After Everything💕 001

343 15 1
                                    


~AF~

Na: Sarah_J

This page goes to you my Eshe (Aysha lawal) words can't express how much I Love You 😻😻
~1-5~

I miss you too mammy can't wait to see you"

I will be back nan da 1 week in shaa Allah, my regards to Ammar nd Inna.

Okay in shaa Allah mammy, yawwa mammy kar ki manta da jallabiyar da nace ki siyo mini please"

Safeena inaga dae ke nama tafiyar nan, komai asai miki.

Please mammy dan Allah👏🏼.

Owk inshaa Allah.

7:25

Ooh my God nashiga uku inada lectures 8:00 and it almost 7:30. Wanka tashiga tayi brush ta fito straight wardrobe ta nufa kimono ta dakko blue da likon red sakawa tayi takoma kan mirrow tayi light makeup ta dauki red veil tayi rolling da sauri sauri tagama ta dauki handbag dinta ta fita tinawa tayi da wayarta da take a wurin charge takoma zata dauka aka fara knocking mata kofa,

Hello Yaya good morning

Morning my dear katashi lafiya?

Lafiya qalau

Sorry natashi late kashirya ko?
Eh nashirya inata jiranki a palour bakixo ba nd nariga na fada ma baba (driver)ke zaki kaini skul yau so kada yaxo.

Eyya am sorry lil mutafi.

Motarta kirar matrix red tashiga Ammar ma tashiga nan tayi musu playing waka.

~I may be crazy don't mind me say boy let's not talk too much grab on waist nd put dat body on me common now follow my lead come common now foow my lead um hun hun~

Ammar daya dage yin waka kawai yakeyi, so lil Ashe ka iya waka?

Lol.... Yaya ba dole na iyata ba kullun se kin kunna mana itafa.

Here we go read hard kaji lil,

Insha Allah safe journey Yaya..........

*Safeenarh Ahmad Muhammad*

Haifaffiyar garin kaduna ce ta tashi kaduna nan tayi primary skul dinta nd secondary skul dinta, she's 18 years presently studying Computer science a Kaduna state university (KASU) itace first born din Alhaji Ahmad(Abba) da Hajiya Aisha(Mammy) se last born dinsu Ammar wanda yanxu yanada 10years yana jss3 yanxu, su biyu mahaifansu suka haifa, Alhaji Ahmad da Hajiya Aysha sun shafe 4years da aure sannan suka samu karuwa, Alhaji Ahmad babban dan kasuwa ne masani mai kudi da wadatar zuci, iyalanshi na cikin wadata su Sufeenarh sun samu tarbiyya both boko da islamiyya, wannan kenan.

*Kaduna State University*

Hello Safiyya gani gate where are you?

Ina block A waiting for you kiyi sauri lecturer din bexo ba but nasan any moment yana hanya.

Owk will be there rigth now in shaa Allah.

12:00
Safiyya wallahi nagaji nd am hungry sedae baxan iya xuwa cafeteria ba I just want to go home,

Nima gida nakeson tafiya but kinsan fa yau Mr. Bayya yace zeyi practical 4:00 ko sedae mu tafi mu dawo?

Yes mutafi mu huta kuma kinsan......... Phone dinta ce tafara ringing kirar Samsung edge s6+ Abba tagani a screen kunya taji sannan ta dauka,

Salamu'alaikum Abba ina wuni?

Haba Safeenarh you can't even call me kiji yana ke ko? Sedae mammanki kika sani ko?

Sorry Abba wallahi ba haka bane yanxu nake cewa xan kiraka bamu dade da fitowa ba, ya saudia? Yaushe zakh dawo?

Saudia lafiya lau, maybe in the next 6 days in shaa Allah.

Owk Allah ya kaimu kai mana tsaraba,

Ina Auta?

Yana skul xan kiraka idan na koma kuyi magana in Allah ya yarda.

Owk toh! Inna fa (mai zama dasu)

Inna na nan itama,
Ki gaishe ta!
Zataji!

Mutafi idan yaso ma dawo cewar safeenarh,

Mutafi.........

*Saturday*

Mammy ina wuni?

Lafiya Safeena yakike ya gida ina Auta?

Kowa na nan qalau ga Auta nan, goben zaku dawo?

Insha Allah!

To Allah ya kaimu ya dawo daku lafiya.
Ameen, bani Auta mu gaisa,

Owk gashi!.

3:48 pm

Arwalla tayi ta dauki sallaya ta shinfida tayi sallah, bayan ta gama tayi azkar ta nade daddumar ta ta tashi ta nufi Palour kasa....

Inna sannu da aiki,

Yawwa safina an kimtsa?

Eh inna mai zan tayaki dashi???

Bakomai na gama komai feena koma ki zaunawar ki kawai.

Yaya! Yaya!! Yaya!!!

Wannan wane irin kirane lil?
Anata kiranki a waya naje dakinki naji an kunna ruwa a toilet I thought kina ciki, se kiranki akeyi,,

Give me the phone ganin *Haiidar* a screen dinta ne yasata sakin wani murmushi dakinta ta wuce tareda picking call din.....

Hello cutie,
Hello dear,
Ykke am seriously missing you😻
Bawani u are missing you are not tunda yau baka kirani basai yanxu😏
Sorry cutie you know saida reason zesa na 'ki kiranki ko
So Wat's the reason?
I was busy yau mama ce ta saka ni aiki tun daxu sai ynx nagama,
Kasamu Albarka ae,
So yakike ya skul su mama yaushe zasu dawo?
Gobe insha Allah. Nan suka taba hirar su sun dauki 30mins suna hira daga baya sukayi sallama..

*Sunday morning*

Sarah_J✍🏻

Can we continue?

Comment
Vote
Nd share!!

After Everything~Where stories live. Discover now