ALBISHIRINKU MASOYA

1.2K 16 5
                                    

https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

*_ALBISHIRINKU MASOYA_*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

*_SANNU SANNU bata hana zuwa. Masoya ku maza ku garzaya AREWABOOKS domin ɗaya daga cikin littatafan ZAFAFA BIYAR da kuke tsumayen jiran ya fara sauka a can yanzu-yanzu da ɗumi-ɗuminsa. Kunga kenan fa mai manhajar AREWABOOKS shi zai fara ganin BAƘAR INUWA😉💃🏻💃🏻💃🏻._*

_BAƘAR INUWA...!_
_BAƘAR INUWA...!!_
_BAƘAR INUWA...!!!_

YA FARA SAUKA💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻🥰🤝🏻

*_BAƘAR INUWA..._*

         _AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following ɗina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar🥰🥰🤝🏻👇🏻_

*YADDA AKE BUDE ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form din kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email ɗinki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.

*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* -  Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.

*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3

Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haɗa ƙarfi da ƙarfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai ɗan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buɗe App... Ɗin domin cigabanmu da jin daɗinmu. Wannan abin alfaharine_.*

*_MARUBUTA DAKE NEMAN ƘARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742

_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions ɗin nan😍😘😍🥰😍😊_.

BAƘAR INUWA....!!Where stories live. Discover now