NIDA YA AHMAD

5.1K 475 31
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*COOKPAD@ASMERHLUV*

*DEDICATED TO REAL MMN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY SON AYMAN*

*DON'T FORGET FA IS A ROMANTIC LOVE😅*

*_MANXON ALLAH YACE XIKIRIN DA YAFI LADA SHINE_*

*_LA'IILAHA ILLALLAHU MUHAMMADUR RASULULLAHI_*

_*ADDU'AR DA KUMA TAFI KOWACE LADA ITACE*_

*_ALHAMDULILLAHI_*

*67~68*

"Wani abu naji yana bin ila hirin gabo bin jiki na wanda na kasa gane na menene ,boo sai na ajiye hakan da shakin wurin yasa nijin wannan sexy feeling din,
"Yariga yayi wondering ya muta akan son wannan yarinya ,he was asking his self wane irin so yake wa yarinyar nan,
"he noes dat koh lubna auren so da kwana sukayi da ita,but he is not feeling with her d way yadda yake ji kan Nabla dake 15 going to 16 me yasa ya kara tambayar kansa
lkc bugun xuciyar sa ke beating in a highly way"
ya Allah yafada yana k'ara sanya hannu sa cikin nawa,
"dauke idon sa yayi a kaina ya kara damke hannu sa cikin nawa,
"da hannu sa daya dake cikin nawa yajo ni na dawo ga ban sa,
"har saida na kwanto saman kirjin sa musamman na kai na ,ina kwance haka muka ida shigowa wurin,
"xan kira wurin da sexy lover place,cos lkc da muka shiga wurin ,wurin da aka ta na damma guess ,a wannan time bansan inda nake ba
"kamshin wurin da ya hade da sanyi ,ya kan saka ka ka mance wace duniya kake,
"slow and romantic music me shiga jiki na tashi a hkl,
"Kara manno ni yayi jiki sa da yariga ya mace yayi,
yasa daya hannu sa ya xagayo west dina hannu sa daya na sanye cikin nasa ,
"hakan ya xamo kamar xamuyi rawa,
"sun kuyowa yayi dadai tsawo na ya axa bakin sa saman lip dina yana kissing slowly or i should he romantically,
"but bai sanya bakin sa cikin nawa ba ,ya dauki time yana latsan lip dina yana sun batar su kamin ya saka hot nd sexy tough dinsa cikin baki na ya shiga yawo dashi koh wane sako lungu na baki na ,
"Hakan da yakeyi da na ba k'aramin muturmin da koh wace gaba na jiki na yiba,
"jiki na na dan rawa a hkl,hakan ya xamo kamar ina ta maka ma oga nawa ne,
"Da yake kowa yasa halin wurin shak'atawar out side yake ,ba irin na 9j bane da idan aka ce wurin shakatawa a nufin saurayi da budurwa su tafi shan ice cream suyi firan soyayya ,ko ka kai yaran ka ku sha ka to,koh kuma ka kai matar ka but idan ka kai matan ka ta sunna baxa kayi wani abu da ita na.....uhm...ba....saboda xa ku xamo abun kallo....bayan haka ma is not fair,da kuma dokan da aka saka,
"Hakan kuma she ne right,kuma mu nan addini ya baya koh ina namu,kai addini islama fa dadi gare shi ,Allah yasa mudace
"But su gare su ba wani abu bane ma ba mutum yayi abun da ya ga dama yayi da budurwa sa koh kuma matar aure sa basu damu ba,kun ga banbacin wurin shakatawar su da tamu,
"Hakan yasa kayi duk abunda kake so u have d right to do,
"Don haka bama wanda ya damu da mu kowa har kan gaban sa yakeyi,
"Ya Ahmad ya dauki time sosai yana wasa ko nace yana tsotsan baki na ,
"kamin ya cire bakin sa daga cikin nawa yana sakin iska mai xafi da huci ,
"Kan kame ni yayi jikin sa kamar xai maida ni cikin jikin sa,
"A duk lkc da naji ni cikin jikin Ya Ahmad na kan jini cikin wani yanayi wanda nake kasa fassara na me ne ,
"I!by my self nasan duk lkc da nake tare dashi ina jin feeling na mussaman ,ina jin dadi na ganni kwance saman kirjin sa wanda ke kara saka ni cikin yanayi,
"A kullun ina son kasancewa dashi har ina jin naga na kasance kullun tare dashi,bana son naga
"Mesa hakan, ta tambayi kanta,sanin kanta ne bata da amsar wannan tambaya ta ta yasa ni lumshe ido na ina kara shigewa jikin sa,
"Mun dauke time sosai a wannan park mai abubuwan more life
"munyi pic munyi abubuwa sosai ,har nake ji ranar yau sosai a xuciya ta ,kamin mu bar wannan park
"koda muka fito ba gida muka wuce ba sai da muka biya wurare da yawa ,hakan da yayi mun ba karamin dadi naji a xuciya ta,
"Kamin mu dawo gida a matukar gajiye,
"A,tare mukayi wanka ,wanda har yanxu ba wani sakewa nayi dashi wannan gefe ba,duk aka tafo sai nayi gardama ni kadai xanyi,
"Idan kuma har munyi wankan ido na a rufe yake,
"lkc da muka fito anyi kiran isha ,kodama munyi sallah magrib,a last inda muka je,
"Hakan yasa muka ga batar da isha a tare ,mukayi kuma shafa'i da wutir,
"ko wannan mu yayi addu'ar sa,
"10:00 dot ,koh wanne mu yayi shiri sa cikin kayan bacci sa,
"Riga ce wanda iya karta kneel dina black anyi mata ado da jan fureni,
"rigar transference ce sosai cos duk ilahirin surar jiki na kana iya hango ta,kamshin turare mai sanyi ke tashi ajiki na,
"Ya Ahmad na sanye cikin fararen riga da wando masu taushin gsk ,kamshin sanyayyen turaren sa na bacci na tashi a jikin sa,
"As usual ina kwance saman kirjin sa,
"Hannu sa ya axa saman sumar kaina yana shafawa a hkl cikin kwanciyar hkl,
"Sai famar lumshe ido na nakeyi ina jin dadi yanayi,
"bacci mai dadi ya fixgeni,
"bacci bai dade dauke ni ba ya kira baffa,suka gaisa ,wanda kullun sai sunyi waya dashi,
"Amma da sau daya baffa bai taba tmby NABLA ba sai de idan Ya AHMAD yace lubna na gaida su, koh nan ma iya karsa yayi murmushi ya bashi ams da suna amsawa,
"Bayan sun ka,ara waya baffa su kayi waya da gida da kuma lubna,
"Yanxu ciki yafara fitowa,gaba daya lubna ta canxa,kamar ba lubna yar' Wanka ba,
"Koh wanka wuya yake mata balle tama taya shafa vaseline,gaba daya ta canxa ,farar fatar jikin ta tayi baki sosai,
"Yanxu haka lkc da ya kira ta xaune taka a parlour ,tayi rashe rashe,
"Abinci ne ake kawo mata ana fita dashi ta rasa wane wanda daxa ci,duk wanda taci sai taji test dinsa baiyi mata ba,
"Gashi wata irin yunwa take jin na azalzaban ta,
"Adaidai wannan time AHMAD ya kira,da farko kin dauka tayi ,
"Saida taga ya,dame ta,da kira kamin ta dauka,amma kam ba irin xagin da bai shaba,
"As usual koh yau saida ya tambaye ta me take so me kuma take bukata ,duk da yasan komi da xata bukata saida ya ajiye mata,
"Lumshe idon ta tayi tana jin feeling sosai,tasan tana bukace dashi halin ,ta san kuma duk wannnan jarababben ciki ne ke sakata wannan halin,
"But duk da haka baxata iya fada masa ba wannan ay gp down,
"itace fa lubna wanda bata nema ga wani saide a neme ta,
"cikin shauki ta furta am okey saide appetizer dina ya canxa na rasa wane irin food xanci,
"Dan jim yayi yana jin abunda tace aransa sa sai ya raya kmr me ciki,
"Da sauri yayi ya kici da abunda xuciyar sa ta raya masa saide yasan hakan baxa taba faruwa ba bai sani ba,
"bai taba jin yana son kasan cewa da ita ba sai a yau duk da baisan abunda yasa haka ba yasan dai yana missing dinta,
"daga karshe dai yace mata ta bido low food taci in sha Allah xata ji dadi,daga haka sukayi sallama,,,,,,,

_xan k'ara maimai tawa kada ki saka min story dina a reading list dinki idan har kin san baxa kiyi following dina ba 😉_

vote
comment
share
follow
nd also pray

_ASMERHLUV💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now