DRAMA QUEEN

10 3 0
                                    

Bismillahir rahmanir rahim

      Washe gari ta kama monday wanda kuma a yau ne zaifara yiwa ma'u injection amma shisam baidamuba, in fact inbanda ma ummarni  abba yakebi da zaima iyacewa shiyama manta da maganar baki daya, closet dinshi naga ya shiga sannan yasake bude wani door wanda  bama lallai mutum ya lura kofa bane dan ya saje da wall din closet din. Bakomi a dakin sai wani mini fridge da yake ta aiki shi kadai, budewa yayi yaciro wata yar karamar kwalabe guda biyu sannan ya rufo dakin kan bed ya koma y zauna sannan ya daga kwalban yakai baki wanda naga ansa vodka a jiki, bashi ya cire kwalban nan ba saida ya tabbatar babu komi a ciki haka yayiwa na biyun ma sannan ya mike izuwa toilet dan yin wanka . Brush ya farayi sannan yai shaving yai wanka wanda wannan al'adar shice

          Akalla saida yadauki more than an hour kafin yafito daure da towel a kugunsa da wani dan karami a kafadarsa gabaki daya jikinshi kamshi yake fitar wa, danshin ruwan,dark skin color dinshi da kuma six packs dinshi makes him look damn sexy ga yan mini pink lips dinshi da suke ta sheki, a natse yake shiryawa har yagama shirinshi cikin wasu Armani suits ash color da takalman Bolvaint shoes da Chopard 201 carat watch looking so mashaallah sannan yai topping dinshi da Bentley sunglasses hade da fesa turarukanshi na Herms 24 ,da wankanshi dai da shiryawa yakai almost 2hrs plus kwallaben vodka din da yasha ne ya saka a black nylon sannan ya fito.......
    

       Bugaitti voiture noire black ya shige sannan ya danna horn , me gadi ne ya fito cikin sauri ya bude , tsayawa yayi ya mika mai ledan vodkas din da ya sha sannan ya fita Dr. Uadwan won't weight more than 70kg, he is an eligible bachelor yrs back that in har a lady will set eyes on him will easily fall amma sam he is not fun to be with... ya developping this habits of drinking tun sanda yake school ne wanda ta dalilin hakan yasa friends dinshi suna mocking dinshi all the time cewa sex is something u have on a daily basis to loosen up your lower abdomen,jinsu kawai yake dan shidai he loves nigerian girls that hide their body  shapes and figure in hijab, he could have been in sex in har yana 9ja don yanada curiosity akan yadda jikinsu yake amma matan turawa have nothing to offer him as he is always disgust by their skin color, he hates the tarn skin .......maimakon ya nemin mata saikuma kawai yazauna zai kashe kanshi da shaye shaye amma duk da haka baya kula su coz shi ya tsani zina, kawai dai yanajinsu ne... hakan yasa suka hada mishi plan da wata baturiya data dade tana sonshi akan inya zama drunk taje tasameshi unfortunately saikuma hakan baiyu ba dan he limit his drinking , he takes expensive vodkas da basu da yawa a kwalaben su kuma da yasha sai bacci shiyasa babu wanda yasan yana da bad habit of drinking. He doesnt look like a drunkard as he looks so fit and responsible

      Tuki yake cikin kwarewa yana tsotsan mint din dake bakinshi sannan kuma hankali kwance yakebin wakan YOU ARE THE REASON

*There goes my heart beating coz u are the reason
*am loosing mah sleep, pls come back now
*There goes my ming racing  and u are the reason. That am still breathing, am hopeless now
*climb every mountain, swim every ocean, just to be with u and fix what I've broken...... (lol.. nima i love song wollah)

Haka ya isa unguwan kinkinau, bai sha wahalar gane gidan ba dan wancan karon shiyai driving . Parking yayi daidai kofar gida , yakai 15mnts kafin ya fito daya motar yanata rarraba ido, shifa baisain ya zaiyi ya shiga ba , saisuce culture amma daya shiga kawai babu ruwanshi dan a turai babu wayannan dokokin

   Tsaki yayi ya je kofan gidan yayi sallama kamar baya so ya shiga batare da yasan an amsa ko ba a amsaba da danshi a ganinshi ai yayi abunda addini tace aiyi ai so bakutar sai sunji fitowarta kenan daga wanka daga ita sai zani a qirji harta zata shiga daki shine taji sallama "waalaikumussalam.... ana zuwa...." bata karasa ba kawai juyowar da zatayi kawai taga mutum a kanta batare da tayi tsammani ba , cikin firgici tayi baya zata fadi yayi saurin tarota , jira take kawai tajita a kasa saikuma taji shiru bata fadin ba kuma ga wani shu'umin kamshin da ya addabi hancinta shine ta bude ido  jinta kamar a jikin mutum datayi dan ta riga da ta sadaqar, dasauri ta fara kokarin raba jikinta da nashi shikuma ganin zata fadi kuma bawani ishashen lafiya bane da ita tunda yanzuma jinya yazoyi inta fadi kuma ai karo mai aiki za a yi kuma ba dauka zaiyi ba shiyasa ya tarota ta fada a kirjinshi , ganin ta bude ido karma tayi tunanin wani abun balle har raini ya shigo shine ya saketa ta karasa fadi timmmm a kasa, sannan ya bita da kallon kyama

UADWANWhere stories live. Discover now