CHAPTER 33

188 22 0
                                    

Not edited

Duk suka yi dariya amma Banda Safiyya da kunya duk ta rufe ta dama tun shigowar ta ta lura da irin kallon da yake Mata.
Sai da Hashim ya kwana ya wuni aka salleme shi.
Safiyya ko da wasa ba ta Bari Baraka ta gano ta ba,abinda ta daina shine ta daina Shan wani abu da duk zata bata.
💦💦💦💦💦💦💦💦
............"Hashim kana ganin baza ka nemi auren Diyya ba,in yaso idan kuka gama da matsalar Baraka sai a d'aura Muku Aure da Asiyah?"
Gyara Zama yayi yace

"Hakane mom Amma ni dama niya ta a d'aura auren Rana d'aya"
"A a a gaskiya hakan bai min ba,kaje ka samu kawun ka kuyi magana in yaso a safe Rana Nan da watae d'aya"

Murmushi yayi yace "Wata 'daya mom da wuri haka?"
" Eh to me zaka jira? Tunda Allah yasa ba a d'aura a baya ba Kuma yanzu Kun dai daita ai sai a samu a d'aura kowa ma ya huta"
"Shikenan mom zanje na same shi jibi"
"Har jibi? Gaskiya yayi nisa, goben Nan nake so kaje"
"Toh Allah ya kaimu goben"
"Ameen"

Wayar sa Ce ta Fara ringing, dubawa yayi yace "Faisal ne,na manta ma yana jira zamuje gun amaryar sa"
"Faisal kuma da Amarya?"
"Eh gun Yesmin ba"
"Waya aura Masa Yesmin din?
"Za a d'aura ai soon Insha Allah"
"Hmm to Allah yasa,Amma Anya Khamal zai amince kuwa?"
Yar karamar dariya yayi yace "Tab mom ai an Riga  wuce gun, tunda har anyi musu engagement."

Dariya tayi irin tasu ta manya Tace "Kai bana son shirme"
"Allah kuwa mom dagaske nake"
"Toh Allah ya tabbatar da Alhairi"
"Ameen,bara naje na same shi, kin San tunda na fara zuwa office bamu cika samun Zama ba"
"Hakane"

Mikewa yayi yace "sai ba dawo"
Ta amsa da "A dawo lafiya"
"Allah yasa"
Yana fita ya shiga motar sa,sai orji quarters Yana shiga gidan ta tarar da Faisal da Farees a zaune suna zaman jiran sa.

Wuri ya samu ya zauna bayan sun gaisa Faisal yace "Ya to mu wuce ko?"
Farees yace "Dad'i na da Kai azar'ba'bi, gidan su yarinyar Nan fa a Nan Nan tumfure yake Kuma da mota zamuje ba da kafa ba Kar ka tada mana hankali"
Baki a Bud'e Faisal ke kallon farees bai ce umfan ba har sai da ya ida maganar da ke bakinsa, ya ce "Amma ka bala'in raina min wayo ai gara ni akan ka,Kai da duk kwanan duniya sai ka had'u da Safiyya bayan Kun had'u ka kirata a wayae harda video call, Amma kana da bakin magana"

"Anyi video call da Kiran idan kaji haushi kaima kayi Mana"
"banji haushi ba,Kuma ka na zaman ka,zaka sha mamaki"
"Mtwsss ayi dai mu gani"

Hashim ba abinda yake yi banda dariya sai da yayi Mai isar sa harda rike ciki,cikin dariya yace "Guys guys ya Isa haka please ku tashi mu tafi please na roke ku"

Mikewa sukayi ba tare da sun ce dashi kala ba,hannun sa duk biyu yasa a aljihun sa Yana kallon su yace "da Wace motar zamu?"
Babu Wanda ya kulashi sai gani yayi tun nufi motar sa, 'daga kafad'a yayi irin ko a jikina d'in nan  duk su ukun suka shiga hafeez ke jaan motar yayin da farees yake zaune a gaba,Faisal Kuma na baya.

Babu Wanda ya sake magana har suka Isa gidan su Yesmin, horn ya danna aka Bud'e musu gate d'in Yesmin bta window ta leka taga fitan su,tsalle ta daka hakan yayi dai dai da shigowar Nana d'akin,hab'ar ta ta rike Tace "Oh ni yarsu Yaran yanzu ko irin kunyar Nan ma Babu,Allah ya kyauta"

Yesmin kuwa darya ta yi Tace "Mummy ban San kin shigo bane"
"Ina Zaki sani ja'irar yarinya kawaii"
Sosa keya tayi "Mummy kin San......." Bata karisa maganar ba wayar ta,ta Fara ringing dake ta San Mai Kiran nata ta zari gyalle ta fita cikin sauri.

A garden na gida ta tarar dasu ko wannen su wayarsa yake dannawa, da Sallama ta karisa inda suke suka Masa sannan ta zauna bayan sun gaisa Tace "Yau lafiya na gan Ku Shiru yau Babu Yar surutun da aka Saba?"

Murmushi Faisal yayi yace "Wallahi kuwa Yan surutun sunyi nisa ne shiyasa"

Farees yace "Uhmn hashim taso muje gidan su Safiyya please idan sun gama sai mu dawo mu d'auke shi"

MATAR UBA 2021(A TRUE LIFE STORY OF ASIYAH)Where stories live. Discover now