BABI NA UKU

5.2K 159 26
                                    

************************
Asalinsu
Alhaji Abubakar sadiq kurfi cikakken bakatsine ne a wani gari waishi kurfi
Dankasuwane balaifi yanasamu bashida wata wadata sosai Amma akwai wadatar zuci shiyasa Allah yakebudamasa duk abunda yasaka a gaba

Matarsa guda daya baba Maryamu! Baba maryamu yan garin Niger ce a wani gari doso babarbariyace dogo baka mekyan gaske
Allah ya albarkacesu da yara maza guda biyu bashir shine babba saidayayi shekara bakwai sannan aka haifi Muhammad harsunfitar darai da haihuwa
Suntaso cikin gara alhamdulillah malam sunan dasuki Kiran babansu kinan yanakokari gurin tarbiyarsu duk da rashin wadatarsa hakan baisa yatauyimusu iliminsuba sunyi makarantar primary da secondary a anan kurfi daga baya bashir yatafi cikin garin katsina indaya karanta business administration
Muhammad kowa yamagama secondary yasama aikin koyarwa a makarantar primary ta kurfi baisamu damar cigaba da karatu ba

Rayuwarsu gwanin shaawa saidai basufiya jituwaba tsakanin bashir da Muhammad bashir wace irin zuciyace dashi yanaganin shi yafi kowa dan haka yanadagirman Kai sosai

Inda duk da haka Muhammad yanabashi girma sosai alhamdulillah

Haka rayuwar tacigaba har bashir yagama yayi aure yakara aiki inda yakoma kano dazama da yaransa biyar mubarak ne babba inda yanzu Yagama university yanajira yatafi service sai sai abubakar yana level 3 yanakaranta law sai hafsa da Asiya Wanda shekara dayane a tsakaninsu suntaso kamar yanbiyu suna ss3 a kano capital school sai auta maijidda tana js2

Mahaifiyarsu mama binta macece mekirki sosai kwatakwata batagoywa Alhaji bashir baya da rashin mutuncinsa tanakokari sosai wajen tarbiyar yaranta da hulda da jamaa

********
Malam Muhammad yayi aure shima anan kurfi da yar makotarsu baraka yanada yara uku yaya Aminu sai maryamu me sunan baba sai abubakar sadiq ne sunan babansu

Alhamdulillah makarantar dayake koyarwa nansukafara zaitafi dasu yadawo tare dasu yanan acikin gidansu nagado shima mahaifiyarsu Tunda malam yarasu tazauna tarike yaranta kuma sunazaman lafiya da baraka baruwanta macece me tsafta da alkunya inna tajindadin zama da ita sosai takance Muhammadu karike yarinyarwnan dakyau dan Allah yakanyi murmushi yace inna insha Allahu bamatsala.

A hakadai yanakoyarwarsa har wata rana yakeciwa inna insha awar komawa kano da aiki na aika takarduna Kuma alhamdulillah akwai alamun nasara zasudaukine kitayani da addua
Inna tace to Muhammadu yanzu kuma inkasamu aiki yaya zakayi inazakazauna

Dostali jste se na konec publikovaných kapitol.

⏰ Poslední aktualizace: Jan 18, 2017 ⏰

Přidej si tento příběh do své knihovny, abys byl/a informován/a o nových kapitolách!

RAYUWAR MARYAMUKde žijí příběhy. Začni objevovat