2ND TO THE LAST PAGE

4.7K 331 47
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*129~130*
  
    "Kira ya kara shigo wa but still bai dauka ba da yaga call din na distracting dinsa ,yana karama sa haushi ,ya dauke phone din with out looking who is call him yayi switch off din ta,
  "Baffa ne ke karin sa ,abbu ya kira sa yafada masa yana so yaxo abuja akwai abunda xasuyi don abbu fa bai badama baffa auren Nabeela da isma'il ba,
   "Kiran da baffa ke masa koh yana so yaji ina yake don abbu yace aure diyar yar uwar sa xa'ayi baya so baffa yasan komi sai an daure aure,an samo dagewar dauren auren xuwa karfe 2 bayan sallah xahar a cikin centre mosque dake abuja hakan kuma ya faru ne daga gefen ango,,,
  ***
   "Wannan xaxxabin name nene Nabeela ammy tafada tana taba wuya na dayi raurau da Xabi,
  "Subhanallah xaxxabin yayi xafi har haka,ammy tafada lkc da hannu ta ya kai kan wuya na,
  "Fita tayi bata jima ba ta dawo da mug din cup da paracetamol a daya hannu ta cup of tea din da ke fitar da suracin xafi duk dade a kulle yake,ta ajiye saman bed side drawer,
  "Ita rike ni na samu nayi brush ,sosai nake jin xaxxabin na rufe ni,
  "Tsare ni tayi saida nasha kusan rabin mug din kafin ta kyale ni paracetamol din guda biyu ta balla ta bani nasha ina yamutsa fuska,
  "Kama min tayi na kwanta yaja duvet ta rufe min jiki na ban wani jima ba bacci ya kwashe ni,mai hade da xaxxabi,
  *****
CENTRAL MOSQUE ABUJA...!!
 
   "Sosai masjid din ya cika makil da mutane,manya mutane masu manya muka mi duk akwai wurin sosai abbu ya gayya ce mutanen sa ,xaka dauka auren ta ne na farin,
  Baffa na daga gefe yana laximin sa bai san meke going ba,
  Anyi sallah axuhur an k'are nan aka sanar da daurin aure saide ba ango ba samatar sai kwarorin dagin sa,
  Abbu bai kawo komi ba ya kira isma'il amma ba'a dauka ba kuma tana ringing,Allah yasa lpy abbu yafada yana nufar wurin dagin isma'il,ya tambaye su koh lpy ,duk da yake manya mutane kallo daya xakayi musu kasan akwai matsala,,wani daga cikin su yayi karfin halin cewa kara musu 10 duk inda duke suna kanya,abbu bai kawo komi ba ya koma wurin xaman sa amma jikin sa yana bashi akwai wani abu akasa,
   ***
   "Haka koma isma'il?har ni uwar ka xakayi wa karya wai gaka kyan kya shashshe ba?ga ka mai wayo ,Zan gani a yau dani da kai wa ya haife wani ,,,,wata farar macce mai km da isma'il din ask ,tafada tana huci daga gani abun da yayi mata sosai yake cinta,
  "Tunda take mgn baice kalla ba saima sun kuyar da kansa yayi kasa amma da xai dago kansa da kallo daya xakayi masa ga gane yana cikin tashin hankali,
"Ahkl ya bude bakin sa muryar sa na rawa ce tuba nake umma kiyi hkr nasan nayi miki laifi amma wlh ba don na bata miki rai nayi ba am sorry yayi mgr a raunane,
   "Kallon sa tayi shake tana kara gaxgata mgn fateema,girgixa kafar ta takeyi hankali kwance still tana kallon sa kamin ta bude baki cike da isa tace ,ye lalle isma'il mgnr da fateema tafada min gsk yanxu har nayi mgn kake son ka taka ta
  "Kaji nace wlh wlh wlh baxa ka aure macce mai diya ukku ba ,idan ta tafo me xata bar kata maka abu ta gama ayki ,karshe mgn baxa ka aure ta ba idan har auren kake bukata baxan hana ka ba amma wannan sam ban yarje maka ba amatsayin uwa gare ka,,,
  "Don haka yanxu yanxu ka kira kawon naka ka fada masa abunda nafada don kai kam yau baxa ka fita gidan nan ba tana fadin haka ta mike tabar parlour,
   "Inalillahi wa'innailaihi raji'un wace rana ce wannan me umma ke nufi dani,miye aybun macce don tana da yara ukku,balle Nabeela yara ukku ta haifa amma idan ka ganta xaka dauka budurwa wace,bayan haka umma ke son a dauke su,basu tashi fasa aure ba sai ranar daurin aure koh ranar daurin auren har jama'a sun taru wannan wane irin abbun kunya umma ke so suyi,
   "Umma bata san ina ma Nabeela son da ban taba yiwa wata yar macce shi ba why why umma yafada sai ga hawaye na xarya saman handsome face dinsa,
   "Ba yadda ya iya dolen sa yayi yadda take so hakan yasa ya kira kawon nasa yafada musu,abunda ke faruwa,sosai suka jinjina hauka irin ta umma isma'il,
  "Cikin rashin jin dadi kawon nasa suka kira abbu gefe suka sanar dashi abunda ke faruwa,hade ban hkr,tashin hankali gobar gemo,abbu ya shiga,
  "Haggun sa da mansa gaban sa bayan sa ya kalla duk mutane birjir kuma duk kan su sun tsaya ne su taya shi murna ,sai yanxu ya dube so yace musu amfa sa aure kowa ya watse impossible,bashi da sauran chance koh daya sai de ya bi wannan hakan yasa ya koma cikin massala ci , yafada ma baffa yana so yayi masa waliyin ango ba tare da komi ba baffa ya amsa ,nan abbu yafada masa sunan ango ,shi koh abbu yayi na amarya,
  "Kmr yadda addinin musulun ci ya tanadar idan za'a daura aure haka aka daura auren Nabeela da ango ta ,auren da ya sheda dubun mutane,,,,,
  ****
    "Kallon mamaki baffa keyi wa abbu don shi bai san me hakan ke nufi ba,bai samu kebewa da abbu ba sai bayan sallah asar,
  "Saida yafara da ban hkr kamin ya kwashe komi ya sanar da baffa,sosai ran baffa ya bace amma ya iya danne wa yace,koda wannan yaron da ka kira da isma'il basu fasa auren ba baxa'a daura auren nan dashi ba,koh kaman ta ta yadda ka bani lbr bayan cikin hankalin sa yayi ya sakin,kama godewa Allah da wa'incan suka fasa,
  "Numfashi abbu ya sauke,bakomi yasa yake hakan ba sai don farin cikin Nabeela duk da yasan nashi yaron na kunta ta,godiya yayi wa baffa,,
  "Nan baffa ke tambayar sa ina Ahmad ,,shaf abbu ya manta rabon sa daganin Ahmad tun lkc da ya gansa ya ja mota bai kr ganin sa,inaga yana wurin aiki abbu ya bada amsa a sanyaye ,tau ni ba wani dogon mgn xamuyi ba,idan yaxo ka bashi matar sa bana son wani Jan rai ,daga kai abbu yayi cike da gamsuwa
   ***Can cikin gida kowa na hararkar sa amma amarya ba lpy sosai xaxxabin ya rufe ta har yanxu bacci takeyi amma da ka kalle ta kasan xaxxabin na cin ta,,har yan biki suka watse bada sanin ta ba,,,
  "Bacci yayi sosai yana tashi daga bacci wani abu ya fado masa arai ,a kasalan ce idon sa ya kai kan wall clock ,karfe 6:49 ,innalillahi wa'inna ilaihi raju'un ya furta ,wane irin bacci nayi,noo duk abunda ke damu na baxan so ya taba ibada ta ba ,ya Allah wat come to me ,ba xahar ba asar ,jiki a matukar mace ya sauko daga saman bed  din ya fada toilet saida yafara wanka ko jikin sa xai sake kamin ya dauro alwallah ,
  "Jallabiya ya xura ya tada sallah koh da ya kare rankon sallah anfara kiraye kirayen sallah magrib hakan yasa ya gudanar da magrib ,ya dade sosai yana addu'a Allah ya xabar masa abunda yafi zama alkhairi gare sa da rayuwar sa,,
  "Shiryawa yayi cikin t_shirt fara da 3 quarter jeans phones dinsa kadai ya dauka da key ya fito ya shiga motar sa yafara driving,gudu yake tsalawa saman titi ,Abuja yake so ya kai kamin 10 baiyi nisa ba aka fara Kiran sallah ,saida ya tsaya yayi sallah kamin ya kara haura titi,bai isa garin abuja ba sai wuraren 12 ba haka yaso ba amma ba yadda ya iya direct gidan su ya wuce,sosai masu gadin gidan suka yi mamakin ganin mota ogan nasu a daidai wannan lkc,lkc da suka bude masa gate din ya cilla motar cikin gida,
  Direct side dinsa ya wuce dakin sa sosai yayi mamakin ganin su yumna da twins na bacci , numfashi ya fisgar kamin ya nufe wurin yaran nasa yana shafa fuskar su cike da kwana a dayan gefe yana Jin tausayin su dashi kansa,sakamakon baccin da yayi hakan yasa baya jin bacci yasa ya dauro alwallah,yaxo yana gabatar da nafila,sai kusan asuba bacci ya dauke sa,duk da bacci da baiyi da wuri ba bai hana shi rashin jin kiran sallah da akayi a masjid din gida,
  "Yana fitowa daga shashen sa yayi daidai da fitowar abbu saida ya bari abbu ya shiga masjid kamin ya shiga,raka'atul fijir kamin a tada sallah,
  "Atare suka fito,sai sham kamshi yake haka kuma bai hana shi dukawa har kasa ya gaida abbu nasa ba,
  "Abbu ya amsa fuskar sa dauke da murmushi ya kuma sanar dashi yana son ganin sa anjima,daga nan kowa yayi part dinsa,
   ****
    "Yajin kin naki Nabeela ammy tafada lkc da tashigo dakin da sauki ammy gashi har nayi wanka..yayi kyau kiyi sauri ki shirya abbu na son mgn dake,,ras taji gaban ta ya buga,da ker ta iya daurewa tace ammy tau,,
******
   12pm..!!ammy da abbu xaune saman kujera daya sai Nabeela dake xaune sanye cikin riga da siket na lace nayafi saman manta sosai tayi kyau ta sai kyallin amarci takeyi,
   "Turaren da batayi sammanin jin sa ba a daidai wannan lkc ba taji ya baibaye mata hanci Wanda yasa saida ta lumshe idon ta kamin ta bude su da sauri ta sauke su saman Ahmad dake sanye cikin danyen yadi mai kyau kansa ba hula ,sosai yayi kyau cikin kayan,,,
    "Kwata kwata bai kalli inda bake ba saima zama yayi a gefen abbu yana gyada ammy wadda ta cika da mamaki ganin shi,don abbu bai fada mata komi,,
  "Gyaran murya Abbu yayi ,ya kira Ahmad na'am ya amsa,nabeela na'am abbu,sai alkc Ahmad ya kalle saitin jin murya ta ,da sauri ya dauke kansa tunawa da yayi yanxu fa ba matar sa bace,
  "Ajiya abubuwa da yawa sun faru Nabeela ciko harda fasa auren ki da isma'il,
  Lkc daya suka Kya kallo su ga abbu dake murmushi,ammy ce tayi karfin halin cewa saboda me,
  "Saboda mahaifiyar sa bata ra'ayi ,hakan yasa a karo na biyu muka maida auren Nabeela da Ahmad,,
  "Duk da auren ka da na mai suwa da nabeelah Ahmad baxai hana ka mai da dayan matar ka ba,a'a
  "Laifi tayi itama anyi mata don haka ina so ka mance past ka rungume kaddarar ka,
  "Nayi mgn da yayar ta nasa anyi muku visa zakuje ganin su tare,da yara,bana son ka walakan ta ko daya daga cikin su Ahmad akayi a dalci a tsakanin su kada ka fifita daya a cikin su ,duk abunda xakayi akayi adalci a tsakanin su Ahmad,ko wannen su cikin su na bakutar kulawa kar Ahmad na rokeka da Allah kada ka tuna baya ,matsayin kana tuna abaya xaman Ku baxaiyi kyau ba,,A matsayi na ...abbu Ahmad ya kira sunan mahaifin sa a sanyaye abbu don Allah kada ka roke ni abbu na Jima da yafe mata abbu sai....kada kace komi Ahmad idan har dgsk ka yafe mata , kada kace wani abu idan dai ba fatan alkhairi xakayi ba Ahmad,kasa cewa komi yayi don sosai abbu ya kashe masa jiki,
  "Haka ma ammy saida tafadi abunda ke bakin ta ,kamin daga karshe suyi musu fatan alkhairi,Anan kuma abbu ya umarce so da suko ma gida,ya kuma sanar dasu visa su next week me xuwa ce,,
  "Ammy ta rikoh hannu Nabeela ta sanya cin na Ahmad cike da zolaya tace Ahmad ga baby na nan a karo na biyu da fatan baxaka bari ta kara subuce maka ba kada wo muna rashin lpy da koke koke ammy tafada tana murmushi,
    "Murmushi ya sakar ma ammy kmr xaiyi kuka alamar ta bari ,,,
  Su biyu suka rage cikin parlour hannu na na cikin nasa dake dauke da flowers mai kyau black nd red ga wani shirtaccen kamshi dake fitowa cikin jiki na,hakan yasa duk kan mu biyu shiga cikin ya nayi still ba wanda yayi mgn hannu xai sake nayi saurin rikoh nashi hakan yasa ya juyo yana kallo na nima din shi nake kallo ,ga mamaki na sai naga ya sakar min tsadadden murmushi sa wanda najima ban gansa yayi irin sa ba,
  "Matsowa yayi gwaiwo winmu na guga juna,kamshin turare na da nashi ya bada wani shirtaccen kamshi,my choice wannan kallon fa ay sai ki sa nayi some thing worse a parlour nan,,
   Ban san lkc da na sakar masa murmushi ba,hannun sa da na rike naje na saki ya rike ya rikoh dayan ya mikar dani tsaye,a hkl cikin rada yace my choice let us hurry up nd live dis house kamin mu aykata abun kunya ana ya fada yana kashe mun ijiya dai,,,
  *******
     Koh ina na gidan an gyara sosai kamshi humra ,room fresher ya gauraye ya bada ma'ana,
     Tun a parlour Ahmad ya cire gyale dake kaina ya ajiye gefe ,hannu sa ya tsakaro ta west dina hakan yasa na kwanto jikin sa,,
  "Nabeela kiyafe mun abunda nayi miki bada son raina nayi ba,kinji baby na,
  "Kana so na yafe maka nafada a shagwabe still ina kwance saman jikin sa hannu ,da sauri yace kifadi abunda kike so idan har bai sabama addini ba xanyi,sai ka goya ni sau haka na nuna dan yatsa ta alama sau goma,,
  "Abun ka da marar jiki ji kawai nayi yayi sama dani sai gani kwance saman bayan sa ,xai gaye yafara yi dani cikin parlour saifa Mar kyal kyatar dry mukeyi,daga karshe muka xobe a bed room dinsa
    "Toilet muka shiga a tare muka dauro alwalla sallah muka gabatar da sallah xahar ,sosai koh wannen mu yayi addu'a gdy ga ubangijin mu,
   Matsowa yayi kusa dani ya aza kansa gefen wuya na yace baby kin yafe ......Ban san lkc da na kai bakin na cikin nasa ba sai ji nayi mun hau romancing din juna , hakan ya nuna koh wannan mu na bukatar juna,kamin lkc kankani mun fita cikin hankalin mu,,,,,,,asha luv lpy,,
    "Cikin satin daya soyayya mai xafi ta kara wan xuwa acikin xukatan mutanen biyu kulawa ta mussaman suke gwadawa juna ,koh wannen lkc suna tare da juna a makale jaraba+jaraba ce ta hadu wuri daya ,idan suna tare basa tunawa da juna luv dinda aka dade ba'a shafa ake sha yanxu,,,,duk yar ramar da sukayi sun murje sai shekin amarci sukeyi amnan ta da yara,,,
    "Shirye shiryen xuwa Egypt suke xuwa dobu lubna tare da yara ,,
   "Sanye take cikin  Arabian gown tana kyal kyali tayi rolling kanta da veil dinta hannu ta sarkafe cikin na mijin nata dake sanye cikin suit da sukayi bala'in yi masa kyau,hannu sa daya dauke da princess da tayi bala'in kyau gefen su koh twins ne suma cikin suit ba karamin kyau sukayi ba ,yumna ma haka cikin Arabian gown irin ta nabla sosai koh wannen mu mukayi kyau kallo daya xakayi muna kasan we are happy family a cikin air port muna jiran tashin mu ,bada wani jimawa ba jirgin mu ya daga xuwa Egypt....!!!!

Egypt...!!!

Muje xuwa Egypt

Don Allah kada kuyi copying🙏

Instagram@official_husnert

Vote share follow comment nd pray

Asmarhluv 💃💃💃

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now