BABI NA DAYA

6.8K 254 8
                                    

Maryamu kufito mana lokacin makarantafa yayi cewar inna baraka tanatsakar gida tana tankade garin tuwo maryamu tafito rike da hannun sadiq yaro dan shekara hudu kykkyawan yaro meshiga rai daka ganshi yana sanyi da uniform na makarantar islamiyya kalar kasa kamar yanda maryamu tasaka itakuma da hijabinta iya gwaiwa tawuce gurin innarsu takarba kudin laraba tace inna sai mundawo inna tace to Allah yakiyaye Allah yakaiku lafiya yabada saa.
Sunafitowa sukashiga makwabtansu gidan Alhaji bashir kurfi tabiyawa yayansa sutafi islamiyya gabadaya tanashiga ta durkusa har kasa tace mama Inawuni mama ta amsa cikin faraarta Lafiya kalau maryamu ya kokari ta amsa tanafara Lafiya kalau mama Su Asia sunshirya kuwa mama tace leka dakinsu kinsansu akwai nawa yanzu haka basu shiryaba maryamu tamike tashi ga dakinsu da sallama sunaganinta sukatashi dasauri sunajawo uniform dinsu hafsa tace ayya yaruwa bamusan lokaci yayi hakaba wallahi munatakallo maryamu tau dariya tace to wallahi zantafi kunsan ba abunda natsana irin bulala sukai dariya sukace bazamu makaraba insha Allah! Sukafito gabadayansu cikin uniform iri daya Su uku sai sadiq dayake zaune kan kujera yanajiransu sukace mama muntafi tace Allah yashiryeku kullum saikunsa yarinyarnan tamakara wallahi saikundawo suka amsa to mama,
Sunatafiya sunata sauri kamar zasutashi sama saboda tsoran bulalar makara ilaikuwa suna zuwa gate sukaga har anfara taran yan makara maryamu dandanan tafara kwallah tace wallahi kuncucine danasani banbiyomakuba Asiya Banda dariya baabunda takeyi tace tabdijan kuma yaya Mubarak ne yakeduka munshiga uku sunashiga suka shiga cikin yanmakara saidayagama tarasu sannan yatarasu yafara duka uku uku yanatayi sunadataja dabaya har akazo kan Asiya tafara dan Allah yaya kayi hakuri wallahi bazamukara makaraba yace inkikakara magana wallahi sainakaramaki tai sauri takamika hannunta saidayayimata bulala biyar tatafi yaima hafsama biyar anazuwa kan maryam tafara dan Allah yaya kayi hakuri kuma aibaahaka yazakayiwa kowa uku mukuma kaiamana biyar yace hakanagadama tadinga jadabaya yanabinta tanazuwa kusa da gate tacire takalmanta tazura aguje.

Kubiyone!!!

RAYUWAR MARYAMUWhere stories live. Discover now