page 3

415 21 2
                                    

*A DAREN AURENA*

            BY

MissDmk✍🏻

Page 3

Runtse idonsa yayi ya sake kai hanunsa, Ya janye duvet cover Inda yayi arba da mumunar gani, Wanda bai taba tunanin zai gani ba,even in his wildest dream... Gaba daya ya nema natsuwarsa ya rasa, gasping for air as well as long as he can, ji yayi wani abu ya tokare mai gun numfashin sa..

Bai gama dawo wa daga shock din da yake ciki ba, wayar sa ta fara ringing, a hankali ya ciro wayar yana kallon mai kiransa, jarumtaka kawai yayi ya dauki wayar ya amsa ba tare dayace uffan ba, gaba daya idonsa was wide open yana kallon ta, sauke wayar yayi daga kunnen sa,ya cusa kansa a tsakiyar cinyoyin sa yace

"Why why me!!?? What I've done to deserve this? Yayi magana yana fashewa da kuka kamar  karamin yaro, wurgi yayi da hulan kansa yana cakuda gashin kansa da hannun sa.ya sake cewa "Had I known?

Kamar an tsingule sa yayi saurin mikewa ya daura kunnen sa a samar kirjin ta, ya ji ko tana numfashi.. A zabure ya mike ya shirya ta tsaf ya kinkime ta sai mota, ya fizge motar a guje bai tsaya koh ina ba sai Asibiti..

Ciro wayar sa yayi ya dialing number Dr Zahira bugu daya tayi picking without any hesitation yace Dr Zahira is an emergency please come out, ba tare da jiran abinda za tace ba ya yanke Kiran...

Ko minti biyu ba tayi ba ta fito tare da wasu nurses don tasan yau ne Daren Auren shi,ba zai wuce Abin da take hasashe ba,Ilai kuwa tana leka motar ta ga Faizah kwance a gidan baya...

Cikin gaggawa suka dauke ta sai Special Room, Dr Zahira ta dauki tsawon lokaci akanta kafin ta fito, tana fitowa sukai ido biyu da shi ta ba shi wani disgusting look kafin ta wuce office direct..

Bin bayan ta yayi yace How's she doing? Yayi maganar kamar mai koyon magana.. "

Dr Zahira tace come on Fa'iz we're in the 21st century where we have Google to seek for knowledge. Gaskiya Fa'iz what you did was wrong this is inhuman..

Dr Zahira ya take? Just wanto know how she's doing now? Yayi magana a hassale..

Well duba da yadda ka tsoratar da ita yasa ta shiga coma, and ciwon da kaji mata is so deep saida mu kayi...Bai bari ta karasa ba yace kuyi abinda ya dace sai na dawo yana fadin haka ya fice daga office din. Direct car insa ya nufa..

Daura kan sa yayi a Samar car stirring, yafi minti goma a haka kafin ya fizga motar a guje sai gida,harda ya murde door handle din dakin da abin ya faru yayi, yayi maza ya rufo kofar kamar ya ga abin tsoro,zama yayi a sitting room ya rasa ya zai bullo wa lamarin.da sake-saken cikin ransa bacci barawo yayi awan gaba dashi..

WASHE GARI DA SAFE
@ 7am

A firgice na farka kafin na karasa da salati, ganin condition din da nake ciki yasa ni fashewa da kuka mai cin rai, kuka na keyi bana wasa ba kamar raina zai fita Ina cikin haka naji an bude kofar wanda na gani tsaye saida....

ALHAMDULILLAH GA MASOYAN WANNAN BOOK DIN NAJI DADIN YADDA KUKA AMSHI LABARINNAN HANNU BIBBIYU 🥰🤝 INASON NA CE MUKU YANZU AKA FARA KU SHIRYA TSAF DOMIN KASANCEWA DANI A WANNAN LABARIN DAKE CIKE DA SOYAYYA, TAUSAYI, SARKAKIYA DA SADAUKARWA..

IDAN KUNA SON ACIGABA DA LABARIN

TO
MORE SHARE
MORE COMMENT
MORE VOTE

AND
IN SHAA ALLAH MORE POST

Have you visited *🧕🏻🧕🏻THE Dmks HIMMAR/HIJABITES🧕🏻🧕🏻*? If No, what are you waiting for? Visit our galaxy and Check out.we have *🧕🏻🧕🏻HIMMARS/HIJABITES🧕🏻🧕🏻* for every occasion and utmost comfortability at exciting and affordable prices..Kindly visit our website and check them out at 09034864038
A TRIAL WILL CONVINCE YOU !!!

💃'''SAI KUN ZO'''

Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236

A DAREN AURENA Where stories live. Discover now