52&53

2.2K 32 15
                                    

💖💖💖💖💖💖💖
                *LOVE SEX*
               💋💋💋💋 💋

'''Romacing And Sex Story'''

                *STORY & WRITTEN*
                
                        *BY*
            *PRETTY DIGEE*
💋💋💋💋💋💋💋💋💋

®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

         *★{{F.J.W.A}}★📖🖊️*

*https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680*

💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗

        *PAGE:52&53*


   
               Washiiiiiiiii aiiiiii shegiya aidama na fada miki sainaci gindinki'ashiiiiiii ummmm ashiiiiiii burata wayyo dadiiiiii ashiiii,, having sex yake da ita yanata zuba sambatu''' Saida ya caccaketa san ransa san'nan ya sauka, daga kanta yana maida wandon sa'''


Wata irin arniyar dariya suka sheke, da ita yana cewa gatanan duk, mai so ya mure nita gama min anfani,,



Harya juya zai tafi, ya tsaya yace idan kungama shan mangoran Ku daukeshi Ku jefar saboda mu wuta, da kuda dariya sukasa suna *sai oga*,,




Ficewa yayi ya barmusu, zeey dake kwance nunfashinta na sama-sama,,


Duk halin'nan da take ciki basu tausaya mataba haka, sukaita caccakar gindinta'''' Saida sukaga ta daina mutsi san'nan suka rabu da ita,, cikin mota suka sakata suka kaita chan gefen wani titi suka jefar da ita san'nan suka figi motar su sukayi gaba,,,






*BAYAN KWANA BIYU DA FARUWAR WAN'NAN LAMARIN*




     Kwance take saman gadon, asibiti dukta fice daga Hanya cinta'' tunda ta farka ta kasa yin magana, banda hawaye da yawan zabure² cikin dare ba abinda take,,



Wani matashin saurayi ne ya, shigo han'nunsa dauke da ledoji,, sama yayi bakin gadon yana mata san'nu Amma ku kallonsa batayiba saima hawayen dake bin, kuncinta'''



Sosai yakejin tausayinta har cikin ransa gashi, an tanbayeta inane gidan su, Amma tagi magana,,,



Kamar yanda ya Saba kullun, yauma haka yayi muryar sa ya maida kasa², yana magana Amma shiru bata tanka masa ba zai Kara wata magana, kenan saiga likita ya shigo daukeda wata, takarda magani mika masa yayi, likita yace yayi maza ya sayu magungunan yanzu, za'a mata aiki dasu.''



Baiyi musuba haka, ya amsa yaje pharmacy dake cikin asibiti ya sayu, magungunan direct office din doctor ya wuce,,


Zaune ya iskesa yana duba wasu, takardudi sama yayi tare da mika masa magungunan yana cew, doctor wai sai yaushe zata fara magana ne yaufa kusan sati biyu kenan muna, asibiti nan aiya kamata mu sanarwa da iyayanta halin da take ciki, nisawa doctor yayi san'nan yace muma muna iya bakin kukarinmu Dan ganin, ta samu sauki amma gaskiya tana cikin mayuyacin hali dumin ga duk'kan alamu ba namiji daya bane yayi rabing dinta suna dayawa,, saidai kaci gaba da addu'a allah ya bata lafiya,, da ameen ya amsa san'nan yayi wa doctor sallama yana cewa, shizai wuce office duk abinda akeda bukata su kirasa,,,



💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥

Zaune yake a falon su ya daura uban tagumi, Ummah ce ta sauku daga sama tana ah ah Ahmed harka dawo ne, eh Ummah barka da wutawa ya gaisheta cikin girmamawa ''



Dan lelena lafiya naganka cikin damuwa, kudai har yanzu Mai jikince?? Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa wallahi Ummah yarinyar tausayi take bani tunda na tsintuta akan Hanya harna kaita asibiti haryau bata bude Baki tayi magana,, ba banda hawaye ba abinda ke fita daga idonta'''



Tunda ya fara magana Ummah ke binsa da ido,, dumin itama tana tausayawa yarinyar dukda basu santa ku inaba,, kwantar Mai da hankali Ummah tayi tare da masa alkawari daga yau ita zata,, rinka kula da ita har lokacin da zata dawo daga hanya cinta'',, sosai yayi farin ciki dajin maganar mahaifiyar sa, itama Murmushi tayi tana mamakin yanda ya sauya lokacin kankani,,,.




*Satinsu ukku a asibiti aka sallamusu, Ahmed da kansa yazu daukansu,, ya kaisu gida, a hankali take takawa tana cije lebe harta, shige cikin motar,,




A bakin wani babban gida sukayi parking,, tunda suka fitu take bin gidan da kallo,, riketa Ummah tayi suka karasa cikin falon a hankali Ummah ta taimaka mata ta zauna,, shikuma ya wuce da sauran kayan daya sayu mata,,




Tunda sukazu Ummah take jeru mata san'nu, abinci Ummah tasa aka kawu mata kadan taci, san'nan ta kyada kanta alamar ta kushi'' tashi tayi Ummah ta kaita dakin'' da tasa aka gyara mata san'nan ta barta Dan ta wuta,,,



Zama tayi saman gado tare da fashewa da wani irin kuka Mai ban tausayi,, miyasa ya ceceni Bai Bari na mutuba shikenan rayuwa ta batada wani anfani,, ta karasa maganar tana kara sakin wani kuka, wani irin nadama ceta kamata tare da rukun Allah ya yafe mata zunubanta,, tashi tayi taje ta dauru alwala ta shinfita darduma tare da,, jeru nafilfili



*BAYAN KWANA BIYU* jiki kam alhamdllh taji sauki sosai, harta fara magana saidai har yanzu bata daina zabure² Dan takeyi ba cikin dare,, a wan'nan lokacin shakuwa Mai karfi ce ta shiga tsakanin Zeey da Ahmed,, inda Ummah tayi farin ciki sosai da ganin danta cikin farin ciki fatanta Allah yasa haduwarsa da Zainab ta zamu musu, alkhairi'




Yauta kama lahadi, sun shirya zasu mayar da Zainab gidansu,, inda ta musu kwatan cen unguwar''su'' han'nu biyu² mahaifiyar,, zeey ta karbesu Nan suka sanar da mahaifan zeey abinda ya sameta,, Saida mahaifiyar zeey ta zubda hawaye, da taji abinda ya faru da diyar ta''



Sallama suka musu, tare da alkawarin gobe zasuzu duba'' jikin Zeey saida Ahmed ya barwa mahaifin zeey makuda. Kudade san'nan suka bar gidan,, cikin kewar zeey




💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢

Yautun safe da ta tashi, takejin jikinta a sanyaye ga wani kasala da take damunta, kwantawa tayi saman gado, ta shige cikin bargo Dan wani irin sanyi takeji,,,



Fituwa yayi daga toilet, daure da tawol my wife kizu ki shafamin Mai ki sakamin kaya, ya karasa maganar yana sakin murmushi shiru yaji tayi tare da Kara shigewa cikin bargo,, matsuwa yayi kusanta'''


Tare da yaye bargon,, jikinta yaga tana rawar dari subhanallah my wife Miya sameki,, ya karasa maganar yana daura han'nunsa saman gishinta wani irin zafi yaji sosai a jikinta,,,



Cikin kidimewa yace my Nailah Miya sameki, kukarin daguta take jitayi amai yana kukarin zubu mata,, kamin tayi magana taji ta kwanke masa jiki da amai,,



Sosai hankali sa ya tashi da yaga irin Aman da take kwararuwa.......

*______________________________________*


*COMMENT AND SHARE*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 18, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

LOVE SEXWhere stories live. Discover now