SAFEENARH 💕💕002

145 11 1
                                    

🔺🔻🔺🔻🔺🔻
🔻🔺🔻🔺🔻🔺
       *SAFEENARH*
🔻🔺🔻🔺🔻🔺
🔺🔻🔺🔻🔺🔻

Na:Ummeetarh muhammad
~6-10~

*Sunday morning*
Tunda safe su Safeena aka tashi ana shirye-shiryen dawowar su Mammy, Auta da tun da ya tashi yau murna yake baki yaki rufuwa tsabar murna yau su mammy zasu dawo💃🏻💃🏻

Su Inna kuwa sai aikace-aikace ake abinci sukayi kala-kala da drinks nd so on, kasancewar gidan akwai ma'aikata da yawa basu wani dauki sawon lokaci sunayi ba.

Feenarh kuwa dakin mamanta ta koma tana gyara mata, ta gyara ta kunna turaren wuta.....

Gida ya dau harma ko ina tsap-tsap ka rantse gidan amarya ne se kanshin tirare da ya buge ko ina........

3:30pm. Horn sukaji tare da karar bude gate, aguje Auta ya fita yana ihu Mammy oyoyo Feenarh ce ta bi bayansa suna murna.

Polour suka zauna ana musu ya hanya, inna baki ya'ki rufuwa tsabagen murna.

Mammy, Abba ga abincin ku nan nasan yanxu kungaji kufara yin wanka kunyi sallah se kuci abinci......

8:20

Auta ne ya dakko wani karamin akwati da mammy ta dawo dashi yana fadin "Mammy is time a fito mana da tsarabar mu"💃🏻

  " Ae ni banyi tsaraba ba Auta"
"Mammy wasa dai kike mana"cewar Feenarh,

Anan dae mammy ta raba abunda zata iya tace sauran se da safe.
Gobe ya kama monday Feenarh nada lectures 12:00 tun 8 ta tashi tafara shirye-shirye ta gama ta koma dakinta ta shirya cikin Red jallabiya tayi rolling red veil tasaka black low pass nd black handback, dakin mammy taje sukayi sallama dan is almost 11:30 nd daga gida zuwa skul dinsu is about 30mins drive.........

Theater hall 2
Is almost 12:05 but har time din lecturer din be xoba nan dae Feenarh da safiyya suka xauna suka fara hira,

SAFIYYA:Wai ina prince ne (haidar)?
FEENARH:prince na nan wlhi bari ma na kirashi dan tun jiya bamuyi magana ba.
_Ringing_ wayar tayi har ta tsinke be daga ba

Daga bangaren Prince kuwa yayi wanka yana shiryawa jin wayar shi ya kara yasa shi karasawa wurin dan duba wake kiranshi *CUTIE* yagani murmushi yayi sannan yace i will call you idanna gama shiri dan nasan wayar gama ta ba yanxu ba....

Feenarh:maybe baya kusa da wayar oh ze kira shi bayason daga wayana sedae ya kira wai kar ya cinye mini credit.

Safiyya:to ae da gaskiyar shi.

Feenarh: nidae idan zanji voice din prince baruwana da credit wlh kuma kinsan........ Wayarta ce ta fara karar ~cox nobody is perfect darling~tana jin haka tasan her Prince is calling....

_Hello Cutie_
_Hi prince_
_How r u nayi missing din voice dinki seriously_
_Lol amma da banyi calling dinka ba bazaka kira ba_
_Aa pha naso kiranki dana tashi bacci se naga is almost 11:30 nd nasan kinada lecture' 12 dats why nace xan bari se kun fito_
_eh to dats true yanxu haka ma muna venue lecturer din ne be xoba_ ~Safeeya ke tambayata kai nace bari na kiraka ku gaisa~
Safeeya:hello prince dinmu
Prince: bestie'n mu ykke
Safeeya:am gud nd u?
Prince: same. Ya lecture's?
Safeeya:yap gama lecturer nan ya shigo bye takecare.
Prince: oh ok toh se kun fito ban Cutie,
Feenarh:prince xamuyi lectures leta i will miss u
Prince:wani murmushi yayi sannan yace ok till den takecare i love you.
Feenarh:can kasan makoshi tace i love u too.
Prince:mekikace?
Feenarh:no bance komai ba se munyi magana.....


Ana tare🤝 I mean irin mugun taren nan😘

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 05, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

After Everything~Where stories live. Discover now