BABI NA BIYU

3.5K 117 3
                                    

Tanacikin gudu tacikaro da mutum a firgeci tadaga kanta jikinta harrawa yakeyi takalleshi tace nashiga uku
Yayanta tagani a tsaye yanata muzurai yadubita yace koma muje sakarai kawaikinsan kinatsoran bulalar kika makara tace dan Allah yaya Aminu kayi hakuri wallahi Su hafsa nabiyawa shine mukamakara yace gobema kikara biyamasu
Sunashiga taga yaya Mubarak yanagurin haryanzu da bulala a hannunshi kawai saitafara kuka tanatacewa wallahi bazankara makaraba dan Allah kuyi hakuri yaya Aminu yamikawa Mubarak hannu sukagaisa yace bani bulalar wallahi dakaina zanmaki jaka kawai tadurkusa agurin tanata rokonsa Amma yayi kanta gadangadan da bulala yace bani hannunki wallahi ko inmaki ajiki tanata boye hannunta acikin hijab dinta tanakuka yadaga bulalar yaimata guda goma Banda kuka baabunda takeyi hannunta harda jini garin kwace kanta dandanan tayi jajur abunka da farar mace

Yace bani jakarki wuce kiwanke bandakin malamai yanzunnan tamikamasa jakar tawuce tana kuka tana wanke bandakin hartagama tafito ta durkusa tacemasa nagama yajifo mata tsintsiya yace tashari gaban makaranta Mubarak yakarba yaci haba bawan Allah wallahi yayi yawa zo kiwuce aji tawuce duk a tsoroce take !
Tanashiga tawuce bincinsu tazauna takifa kanta saiwani saban kukan yazo hafsa da Asiya sunatabata batahakuri batakulasuba su aganinsu duk Su sukajamata saidakyar tadaina kuka tasaki jikinta tafara karatu

Anatashi sukafitow tare zuwa gida sunatafiya sunakarabata hakuri harsuka Isa gida kowayawuce gidansu

Tanashiga gida innarmu tataso dasauri tariketa tanatambayarta wanda yafasamata jiki haka tanakuka tamayarmata dakomai dayafaru innatace to baabunda zance sai hakuri kikumadinga kiyayewa inkinbiyamusuqkinga basu shiryaba kudinga wucewa kawai Allah yakyauta! Kiceri kayannaki saiki tikamana towon.

*********************
Alhaji bashir kurfi Wanda yaransa sukekiransa da Abba yanazaune a tsakargidansa yanakaranata jaridar daily trust yaji anbude date din gidan yadago kansa yahangi kaninsa malam Muhammad yanatahowa nantake annurin fuskarshi yadauke
Malam Muhammad yanakarasowa yacire takalmansa daga baya yadurkusa harkasa yagaisheshi sakamakonsa mutum mai biyayya ya amsa masa comma ciki yacemasa lafiya dai ko
Yace aa dama cewanayi kwana biyu bakugaisaba bari inshigo kokanakusa

Alhaji bashir yace to madallah nagode agaida iyalin malam Muhammad yatashi yace to yaya a huta lafiya yana mamakin hali irin na yayanshi kamar ba uwa daya uba daya suke ba

Wannan kinan.

RAYUWAR MARYAMUWhere stories live. Discover now