4

1.6K 73 0
                                    

Bude idonayi dasauri narufe sannan kuma a hankali nakara budewa, Faiza nagani a gefena zaune take amma bandage ne a daure a kanta dakuma gefen hannunta kuka takeyi takasan makoshi, batasan nabude idoba, juyawa nayi a hankali nayi umma jummare nagani tana zaune akan sallaya, na yunkura zan mike sai naji gum , dasauri nadanyi wani kara washhhhhh, hakan yajawo hankalin faiza gareni dasauri tamike umm Jummare ta farka dasauri umma jummare takarasa ta rikoni tana alhamdulila alhamdulila alhamdullila, sai tafashe dakuka faiza tace bara naje nakira likita, dasauri tafice nidai kallonsu nake gakuma mamaki daya isheni domin narasa dallili me aka kawoni asibiti, to ko banda lafiya ne? to amma tun yaushene banda lafiyan? Sannan ina momy da daddy dakuma yaya abbakar bangansuba sai umma jummare?innalilahi wainna iilaihi rajiun, kainane yafara juyawa sakamakon  tunawa danay da maganan fatyma , capko umma jummare nayi , umma dagaske ne su daddy sun mutu? Dagaskene nadawo marainiya banda  kowa? Umma dagaskene ni kadai ne yanxu? Wayyo nAshga uku, umma ckin kuka tace a a maryam kinada gatAnki momy da daddy suannan har faiza bakiga faiza bane yAnzu? Suna gidan anty aimana ne . nan nayi jum, har faiza tashigo da likita anan nakare mata kallo tarame ta kode gakuma ciwuwuka  nan namike xugum na cukumota faiza kigayamn karyane su momy basu mutubako, wani irin kuka tasake gamiida rike hannuna adda maryam sunanan, nace to meya sameki/? Duk ciwo ajikinki faiza ina wasa dake, zan kamota likitan yajani yawuce dani kan gado faiza tabard akin tana wani irin kuka mai tsuma zuciya, Allura likitan yamin atake kuma bacci  ya kwashenii, <br />
Idonabude ceiling din dakin nake kalla kuka nakeji a gefena, dakumA maganganu, wanda hakan yasa banyi motsiba don naji mai ake fada ,ummma jummare ne tace kinga faiza inbakyi hakuri kikayi shiruba tayaya zata tashi akan gadon bayan targa tasa zargi a ranta, kinsani sarai duk mai rai mamacine saikiyi hakuri kinamusu adduan Allah yajikansu kefa bakiida lafya amma kinki cin abinci , faiza kiyi hakyri haka zaki  godewa ubangijinki ? bayan kinsan cewa duk cikin motan ke kikayi rai? Cikin kuka faiza tace umma jummare don allah kibarni nayi kukana iyayefa narasa dukkansu biyu da yayana, sAlati nafarayii wanda dakarfi nakeyinsa dasauriiii suka miko dansuji meyene, nace wayyo momy nah wayyo momy kiyi hakuri kidawo, sauran yan dakin ba abunda sukeyi sai kuka dakumA tausayimin yadda rayuwana take, faiza ne cikin kuka tace haba adda maryam meyasa kike haka? Kedaya kamata ace mun musu addua, amma  tunranda suka rasu gashii gobe zasu cika kwana 23 kullum kina kAra jawowa kanki matsala, bafa akanmu aka fara rasuwannan ba addua yakamata muy, cikin sanyn jiki nace yanxu haka baku barni nayi addua wa iyayena ba? Kuka kaisu? Tace to adda maryam baki cikin hayyacinki tayaa zaki musu? Balle drip din hannuna nayi dakarfi wanda hakan yasa jini yake xuba umma jummare taxo dasauri anma ina harnamike zanbR dakin tAjawoni dakarfi ina kuma zakije?  Sai na kura mata ido , ina tambayan kwalkwata ina zanje ? adaidai nan baffanmu yashigo , yazauna yanata kallon, sannan yace taci abinci sukaje a a ko minti talatin batayiba da farkawa , yace to ku rakata tayi brush sanan ku kintsata tasha ko tea ne, sannan yamun sannu dajiki yafice, faiiiza ce ta taimakamiiin  nayi brush nayi wanka wanda acewarta yau kwanaana ashirin da uku rabona da wanka ko abnci banama hayyacina;  wani dogon riga nasaka sannan tahadaminn tea nasha da ferfesun hanta , kwata kwata bnajin taste anma dole na nasha saboda umma jummare tasani a gabaa, in gamawa suka kira likita yagama gwaje gwajensa sannan yace yanxu kwarin jkine yaragemin sannan yayi fada akanme zaa barni nacire drip sannan baazo ankirashiba, dayagma yatafi <br />
Kwanana uku a asibiti, na warke sosai kullum inakan sallaya ina rokawa iyayena gafara Allahh yajiknasuuuu gann haka yasa likitan yace zai sallamemu,randa ya sallemu  ranan bafffa yazo da mota aka kwashemu bamu nufi ko inaba sai gidansa, nan wani sabon kuka yazomin, yanzu shikenan narasa family na, dagani sai faiza saikuma Allahnmu, gidan baffa mukaje annan muka samu wasu dangi anatamin sannu faiza ma ankuncemata ciwonta, daki baffa yA waremana sannan yace nmun huta zamuje gidanmu mu kwaso kayamu don zaa rufe gidan, kukanmu mukac sannan muka dangnana, faizana duk tayi sanyi itanake tausayi kasancewarta yarauta yanxu yarage ni ce uwarta ni ce ubanta domin kuwa ni narage mata, adaidai lokacin adda ummi tashigo kallonta nayi sannan najuya kaina , donna tuna ashe tunda nakwanta batazo tagaysheniba, saikuma nace to hla tanada dalili barinje , don kuwa adda umm macece daban taba ganba saukin kai dakuma fahimta ga iya zama da mutnae, ta kalleni cikin fuskan tausayi sannan tace besty yahakuri nayii murmushi nace lao, banganki a asibibtiba, kafin tabada amsa  faiza tace tunda aka kaiki ita take jnyanmu mu biyu saida akayi rasuwa wa kakanta tatafi washegari kika farfado, dasaur nAce yahakuri besty? Bata amsaba tace besty yahakuri? Allah yajikansu yamusu rahama yasa sunhutaa, nace amin,

SIRRINA NE (2013)Where stories live. Discover now