2

3 1 0
                                    

Tana zaune sai baba yazo wucewa sai wallet dinsa ya fadi shikuma bai gani ba saboda a time din motanshi ya baci a wajen, bayan ya wuce mommy ta lura da wallet din yabisa ta bashi ya karba, ya karba yayi mata godiya yace kamar tasan akwai abubuwansa masu mahimmanci a ciki ya bata kudi Kati ta karba babu kyau haka ita tayi dan Allah ne yace idan bazata tamuba ta bashi numbernta, budan bakinta da wuya tace mai bata dashi yayi mamaki yace inane gidansu ta kwada mai wajenda take saida kaya a kofar gida, ya tambayeta babanta ne mai sayarwa tace masa ita bata da kowa bayan kaninta Ahmed wanda yanzu yayi kusan dawowa daga makaranta  a ta bashi lbrnta. Ta basa tausayi kuma Allah yasa mai sonta lokaci daya. A haka baba yake zuwa  wajen mommy har suka saba da juna,........................ Wataran yazo yake ce mata yanasonta kuma yanason ya aureta da farko mommy tace bata yarda ba, saboda tasan bata dashi wanda zai tsaya mata Amma daga baya ta yarda saboda tanason baba sosai. A haka sukayi aure baba yakawo mama gidansa wanda yazamo mata bala'i wannan shine alin da muke ciki da mommy yanzu. Da bani gane menene tsana amma yanzu nasan hajiya mama batasona. Dun tunda mommy ta haihu nace gidata yana karni dun haka baba ya nima mana wani gida, Amma baba yace zai mana kowa da part dinsa saboda a samu zaman lfy a gidan amma dukda haka sai mama tace wai mommy tayi mata aikin gida, mommy kuma baiwar allah gaka takeyin abunta kuma bata fadawa kowa, haka muke rayuwa, koh baba baya zuwa inDa muke saidai ya turo da komai da muke bukata ta wajen hajiya mama sobada hakane ban wani damu da baba ba saboda basan he will never be there for me in any situation

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 03, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

TabbaciWhere stories live. Discover now