kamar ya fashe akan idanunsa aka ɗauki jinin Ya Heemu aka sanyawa matarsa ya fara shiga jikinta abin tausayi duk ta faɗa daman ita bata iya ciwo ba.
Ummi kasa kallon Mumy tayi sbd kunyarta data keji ga abinda Ya Heemu yaja mata, Itama Mannal kunyar Ummi ta keji sbd abinda ya faru a auran Safa da Abban Arman gashi kuma yauzo babban ƙawar ta wai ita ta zama uwar mijinta hawayen baƙin ciki ya shiga zubu mata.
Ya Areef fakar idannunsu yay ya ɗauki Ya Heemu da Mannal a photo yay posting a I.G da twitter sai tictok.
Abban Arman na zaune a saman kujera yana ta duba wani m.card da yake ajjiye muhimman abubuwa a ciki dafe kai yay sbd tunawa da yay ya bawa Mannal Ajjiyar sa.
Yaya zai yi yanzu? Ki marsa zai zuba ya amshi mutincinsa, ko kimarsa zai riƙe ya hqr da mutumcin sa, kima kimarsa tafi komai amma batun M.card ɗin nan zai iya hqr da komai nasa, dole ya janye Wannan mgnar ya nemi Mannal ya dawo da ita bayan ya amshi m.card ɗin ya ɗan raɓo da jikinta ko na 2weeks ne sai ya ƙara sakin ta domin ya ɗauki alwashin sai ta durƙosa gabansa a kan idanun ɗan ta koma gaban abokansa ta nemi afuwarsa sannan zai dawo da ita Ba shi da Burin daya huce ya sauke mata girman kanta duk da cewa yana sonta fiye da komai domin babu wata mace da zata rufa masa asirin da Mannal ta rufa masa kuma yana da tabbacin babu wanda zata faɗawa sirrinsa (Anya?).
Wayarsa ya ɗauka ya kira number ba kunya amma taƙi shiga hqr yay kunna network kai tsaye ya shiga tictok posting ɗin farko yaci karo dana Ya Areef wata zufa ce ta karyo masa kana ya miƙe tsaye yace "What wlh ƙarya ne impossible Mannal ta auri ɗan cikinta, tunawa da waye Ya Heemu da abinda ya aikata masa a rayuwa musamman tsayin shekarun baya yasa ya saki ƙara tsoro bai yarda ba ya shiga twitter nan ma yaga posting ɗin Ya Areef shiga yay zai retwiter sai kuma ya fasa.
Tashin hankali ya bayyana a fuskarsa wato Ya Heemu ya fahimci abinda yake da kuma yake ɓoyewa ta inda zai fara ya shiga uku shi kam dole ne ya dawo da Mannal gidansa Wayarsa da key ya ɗauka yay waje.
Ya Heemu bayan ya shirya cikin wasu dark blue ɗin kayan bacci Panjams ya shirya yana tafe a hankali da bedroom slippers a ƙafarsa sai zabga yake, tun tuni ya sauya abinda yake ransa ba yanzu ne lokacin share Mumy ba dole ya nemi kusanci da ita domin ta haka kaɗai zai samu abinda yake nema.
Kai tsaye part ɗin da aka bata ta nufa baka jin komai sai ƙarar a.c da sahun tafiyarsa mai cike da nutsuwa sai buɗe ƙirji yake yana fesar da iska idan ya saki fuska sai ya haɗe ya rasa da wacce kalar fuska sai tareta.
Yana shiga yaji  ƙamshi ya dakesa taɓe bakinsa yay yana mai janye idanunsa ya lumshe kana ya buɗe kai tsaye bedroom ya nufa tana zaune saman bed daga ita sai towel tana sakin kuka brest ɗinta da taji ciwo ya kumbura sosai ya sanya mata zazzaɓi ga nauyin da yay mata shiyasa ko riga ta kasa sawa sbd azaba.
Tsaye yay gabanta jin motsi yasa ta ɗaga kanta ganinsa tsaye a kanta yasa ta miƙe zata nufi bathroom yay saurin riƙe hannunta wanda yasa ta bige brest ɗin nata ƙara ta saka tana sanya kuka tare dasa hannu ta taresa jin kamar zai cire daga ƙirjinta sbd nauyin da yay mata.
Kallon inda ta riƙe yay saurin zare ido sbd girman da yaga yayi kafin yace
"Ciwo ne?"
Shagwaɓe fuska tayi tace "Bana yanke ba kuma ka cijeni"
Girgiza kai yay yace "Ni kuma? yaushe? Muga to"
Ya faɗa yana ware towel ɗin da sauri ta riƙesa ta haɗe fuska tace "Wai kai meyasa baka da kunya? Ka aure ni Without my permission and yanzu kazo za kaga tsaraici na"
Murmushi Yay yana shafa fuskarsa yace "Tofa,ikon Allah tsaraici manya banda wanda na gani ɗazo akwai wani ne? Ina har roƙata kikai na sha maki"
Da sauri ta juya masa baya shi kuma ya ƙarasa mgnar ya sauke numfashi sbd tai mata tsayi sosai, haɗe fuska yay yace "Sit down let's talk" ya faɗa yana nuna mata gefen gado zama tayi kanta a ƙasa tana mai jin baƙin ciki da abinda akai mata ji take kamar zata mutu idan ta tuna wai wannan yaron ne mijinta.
"You don't love me fine, nima ba sonki nake ba"
Da sauri ta kallesa ba tare da tace komai ba yace "I'll divorce you idan kina so but in one condition"
Cikin jin daɗi tace "Mene?"
Kai tsaye yace "Akwai wani m.card na tsuhun mijin ki a wajanki shi na keso"
Da sauri ta miƙe tsaye tace "you're mad baka da hankali wlh, ok that's the reason kenan ko? Me yay maka me kake buƙata"
Juyawa yay yace "Ki bada m.card na sakeki ki hana kiyi ta zama kina amsa sunan mrs Ibrahimul Khalel"
Kuka tasa tace "wait dan Allah ni ba wannan ba ka amso min magani mana"
Inda take tsaya yana sanya hannunsa ya dafa shoulder ɗinsa yace "muga yadda yay maki ko da zasu tambaya ko?"
Ya ƙare maganar cike da wayyoooo kallonsa tayi tace "kawai jeka haka mana, jikin nawa zaka gani sbd rashin kunya ko mene?"
Ka faɗa ta ɗaga yace "ok fine kiyi ta kuka har wayewar gari" ya faɗa yana juya da sauri tace "To gashi gani"
Ta faɗa yana turo baki cike da shagwaɓa harɗe hannayensa yay yace "A'a ba ruwana buɗe da kanki keda jakar kayan ki"
Kan uba ga mari ga tsinka jaka wai jakar kayanta gaba ɗaya nawa abin yake banda tsayi da suke da shi.
Bata da wani zaɓi wanda ya huce haka dole ta zame towel ɗin yana sauka ƙasa tana sakin kuka takaici.
Gyara tsaiwa Ya Heemu yay yana mai ƙare masu kallo wato dai kowa da kalar halittar sa bamai kallonsu yace ga shayar da yaro suna tsaye cirrr sai ƙyalli suke ga nippy ɗin sunyi jahurr dasu.
Wajanta ya ƙarasa yace "To ai glass ɗin yana ciki bari mu ga"
Ya ƙare maganar yana ƙasa da kansa da sauri ta tsayar da kuka tace "Auchhhiii zafi fa"
Ta ƙare maganar kamar yarinya ba tare daya kalleta ba yace "Yeah, glass ɗin zan cire Sorry"
Kwaɓe fuska tayi tace "To ka rufe idanunta mana"
Kamar bazai mgn ba sai kuma yace "You're my mother to ai ba wani abu ko?"
Cikin faɗin iyakar gskyar ta tace "Yeah of course" kai ya jinjina a hankali kuma ya kama kan nippy ɗin ya shiga kallonsa sosai da gske bai ƙarya ba glass ɗin yana tsakiyar nippy dole yay mata zafi, a hankali cikin nutsuwa  kuma ya ɗura bakinsa saman nippy ɗin kana ya zuƙa da ƙarfi da sauri ya runtse idanunsa sbd wani ruwa ya fito tare da glass ɗin Mannal kam ihun a zaba ta saki gaba ɗaya tai kansa ta faɗa samansa tare da danne sa suka zube saman carpet.


Yaro da rashin kunya🤥 ga Abban Arman zai dawo da Mannal fa, ga babu wanda jininsa yay dai-dai dana Moha sai na Ya Heemu mai za kuci ai COMMENTS ysin ko kuma nai sati banyi posting ba🤷🏾‍♀️

SHARE please fisabilillahi

AUREN FANSAWhere stories live. Discover now