chapter three

1K 85 7
                                    


Farhan's pov❤

Me ke faruwa ne, bantaba bijirewa iyayena ba. Bantaba zuwa wuri ban sanar dasu ba, amma gaba ďaya yau bansan meke damuna ba tunda akace ana neman pilot da zai tafi Nigeria for an emergency purpose, na deciding it's has to be me. Tunda muka dawo Australia bantaba tafiya mai nisa irin wannan ba, kuma gashi we have to go back amma sam jikina bai bani ba. Lack of sleep, da kuma gajiya duk ya lullubeni, tafiya kawai nake a terminal dinnan amma hankalina baya jikina.

Farhan wanda tunani sun mai yawa, bai san lokacin da ya ture wata yarinya da shoulder ďin shi ba, kawai jiyayi tace 'omg, baka gani ne'.

Amsawa yayi da ' am so sorry '.

Bai tsaya jin abinda ta kara cewa ba yayi gaba ,saida yayi nisa sannan ya tsaya cak. Ya ta'ba jin muryannan a wani wuri, bazai ta'ba iya mantawa da muryar dake sashi murmushi kowani rana ba, muryar dake sakashi cikin rudani, muryar dream girl dinshi.

Gaskiya inada bukatar bacci, yanzu sananin gajiya shine har muryar dream girl nakeji a ko ina, amma dream girl ba karamin mumunar kamu tamishi ba ,gashi bai ta'ba ganin fuskarta ba.

Bayan Farhan ya kama hotel kusa da airport, sai yayi deciding ya kira iyayensa saboda bazai iya masu karya ba.

'hello, daddy ' farhan ya furta bayan ya dialing numban babansa,

'Farhan where have you been, inata kiran layinka amma baya shiga, what happening ' daga jin muryan kasan hankalin babansa ya tashi.

Farhan yayi jim kadan sannan ya amsa, 'daddy there was an emergency, ana neman pilot da zai tafi Nigeria urgen..... '.

Bai karasa magana ba, babansa ya katseshi, 'what, mekake cewa ne farhan, meyasa baka tunani kafin ka taking decision '.

'daddy please listen to me, dan Allah ka tsaya in explaining maka. Am a pilot daddy kuma kaima kasan dole in obeying work place dina, koda bayau ba it is bound to happen. Nasani ban nemi shawararka ba, it's was urgent. Basu bani time ba, kuma daddy kasani am new here in banbi ka idarsu ba, za samu matsala. After all, gobe zan dawo in sha Allah '. Koda farhan ya gama magana, shiru yaji a dayan bangaren har ya zata ko daddy ya cutting call dinne amma sai yaji yace,
' i understand farhan, nasani kana iya kokarinka don ka mana biyayya. Nigeria kasarmu ce kuma bazamu taba iya hanaka zuwa ba, amma we are not ready ne shiyasa. Bakomai, just be careful kuma Allah ya dawo dakai lafiya'.

Al-hubhWhere stories live. Discover now