Farkon Al'amari

52 0 2
                                    

Alhamdulillah Allah ya sauke ta lafiya cewar wata tsohuwa daga gefe.

Nan fa naga wani mutum da bai wuce shekaru 39 ba a duniya cikin fara'a marar misaltuwa. Cikin rawar jiki ya karɓi yarinyar daga hannun tsohuwar tare da faɗin "Allah ya raya mini ke Khadijah" a cikin zuciyarsa.
Saidai abin baƙin cikin shine maman jaririya Khadijah bata da lafiya a lokacin da ta haifi yarinyar, kafin suna kuwa ta riga mu gidan gaskiya.

Wannan mutuwa ta ratsa Ahmed kwarai da gaske tare da tausayin wane hali deejah zata shiga na rashin mahaifiyar ta tun kafin ma ranar sunan ta. "Haƙuri ya kamata kayi Ahmad" cewar mahaifiyarsa dake kan lallausar kujerar dake falon. Hakanan tayi ta bashi baki har ma ta faɗa masa cewar ya kamata yabar yarinyar a gurinta kafin ya sake aure.

...........................................

Ahmad Junaid shine sunan baban Deejah kuma ya kasance ɗa ne a gun Alhaji Junaid da kuma Hajiya Binta. Junaid ya kasance likita kuma yana aiki ne a babbar asibiti dake cikin garin Dutse a jigawa. Ya hadu ne kuma da babar Deejah wato Fatima a lokacin da aka kwantar da kakarta a cikin asibitin........

*Shin yaya rayuwar deejah zata kasance?*
Ku biyoni domin kuji yanda ta kaya

Kamu telah mencapai bab terakhir yang dipublikasikan.

⏰ Terakhir diperbarui: May 05, 2021 ⏰

Tambahkan cerita ini ke Perpustakaan untuk mendapatkan notifikasi saat ada bab baru!

Rayuwar DeejahTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang