1

2 1 0
                                    

Natashi jikin wulakanci dukda cewa babana billionaire nai Amma bansan soyayyar mahaifi ba a rayuwata mamata kawai nasani sunana amnah shekarata 15 a duniya ina da sister maimuna Amma friends dinta suna kiranta da miemie dukda dai ita step sister nane Amma ina sonta, tabani shekara 10 a duniya yanzu shekarata 25years a duniya Allah yasamin sonta sosai a zuciyata dukda dai nasan ita ba haka bane a zuciyanta ina hajiya mama zata bari ta soni, hajiya mama tana ganin duk duniya babu wanda ta tsana sama dani da mommyna saboda baba ya aure mommyna a matsayinta na talaka wanda basu da komai. Lokacin da baba ya kawo mommy a matsayin amarya ita takeyin aikin gida, hajiya mama ta sallami kowa a cewarta ankawo mata mai aiki, Allah yasa wa mommy hakuri haka takeyin aikin kuma baba baya Iya cewar komai lokacin aunty miemie tana da shekara 5 a duniya, mommy ta balarabiya ce wanda iyayenta suke zaune a kasar nigeria ita batasan suwaye yan uwanta ba Amma tasan duk shekara iyayenta sukan tafi makkah yin aikin hajji da umrah suna rayuwa ne girin rayuwa wanda kowa yake son yayi .babanta dan kasuwa ne wanda yake kasuwancinsa a kano sukuma suma kaduna da zama haka ya tashi cikin gata ita da kadinta uncle Ahmed wanda yanzu haka yana america da zama, mommy tace iyayenta sun rasu time dinda suke hanyar zuwa kano daga kaduna by the way na manta ban fada muku sunan iyayen mommy ba sunan babanta sheik hamdan ibn muhammed da matarsa fauziyya ablaah gital bayan rasuwasu mommy ita take kula da komai da uncle Ahmed wanda lokacin yana da 15 years a duniya mommy kuma data saida kayan yara a kofar gida... A wajen aikinta ne wataran

TabbaciWhere stories live. Discover now