Page 1

1.1K 38 11
                                    

*A DAREN AURENA*
         
             BY

MissDmk✍🏻

Page 1

Zaune nake a kafataran gado na alfarma, fuska ta rufe da mayafi, kamar yadda ko wacce Amarya Al'ada ya tsara mata..

Har Aunty Umaymah ta gama nasihar ban ce ufan ba Illa sheshekar kuka da na keyi, basan wannan kuka da na keyi somin tabi ne ba, sai lokacin da naji tace zasu wuce, Annan ne na bude wani babi na kuka ina rokan su akan karsu tafi ...

Aunty Umaymah tace ya zama dole Fa'izah mu tafi mubar ki, haka ko wacce mace akayi mata, ke kima godewa ALLAH har an bamu daman rako ki dakin aurenki,ni lokacin da nayi aure Abba ya kai ni kuma ba yan rakiya, don haka kiyi hakuri kowa da Haka ya Saba..

Rike mata hannu nayi gam kamar my whole life depends on her, ina ji ina gani ta janye hanunta daga gareni, ta nufa hanyar fita sauran duk suka bi bayan ta, sai Sajeeda ce tace duk wannan soyayyar da kuke wa juna ke da Fa'iz kk wannan hauka? Ko da yake nasan Kukan murna zamu tafi mubar ki da Masoyin ki ne,tana gama magana tace asha love lafiya Matsoraciya. tana gama magana ta fice tana Dariya..
   
Kuka na keyi bana wasa ba, nafi karfin minti goma a haka sai can naji Kamshi sa ya fara min marhaban kafin footsteps insa,

"Assalamu alaiki ya Sahiba ta mai haske da kyaun Sura. yayi magana yana takowa izuwa gare ni, duk taku daya da zai yi a cikin zuciya ta nake ji har ya karaso daf dani, zama yayi kusa dani yana kokarin yaye mayafin dake fuskata kafin yasa lalausar tafinsa a fuskar ta,idona a lumshe yake sai hawayen dake sakowa..

Abinci Ruh, wannan hawayen na mai yayi magana yana lashe hawayen, ji nayi zuciya ta na bugu kamar zata fito fili.. Sai da yaga hawayen sun tsagaita yace now open your eyes and look me in the eyes Ruh '

Kasa bude idanuwa nayi, ba abinda nake Illa sauke ajiyan zuciya daya nabi daya.. Haba Ruh? na dauka idan na shigo cike da so da kauna zaki tarbeni ya na ga duk a tsorace kike? Idan I'm not welcome sai na koma yayi magana yana kokarin mikewa, nayi saurin bude ido Aman na kasa kallonsa..

Ya sake cewa ki dago ki kalleni man? Ko na koma Inda na fito, a hankali na dago Ina kallonsa sai ya saukar min da lalausar murmushi,nayi saurin saukar da kaina kasa..

Matsowa daf dani yayi da yasa muke sharing the same breath saide ni fitar da numfashi na keyi kamar wacce ta ga abin tsoro..

"To the gaze upon you is like drinking from the purest fountain, Forswear it, Sight I never saw true beauty until this night" ya mana min light kiss on my lips, can yace oops sorry Ruh kin ga zumudi yasa na mance da kazar a motan Habib, kizo muje mu siya wani.?

Lankwasa kafada daya nayi alamar A'ah ba zan je ba, murmushi yayi yace to bara naje na siyo ki bani nan da 30mins, please Ruh karki manta da how long we've been waiting for this beautiful night please karki wahalar dani yayi magana ba tare da yaji mai zance ba ya fice..

Ko minti biyar bai yi da fita ba naji takun mutane da yawa sun shigo, a tsorace na dago Ina kallon su, wasu mutane cikin bakaken kaya sun rufe fuskar su da mask, ba abinda kk gani sai kwayar idon su..

Pointing bindiga akaina su kayi, daya yace ina Agonki? Cikin rawan murya nace ya fita..Kyalkyalce da mugun dariya yayi kafin yace Shi kam wannan wana irin Ango ne zai fita warhaka yabar tsalleliya Amarya kamar ki? Ke ina akwatina da aka watsa a yana gizo?

Cikin Rawan murya nace ban sani ba,nayi magana ina fashewa da kuka..kai ku bi ko ina a gidan,ku nemo min kayan lefen, bayan kamar minti biyar suka dawo dakin, Oga duk mun bincika ko ina babu kome..

Keeee ya dakka min tsawa da yasa na kwanta kasa ina rufe kune na, nace Don ALLAH kuyi hakuri walhy basan inda kayan lefe na suke ba, don ALLAH kar ku kashe ni.

Hahahah tunda Gold necklace da ya kawo mu bamu samu ba to zamu tafi da abu mafi daraja agare ki, dan bama zuwa a banza, Sabo yau ne farkon ka to wannan daren naka ne ka Shana iya shanawa..

Wanda aka Kira da sabo, cikin cracking voice yace Oga ban fahimce ka ba? Kyalkyalce da dariya Ogan yayi yace cewa nayi ka kwashi gara Idan kuma ba.. Bai karasa magana ba Sabo yace wannan gara Oga..? Oga yace abinka da sabon shiga kenan Idan ba iya ba?Bawo nuna mai yanda akeyi, Bawo yace kwaye mata kafa zaka yi ka kwasa Gara...

Sabo yace gaskiya Oga bazan iya aikata wannan ba Don ALLAH mu tafi kar akama mu... Na rantse da Wanda Rai na ke hanunsa Idan ba kayi ba sai na.. Sabo najin haka yace zanyi to, Kyalkyalce da dariya ogan da sauran su kayi suka bar masu dakin..

Rokan sa na keyi da ALLAH da son da yake wa Annabi kar ya hakke min, Aman ina? Ina ji ina gani ake kokarin rabani da abinda yake mallakin Ruh, har rokan sa nayi da ya harbe ni instead aman sai naji wani Bakon yanayi ya riske ni, zafi da sanyi a kwakwalwa sun kai hadewa basan sanda na saki wani razannan kara ba tunda ga lokacin ban sake sanin inda kaina yake ba Sai....

DO YOU LIKE THE BOOK?

IF YES?

SHARE,
VOTE
AND COMMENT
FOR MORE UPDATES

Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236

A DAREN AURENA Donde viven las historias. Descúbrelo ahora